Chapter 122
Chapter 122
sake girgiza kai tace "Ai ka daina jin magana ni ba zan yi da kai ba" kukan shagwab'a ya fara yi yana rik'ota sosai,ta k'wace za ta tafi da sauri ya fizgota ta fad'o jikinsa,ya sake matseta sosai a jikinsa,ta yi saurin kallonsa tana yi masa murmushi,he raise his eyebrows and said "will u go with me?" She nodded her head and said "No" yace "Really?" Ta sake d'aga masa kai lips d'inta ya kalla yace "well bari na yi abunda za'a je da ni ko?" Duk da ta fahimci abunda yake nufi but sai da ta tambaya "me za ka yi?" Yace "I just want to be with u" ta shagwab'e fuska tace "to ai wanka zan yi yanzun,and ina jin bacci because gobe ina da class" yace "daga baya za mu yi,and yanzun ma ga wani class d'in kin samu" dariya suka yi a tare daga haka he never gave her a chance to talk saboda yadda yake mata yawo da hannayensa a saman cikinta like yana mata cakulkuli,ta yi ajiyar zuciya jin ya gangara da hannunsa k'asa playing with her navel,ta sake rik'e shi sosai tana fitar da numfashi heavily,ya d'ora fuskarsa a saman wuyanta and began to kiss her,daga nan ya yi sama zuwa lips d'inta,she clenched his backhead professionally ta ci gaba da licking tongue d'insa as she needed ya tura mata,when she had to suck on he felt like ya fita daga duniyar mutane,he backed them up to the bed because of how the game had gone,tun kafin su k'arasa taga yana k'ok'arin kwantar da ita da sauri ta juya akalar wasan,yadda take twisting d'insa sai ku rantse da can ta san duk wannan abubuwan da take yi masa,ya rik'e waist d'inta sosai saboda yadda dick d'insa ta yi erecting tana tab'a jikinta it's length ak'alla ya kai 7.5cm (3 inches),ta kwanta jikinsa suna ci gaba da twisting juna,sun d'auki lokaci suna buga wasan,after they have been satisfied Nusrah tana kwance jikinsa idanunta a rufe tana wasa da hannunta a jikinsa,ya shafa bayanta a hankali yace "Ta shi mu yi wanka kada kiyi min bacci" ta yi murmushi tace "Ban fara bacci ba ai" yace "Na san ki ai yanzun sai na ji kin yi shiru" she smiled again tana bud'e idanunta,ya kalli yadda idanunta suka yi yace "Ta shi to,na ga idanunki sun fara canjawa" dariya tayi tana sauka daga jikinsa tace "Ai kai ne kasa suka canja,ni ba bacci nake ji ba" he nod his head and said nothing ya saka nickers d'insa,ta sake yin murmushi tace "and kaima ai na ka idanun ba farare bane" he turned ya kalleta yana rik'e da waist yace "da waye ya fad'a miki maza suna da ido mai haske? Farin ido ai sai ku mata" she smile tana adjusting kwanciyarta a cikin spreadsheet,ya wuce ya nufi closet yana cewa "ta shi za ki yi ba na ga kina gyara kwanciya ba" ta lumshe ido tana kallonsa yaje ya d'auko mata towel ya dawo,da kyar ta bud'e idonta ta kallesa,ya rik'e waist yace "well,get up or do u forget to have a class in the morning?" She smiled and said "No,i didn't." Ya mik'a mata hannu yace "get up" she slowly got up and straightened the towel over her body,ganin kamar ba za ta gama ba yasa shi d'agata ya nufi hanyar bathroom da ita,tayi dariya ta rik'e shi sosai,ko da suka shiga bathroom sun d'auki lokaci kafin suka fito because a can d'inma sai da suka jik'a juna da soyayya then suka yi abunda ya kaisu suka fito. A parlor kuwa bayan sun yi sallama da su Hajiya suna tafiya,parlor'n yayi remaining silence,da zaman shiru ya damu Hajiya babu shiri ta tattara granddaughters d'inta ta yi musu sallama suka nufi apartment d'inta,here parlor'n ya rage daga Lolly sai Rafeek,haka suka zauna satar kallon juna but an rasa wanda zai fara yiwa wani magana har tsayin lokaci,Lolly was tired of sitting here ta tashi tana kallonsa ta gefe a hankali as if she don't want to talk tace "good night" he couldn't answer saboda mamakin da take ba shi,har ta yi gaba kad'an ta waiwaya luckily lokacin shima itan yake kallo,she quickly lifted her eyes ta wuce bedroom d'inta without saying anything,as she passed by ya lumshe idanunsa and breathed a sigh of relief,ba'a wuce mintuna goma da tafiyarta ba ya tashi quickly ya wuce bedroom d'insa,yana shiga ya d'auka phone and thought of whom to call,number Abba'n Nusrah ya fara tunanin kira da sauri bai gama yanke hukuncin ba ya kirashi,as the phone rang he happily exclaimed "Labbo! Kai ne a wannan lokacin?" Yayi ajiyar zuciya silently yace "Ko yanzunma neman shawararka yasa na kira ka" Abbah yayi murmushi suka gaisa and suka tab'a barkwanci then ya tambayi Rafeek da cewa "Ya aka yine aboki na? Ya amarya da yara?" Ajiyar zuciya ya sake yi yana lumshe idanunsa yace "Ka bari kawai D'an uwa,duk suna lafiya but ni d'in ne dai ina tunanin kamar ba ni da lafiya" Abbah yayi saurin amsawa "What is going on? Hope it's not ur pain?" Rafeek ya girgiza kai kamar Abba'n yana kusa da shi yace "Wollahi d'an uwa ba ciwo na bane,tsakanina da amaryarta ne" Abbah yayi ajiyar zuciya yace "do u mean that u have not yet find any solution?" Rafeek ya shafa beard d'insa and said "That's the answer" Abbah was silent and thought while Rafeek remained silent in anticipation of what will he say,Abbah ya numfasa cikin sanyin jiki yace "Well,i don't understand u,wai kana nufin ka sameta kun yi magana ne ko har yanzun ka kasa bawa zuciyarka damar fad'a mata yadda al'amarin ya kasance?" Yace "that's it" yace "If so i think u are the culprit" yace "Me yasa za ka yi saurin yanke hukunci? Na fad'a maka fa ko kallona ba ta yi tun da suka zo,ta yaya kake ganin zan samu damar yi mata wannan bayanin since bata ba ni damar yin hakan ba?" Abbah yace "Ka ga ni dai na fad'a maka laifinka ne,kai gaba d'aya yadda kake kullum haka kake,baka san yadda za ka kwantar da kai ba idan kana neman abu,waye ya fad'a maka ana yiwa mace haka? Su fa da kake ganinsu sai ka lallab'a su ka nuna musu duk duniya su d'innan dai su ne a gaba before ka samu abunda kake buk'ata a gurinsu,but idan ba haka ba za ka yi ta zama a guri d'aya kuma jiya tana nan a yau,shawara d'aya zan ba ka,whether u have the time or not to make it necessary and kana son kanka da lafiya ka sauke duk wasu ayyukan dake kanka ku zauna ku fahimci juna,whatever the stubbornness of a person is if ya ga ka nuna damuwarka a kansa yana ragewa,and i know that if God allows za ta yi maka uzuri" ajiyar zuciya yayi very hardly then yace "Kana ganin idan nayi haka shi kenan?" Yace "I didn't tell u that,but ina da yak'inin za'a samu ci gaba" he said quietly "Well, if this is what i have to do,if God allow me cikin satin nan zan zo maka da labari mai dad'i" Abbah yayi dariya yace "banda ka tsaya wasa ai da tuni an
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180