Chapter 91
Chapter 91
mun kasance tamkar marayun nan who lost their privileges.." Hawaye ne suka taru gefen idonta tana kallonsa da murmushi a fuskarta ta rungume shi tana shafa kansa da sawa rayuwarsa albarka,Lolly dake saurarensu da jimawa bata ce komai ba,ta nemi guri kusa da shi ta zauna suka sa shi a tsakiya,rubbing his body with tears of joy in her eyes and then began to speak "Of course u are all light to me,ba ni da kamar ku a duniyata,a kullum idan ina tare da ku ina jina cikin gata,and i find myself not to worry about anything related to my life,dan Allah ina rok'on alfarma kuci gaba da kasancewa tare da ni,do not give up because if i lose u,surely i do not know what kind of life i will find myself in.'' Suddenly Annie wiped her tears in a calm voice ta fara magana "Our being together or on the contrary is all a rule of God,if he wants to keep us together no one can stop that,gata ubangiji shi yake bawa duk wanda yaso,amma ki dunga tunawa da cewa duk abunda ya samu bawa dama can is written down,both life and death are beyond his control,if he wants at the same time he will be able to hold us back or to leave us,so that whatever happens idan har daga gare shi ne dai² ne a gurinmu,bcos he made that promised,so abunda nake so mu gane shi ne duk a yanayin da muka samu kanmu ina fatan za muyi hak'uri mu karb'i jarabawarsa gare mu." Gyad'a kai suka yi su duka da fad'in "we will if God willing" Annie tace "Allah yasa" suka amsa "Ameen" Tunda suka zauna Nusrah ta yi shiru bata ce komai ba sai kallonsu kad'ai da sauraren maganganunsu da take jin kamar dan ita suke yin su,lokaci guda yadda taga suna cikin farin ciki jikinta duka ya d'auki sanyi and she is wondering about how her Father is.? Is he alive or dead.? Wani abu ya same shi bayan tafiyar ta ko a'a.? Yana lafiya ko ba shi da ita.!? Shin idan yana raye zai yarda ya karb'eta a matsayin y'arsa yanzun ko a'a.? She was overwhelmed by such questions,and at the same time felt her heart sink,with tears that she was trying to avoid her eyes began to flood,ta jima a cikin wannan halin ganin no one a cikin su da ya kula da yanayin data tsinci kanta a sanyaye ta silale ta bar musu parlor'n bcos bata so ta b'ata musu yanayin farin ciki da suke ciki..... *Rashin lafiya ba abune mai sauk'i da bawa zai d'orawa kansa ba,hausawa na cewa lafiya ke sawa a b'uya,sai dai a wani gefen sam ba haka bane,wasu daga cikin ku sun ji ni shiru sai dai basu yi min uzuri ba though sun san bana jimawa kamar haka ban yi posting ba,and they all know that jiki da jini wata rana dole a samu matsala,but they regard it as something different,if i'm perfectly healthy how can i keep u quiet for so long? But rayuwar duniya yau dad'i ne gobe kishiyarsa,ni kaina buri na bai wuce na kammala rubuta littafin nan kafin wannan lokacin ba but Allah bai nufa ba,in sha Allah idan muka yi hak'uri duka kafin azumi cikin yardar Allah zan kammala ku k'ara hak'uri,na gode sosai masoyana da addu'o'inku rabb ya saka muku da mafificin alkhairinsa.👏* #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 34. #Sᴜᴘᴇʀɴᴀᴛᴜʀᴀʟ ᴄʜᴀʀᴍ Kasancewar hiran da suke yi ya tafi akan al'amarin daya faru a yinin ranar,shi yasa har Nusrah ta bar gurin babu wanda ya sani a tsakanin su ukun,kamar ance ya juya inda take zaune yaga wayam,after he realized that Nusrah was not there,at the same time he felt his heart beat so fast,a hankali ya rufe idanunsa inwardly yake jin bai kyauta ba,silently sai ya fara addu'ar Allah yasa duk abunda zai faru ko yake faruwa da ita ya zama mai sauk'i,though Nusrah bata jima da barin parlor'n ba hakan yasa yaji shi kansa zaman gurin ya dame shi,a wayance yayi sallama da su Annie,without ya bari sun gane halin da ake ciki ya wuce bedroom d'insa. On the side of Nusrah kuwa tana shiga bedroom d'in zaunawa tayi gefen bed,as she feels her heart heave slowly sai kuma ta zame ta kwanta,kuka take son yi ko za taji saukin abunda yake damunta but the tears do not pour out,da taji zuciyarta na neman tarwatsewa a dalilin damuwa ta d'auki wayarta a hankali ta shiga applications side ta bud'e alk'ur'ani,zuciyarta a raunane ta fara karanta suratul anbiya'a in a kind of sad voice,ta d'auki lokaci sosai tana karatun until she reaches the suratun noor,,idanunta da suka cika taf da sababbin hawaye ta lumshe,while k'asan ranta tana jero addu'o'i akan Allah ya sauk'ak'a mata damuwar da take ji a ranta,even though ta ji sauk'in damuwarta da kashi 80,but still tana ji a ranta ba wai damuwar da take ciki ne yasa sauran damuwarta bai gama gogewa ba,sai dan tana jin tsoron halin da mahaifinta yake ciki,after she had cried a sad'ad'e ta tashi ta shiga toilet,sai da ta fara yin wanka and then ta d'auro alwala,after ta gama y'an sabgoginta bata yarda ta fita ba ta kwanta saman bed had'e da rufe idanunta,duka ranar haka ta dunga jinta cikin fargaba da rashin tabbas har gari ya waye,but still bata fasa yiwa mahaifin nata addu'ah ba akan Allah ya kawo masa sauk'i cikin al'amuransa. In the morning duka suna zaune a parlor Nusrah ta fito cikin shirinta,despite her efforts is to hide her worries but fuskarta kad'ai ka kalla za ka tabbatar she wasn't in a good mood,Nuraz dake zaune yana pressing phone jin takun tafiya ya d'ago a hankali ya sauke idanunsa a kanta,his eyes that filled with suspicion ya sake tsareta da su ganin yadda take tafiya kamar ba ta so,suna had'a ido ya aika mata tambayar tana lafiya.!? Ta lumshe idanunta a hankali and signaled that she was fine,he did not take his eyes on her until yaga ta d'auke kai tana b'ata rai saboda kallon da yake aika mata,idanunsa yayi saurin janyewa daga kanta ya tura mata text,the sound of her phone causing her to look a hankali ta fara bin content d'in da kallo "Ba ki da lafiya madam" this is what he wrote,d'agowa tayi ta kalleshi da taga bai kalli inda take ba,tayi ajiyar zuciya kad'an ta tura masa "Who told u.!?" When he sees the message siririn tsaki ya saki ya tura mata "did i need someone to tells.!?" sake kallon inda yake tayi still taga bai kalleta ba,then she slowly turns to look at where Annie is ganin hankalinsu baya kansu tayi ajiyar zuciya ta amsa masa "If u haven't been told how can u know.!?" D'agowa yayi ya tsaya kallonta,suna had'a ido yayi saurin rubuta mata "find me out of here,i need to talk to u" yana tura mata ya mik'e yayi hanyar fita,saurin binsa tayi da kallo kamar za tayi magana sai kuma ta fasa,ta dai rubuta masa "I have no place to follow u,me za ka fad'a min da ba za ka iya fad'a a nan ba.!?" Yana tsaye jikin realer
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180