Chapter 47
Chapter 47
tayi magana aka danna doorbell,Annie ta kalli Nusrah ta juya ta kalli entrance tace "Daughter duba ki gani waye.!?" Ta gyad'a kai a hankali ta wuce jikinta a sanyaye idanunta suna tara kwalla,Annie ta sake rik'o ta sosai a hankali tace "Wai mene ne yake faruwa.!? Ki sanar da ni abunda ya tada miki hankali,wani abu ya faru da kuka fita.!? Na san lafiya k'alau kuka fita,yanzun kuma kin dawo min kina kuka,wani ne ya yi miki wani abu a can d'in.!?" Kuka take sosai hawaye wani na bin wani duka ta kasa magana,Nusrah tayi saurin bud'e entrance,bata tsaya duba waye ba ta dawo ta zauna a k'asa tana kallonta,Annie ta waiwayo kanta cikin damuwa tace "Daughter fad'a min mene ne ya faru da kuka fita" Ta gyad'a kai a hankali ta fad'awa Annie komai da ta sani,Annie ta kalli Lolly bata gane kan zancen ba tace "Yanzun ba za kiyi shiru ki fad'a min abunda ya tada miki hankali ba.!?" Tana sheshshek'ar kuka bata yarda ta d'ago ba tace "Big Siater.. I saw him with my aye..!" Annie ta zaro ido tace "Shi wa.!?" Dai² lokacin yana shigowa cikin parlor'n ta furta *"RAFEEK..!"* Wani irin mummunan tashin hankali ne ya ziyarci Annie,bakinta a bud'e da mugun mamaki ta maimaita "Rafeek.!? Kika gani.!?" Ta gyad'a kai tana ci gaba da kuka,tsaki Annie tayi mai rai da lafiya,cikin hayaniya tace "Shi ne dan kin ganshi kika tashi hankalinki haka,ya san kina yine.!?" Ta girgiza kai,still Annie ta sake jan tsaki tace "shirme kawai.! To ko ganin ki yayi ina ruwanki da shi.!?" Ta d'ago idanunta da suka fara canjawa tace "Amma Adda ya ganmu fa shima,ni dai ina jin tsoro.!" "Da ya ganku sai aka yi yaya kenan.!? Ko kuma ya nuna miki ya damu da ke ne.!?" Tace "A'ah.!" Annie ta tab'e baki tace "Tunda ya nuna bai san da zaman mu ba ke mene ne naki na damuwa.!? Koma mene ne ya faru a baya,k'addara ta had'a mu da shi,ya kamata zuwa yanzun ki cire komai a ranki kiyi rayuwarki kamar kowa,ubangiji ya tsara faruwar komai,saboda haka bana so kina sa minor things a ranki,ko dan gudun komawa cikin mawuyacin halin da kika fad'a a shekarun da suka gabata.." Tayi ajiyar zuciya a hankali tana goge hawayenta,ta kalli Nusrah data takure a guri guda idanunta sunyi rau² tana shirin yin kuka ta zuba mata ido,Annie ta juya kad'an tana kallon abunda take kallo,taga idanunta akan Nusrah,tana kallonta taga yadda tayi da fuskarta tayi ajiyar zuciya had'e da tsaki tace "Kema kukan za kiyi min ne madam.!?" Tayi saurin kallon Annie tana girgiza kai a hankali,Annie ta harareta tace "Ki yi min kuka yanzun na had'a ku duka nayi maganin ku.." Ta k'arasa maganar tana harararsu,Nusrah tayi ajiyar zuciya kawai bata ce komai ba,sai lokacin ta tuna anyi knocking ta bud'e,a hankali ta waiwaya,suka yi ido biyu da shi tsaye yake a guri d'aya,alamun dake kan fuskarsa suka tabbatar mata ya gama jin komai da suka tattauna,da sauri Nusrah ta mik'e tsaye..... 😨😨 #Who's he.!? #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 19. #Aᴄᴄɪᴅᴇɴᴛᴀʟʟʏ *Wai me yasa wasu mutanen duk inda mutum ya kai da hak'uri sai sun k'ure sa.!? a lokacin da mutum yake musu mutunci da kauda kansa daga k'ananun abubuwa,sai sun sa dole yayi magana,idan kun san za ku dunga aikamin da k'ananun maganganu ta inbox ku daina karantawa dan Allah,ni bance dole ku bini ba,wad'anda suka ga zasu iya su karanta,amma wai yau har ta kai ana fad'a min idan na san littafina na kud'i ne na fad'a,wanda da zance na mai da shi na kud'in ba lallai masu fad'amin maganar su kasance cikin masu siyan ba,dan kawai banyi update a lokacin da na saba yi ba,idan haka ne me yasa tun farko ban rubuta muku details na inda zaku biya ba.!? Ku burin ku a turo muku novel ku karanta a lokacin da kuke so baku damu da sanin mai turowar yana lafiya ko A'a ba,yana da uzuri ko basa da su.. Wannan ba rayuwa bace,duk mutumin da yake girmamaka ya kamata kaima ka mutunta sa,ko ba komai yana sa ka farin ciki ta hanyar aikinsa.. Maganar gaskiya ban ji dad'i ba kuma kun yi disappointing d'ina,Allah ya sani ban cika son yin magana ba sosai,amma dole ta sa ni yi,za kuga duk comments d'inku babu wanda na amsa,raina ya b'aci gaskiya da abunda ya faru jiya.. Amma a kiyaye gaba,idan yau mune gobe fa ba mu bane.* *Fatima & Ummu Hummaira ina godiya sosai,ubangiji ya bar k'auna.. Anaa ahabbakum-thiir.*😍 💕 Saurin wucewa tayi ta nufi hanyar bedroom,ransa a matuk'ar b'ace yake kallonsu duka ba tare da ya ce komai ba ya wuce hanyar bedroom d'insa,Annie ta juya jin tafiya ko sallama bai yi musu ba ta ganshi yana wucewa and ba shi da niyyar ya kula su,ta girgiza kai tace "Mr Man.! Come here.." Har ya kusa da entrance ya tsaya,sai daya d'auki lokaci kafin ya waiwayo a hankali yana sake had'e rai ya dawo inda suke,ya zauna kad'an saman armchair ba tare da yayi magana ba,Annie ta kalleshi sosai tana had'e rai tace "Me aka yi maka ne kake cunkushe mana fuska..!?" Yayi saurin d'agowa suka had'a ido da Nusrah data fito tayi saurin kawar da kanta ta wuce,yana sake had'e rai yace "Nothing" a can k'arshen mak'oshi,Annie ta kalleshi sosai tace "Really.!?" Ya d'ago kad'an yana marairaicewa yace "Annie babu komai,kawai fa stress ne" ta tab'e baki tace "Na ji,,amma ai baka yi sallama ba da zaka shigo" Ya sake d'agowa yana kallon mahaifiyarsa yaga ta kwantar da bayanta idanunta a lumshe ya kalli Annie da wani irin yanayi a fuskarsa k'asa² yayi sallama,sannan yace "Annie what wrong.!?" Ta kalleshi sosai tace "Uhn.! Nima dai ban san mene ne yake damunta ba,amma koma mene ne na san baya rasa nasaba da mahaifin.." Bata k'arasa ba yayi wata irin zabura ya mik'e tsaye yana toshe kunnensa,Annie ta kalleshi za tayi magana taga yanayinsa ya sake sauyawa idanunsa har sun koma wasu iri,a fusace kafin ta yi magana tuni ya bar mata wajen. "Habibiiy.!" Annie tayi calling him out,not looking back and standing where he was ta sake kiransa,still bai motsa ba daga yadda yake ya jiyo tace "Came back let's talk.!" kasa juyowa yayi yana tsaye a gurin har ta maimaita yafi a k'irga,da yaji bazai iya jurewa ba cewa yayi "I'm sorry Annie,but bana tunanin yanzun zan iya jurewa muyi wannan maganar" ta jinjina kai a hankali cikin damuwa,da ta fahimci yanayin da yake ciki da sauri tace "Ok..!" Yana jin tace haka ya wuce da sauri,yana shiga waistcoat d'in ya fara unbuttoning,kamar ta yi masa laifi ya cire ya cilla saman resting chair yana sauke wasu irin ajiyar zuciya,waist d'insa ya rik'e da hannaye biyu yana furzar da wani irin zazzafar iska,after some minutes ya gyad'a kai yayi licking lips tunawa da kalmar da Annie ta kusa fad'a,angrily ya zare stocking d'in and began to unbuttoning long sleeve dake jikinsa,wani irin zafi yake ji tun daga cikin b'argonsa,sai daya tabbatar ya rage kayan jikinsa ya zauna daga shi sai nickers a saman bed yana hargitsa curly hair d'insa,ya d'auki lokaci a haka yana tunani then
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180