Chapter 115
Chapter 115
phone kafin ta kira ta ji yayi sallama,da sauri ta waiwaya ta kalleshi tayi masa sannu da zuwa,he didn't look at her ya amsa and then went over and kept his briefcase da wayoyinsa ya rage kayan jikinsa,ya wuce bathroom yayi wanka,yana fitowa lokacin za ta fita ya bita da kallo a gurguje ya shirya ya fito,a babban parlor ya tarar da su gaba d'aya suna kallo ya gaida Hajiya da Lolly su Kalthom suka gaishe shi,ya amsa yana satar kallonta ta gefe,bai jima sosai da zama ba Angelyn ta k'araso gurin and she was telling Hajiya that the table was ready,Hajiya answered and ordered them to have dinner,so they all set out suka nufi arean da dining yake,sun zazzauna kowa yayi serving kansa da abunda yake so except Lolly,Nuraz da Nusrah,Kalthom ta had'awa kowa plate d'insa ta ajiye musu,Nusrah was near to Nuraz,shortly after everyone had left and returned to the parlor for a few minutes Nusrah began to feel jikinta yana mata wani iri kamar k'wari suna binta,ta tashi da kyar za ta wuce Hajiya looked at her and didn't speak,Lolly ma haka nan sai bata yi magana ba duk da dama tun zuwansu gidan ba sosai take maganar ba,he also looked at her but he didn't say anything to her,except Jian da taga tana tafiya barely tace "Aunty Nusrah ba kya jin dad'i ne.?" Ta gyad'a mata kai bata iya magana ba,tayi mata sannu ita kuma ta wuce ta barsu a nan,shigarta bedroom babu jimawa gaba d'aya ta rasa abunda yake mata dad'i,ita dai ta san lafiyarta k'alau before then but daga cin abinci yanzun she has no idea on what she is going through,ta shiga bathroom ta watsa ruwa ta fito but still babu sauk'i,ta zauna ta kwanta ta tashi tsaye ta tsuguna da ta gaji gashi ta rasa ina ne yake mata ciwo ta d'auki wayarta ta kira shi,Allah ya taimaketa a time d'in he's with his phones,she just burst into tears and shouted "ka zo ka duba ni ba ni da lafiya",ya tab'e baki slowly yace "ok" and then he left,as he came in he saw her laying on the floor sai kuka take,ya zaro ido quickly looking up at her yana tambayarta abunda yake faruwa,ta d'ago idanunta da suka k'ank'ance ta fad'a jikinsa tana wani irin kuka mai tab'a zuciya,ya rik'ota a hankali yana rarrashinta ta fizge ta sake kwanciya a jikinsa tana rik'e shi because she was in an emotional state of despair,k'ok'arin d'ago ta daga jikinsan yake yi ta sake fashewa da kuka,ya jinjina kai yace "What's wrong with u?" Ta kasa magana yace "sake ni tunda babu abunda yake damunki" tana kuka tace "Ai ka san abunda yake damuna" ya zaro ido yace "ni kuma taya za'ayi na sani?" She was crying and said "Well,ain't u a doctor?" He chuckled and said "likitan mahaukata ba!" Tana jin ya ce haka she squinted in misery tace "please do something" yace "what should i do?" Tace "do everything u want" yayi dariya yace "Banda komai dai" kuka ta sake b'are baki za tayi yace "Well,what do u want me to do?" Once again she was breathing heavily but couldn't say anything sai lalubensa da take yi yayi saurin rik'e mata hannu yace "What are u doing?" Tasa kuka tana dukansa da d'ayan hannuntan,da kyar ya lallab'ata because he already knew what she meant,looking at her crying face yace "u want it.. Right?" Ta gyad'a masa kai,yayi murmushi yace "well,tunda ke kike so zan baki kada ubangiji ya kama ni da laifin na cutar da ke but let's have a deal ko kada wani ya cutar da wani?" ta sake gyad'a kai,yace "No quarrel?" Ta gyad'a kai,ya sake cewa "whenever u cry or said na kyale k'i zan kyaleki,agreed?" Ta gyad'a masa kai,yace "oyah! Let's get up" kuka tasa tana had'e k'afafu tace "Bazan iya ba ni",ya dafe kai yana had'e rai yace "za ki iya yi min shiru ko sai na tafi na barki?" Da sauri ta had'iye kukan da take yi,ya d'agota yana kallonta dariya sai so take ta kufce masa but ya danne sai daya kaita saman bed ya kwantar,yadda ta wani narke a kan gadon ya kalleta yana had'e rai yace "Get up Hajiya ai yau ba ni nake nema ba,tunda ke kike so sai ki tashi kiyi aikin ki,ni babu abunda zan iya yi miki" da kyar ta d'aga idanunta tana kallonsa ta had'e hannayenta guri d'aya tace "Pleaseee..!" He was very pleased yana kallonta yace "Ok! C'mon.!" Ya fad'a to sit down beside her and uncovers his hand,quickly ta matso jikinsa with her eyes closed,as his lips pressed against her cikin azama ta sake rik'e shi numfashinta yana canja salon fita,supporting her facial expression again and to sends her hot and warmth messages,tayi luf tana karb'ewa,not knowing where she's again as he struggles to get into her surroundings ta rik'e shi tana juya kai barely she exclaimed "Please.." Before she end her words he quickly tried to get down da sauri ta rik'e k'ugunsa tana sakin kuka,he breathed heavily and said "didn't i tell u whenever u said no i will allow u to go?" As she squeezes her face tana matse legs ta gyad'a masa kai,yace "ok then?" Tayi shiru tana juya kai,to give her a wicked smile and then continued to twisted her,tana juya kai hawaye suna bin gefen fuskarta ya nemarwa kansa hanya,azaba ta isheta ta fara rok'on sa ya barta ta huta,but ta yi rashin sa'a bcos yadda take kuka shima haka yake yi duk magiyarta bai ji abunda take fad'a ba,bayan da nutsuwa tazo masa ya kwanta gefenta yana sauke numfashi a nan ya fahimci irin b'arnar da yayi,ya d'agota ya kwantar a jikinsa yana rarrashinta feeling like ya cire zuciyarsa ya mallaka mata because of the joy he feels in her. After he has rested himself ya cire beddings d'in ya sauya because of the tsalli²n blood da yayi staining a jiki,ya had'a musu ruwan wanka,ya gasata sosai sai kuka take yi muryarta a dashe but ta ji dad'i a jikinta sosai then ya taimaka mata tayi wanka,da kyar ta yarda ya cud'eta daga cikin ruwan saboda dad'in da yayi mata,ya d'auko ta ya dawo da ita bedroom sai blushing yake saki,,that night he finds himself dive in a kind of nutsuwar da that he never imagined he would find anywhere near him,clinging to her after he gave her painkillers bacci mai dad'in gaske ya d'auke su sai sauke numfashi take in difficulties..... *Well,here's my number as i promise to u guys 08165726609.* *Whoever say's that Nuraz's picture bai yi muku ba,i'm waiting to see for ur choice but idan nima bai min ba shi kenan ba sai an canja ba..😉* #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏* Pᴀɢᴇ 41. #Lᴏᴠᴇ ᴏʀ ᴄᴏᴍᴘᴀꜱꜱɪᴏɴᴀᴛᴇ? Da asubah shi ya fara tashi,he slowly wakes up to avoid waking her ya wuce bathroom ya d'auro alwala,abunda bai sani ba yana tashi itama ta bud'e idonta,as she watches him calmly yana nufo inda take da sauri ta rufe idanunta,before he speaks ta turo baki muryarta k'asa² tace "Ni fa na tashi!" He smiled as he looked
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180