Chapter 147
Chapter 147
k'araso gaba hannunsa rik'e da wani jaka,cikin girmamawa da nuna muhimmancinsa garesu ya ciro k'aramin had'ad'd'en akwatin dake ciki ya bud'e,kyakykyawan silver lapel pin mai d'auke da tambarin butterfly sai kyalli yake ya bayyana tsakiyarsa da wasu irin k'ananun stone's farare sai d'aukan ido suke yi,Rafeek yasa hannu ya d'auka fuskarsa tana sake fad'ad'a da murmushi,ya tako gaban Nuraz d'in yana yi masa murmushi mai cike da so irin na tsakanin d'a da mahaifi ya mak'ale masa a left hand side na jikin rigar san,Nuraz ya kalli lapel pin da ya saka masa yayi murmushi kasancewar sai wane da d'an wane ke sawa ya furta "Thanks Dad!" Rafeek yayi murmushi yana lumshe masa ido silently cikin harshen hausa ya furta "it's my pleasure dear son,idan bamu yi muku ba,duka duniyar nan waye ya dace mu yiwa?" Da sauri Nuraz d'in ya rungume shi yana sakin murmushi yake maimaita fad'in "Thank u Dad once again" Nusrah,Lolly da Annie da duka wanda suka san abunda ya faru a bayan da suke wajen fuskokinsu suka fad'ad'a da fara'a,rana na farko a tarihin rayuwarsa da ya rungume mahaifin nasa shima yayi hugging nasa back,lokaci na farko da duka suka cika burin dake ransu since long ago,sun d'auki lokaci a hakan kafin Nuraz ya d'ago kansa zuciyarsa cike da wani irin farin cikin da ba zai iya misaltawa ba,yadda yake jinsa a time d'in sai yake ji kamar duk duniyar ya fi kowa sa'a,ya matsa kusa da Lolly dake k'ok'arin rike hawayen da suke son ziraro mata ya rungumeta,sun d'auki lokaci sosai kafin ya saketa yana d'ago kansa daga jikinta,Clark ya sake fito da wani akwatin zai bud'e Rafeek ya mik'a hannu cikin k'warewa da iya amfani da harshen nasara yayi umarnin ya bashi,because shi da kansa yake son bud'ewa because muhimmancin da yake bata ya wuce yasa wani hadiminsa ya kusance ta,yana daga side d'inta yayi mata rad'a ta kalleshi tana lumshe masa idanu,yayi mata sanyayyan murmushi then ya bud'e kyakykyawan akwatin,akan had'ad'd'en siraran silver chains masu three piece idonta ya sauka,wanda aka yiwa ado da wasu irin white stones na diamond,tana kallonsa da mamakinsa ta kai hannunta ta d'auka,cikin ruhinta tana sake yiwa Allah godiya har ta iso kusa da Nusrah ta mak'ala mata a wuyanta,ta d'auki na hannun da bai kai wancan tsayi ba za ta saka mata a hannu Nuraz ya matso jikinta yana b'ata fuska yace "Mom kin gama na ki fa" ta kalleshi tana harararsa,ya shagwab'e fuska yana kallon Rafeek yace "Dad kace ta bari haka" Rafeek yayi murmushi yana kallonta yace "Madam kina jin abunda Yarona ya fad'a?" bata ce komai bata ci gaba da abunda tayi niyyar aiwatarwa,da sauri ganin ta saka mata na hannun za ta d'auki na k'arshe ya rik'e hannunta yana yin k'asa da idonsa yace "Please Mom!" Yadda yayi yasa su duka yi masa dariya,a hankali sai ta janye hannunta tana cewa "shi kenan na bari" yayi murmushi yana kallonta da fad'in "Yeah! Thanks" ya d'auka cikin wani irin salon bayar da kulawa idanunsa cikin nata ya sauke guiwarsa d'aya k'asa mutum uku daga cikin y'an matan da suka rik'e mata riga d'azun suka k'araso had'e da janye rigar na ta,kyakykyawar farar k'afarta dake cikin takalminta ta bayyana,sai da ya fara shafa k'afar nata cike da shauk'i kafin ya zagaya da sark'ar ya d'aura mata,cikin wani irin yanayin karb'ar sak'onsa ta kulle idanunta had'e da yin ajiyar zuciya,har lokacin yana durk'ushe gabanta ya d'ago kansa yana rik'o hannunta ya furta "Will u forever be mine?" Nusrah dake tsayen da kulallen ido ta bud'e idanunta da sauri ta sauke a kansa jikinta ya yi sanyi,jin abunda yake fad'a yasa ta kad'a masa kai a hankali hawaye suna taruwa a idonta,yayi murmushi yace "Ki kasance tare da ni,na yi alk'awari a duk inda kike zan kasance mai kare duk wani martabarki,zan sa ki farin ciki,zan ba ki dukkanin kulawa da lokaci na.. Will u..?" Nusrah dake tsayen banda kad'a kai babu abunda take kamar wani k'adangare ga kukan da yake son k'wace mata tana rufe baki,da sauri tayi k'asa ta rungume shi tana k'arasa fashewa da kuka,cikin kuka take fad'in "Thank u! Thank u!! Thank u!!!" Gaba d'aya mutanen gurin babu wanda basu burge ba sai tashin tafi kad'ai suka ji,yana rik'e da ita banda murmushin da yake yi mata babu komai a saman fuskarsa,ya d'agota da kyar yana goge mata hawaye,tayi ajiyar zuciya har lokacin suna durk'ushe a k'asan tana kallonsa tace "Tun kafin yanzun ka kasance garkuwa a gareni,ka so ni da dukkan zuciyarka,ka ba ni kulawa since baka san wace ce ni ba,a k'arshen kuma ka mallaka min arms d'inka suka kasance min inda nake jingina na samu nutsuwa,ka hana min yin kuka a duk lokacin da naji damuwa,idan ban kasance tare da kai ba da wane ne zan rayu na samu wannan nutsuwar?" Musayar kalamai da suka yi tsakaninsu yasa zuciyoyin duk wasu masoya sinking a wani irin yanayin shauk'i,Yallab'ai Rafeek da suke tsaye har lokacin abun ya matuk'ar k'ayatar da shi,banda murmushin da yake saki na tsantsar farin ciki babu komai a saman fuskarsa,yayi k'asa da kansa saitin kunnen Lolly yace "Uhmn! Yaron nan ya iya soyayya ashe?" Tayi dariya tana kallonsa tace "Kada ka manta kai ne mahaifinsa,duk abunda zai yi ina ganin kamar ba zai yi kamar na ka ba" yayi dariya yana d'aga mata gira yace "A'a fa,ni ban iya soyayyar turawa ba,shi kuma kinga ya iya" tayi murmushi tana rik'e arm d'insa tace "Duk abunda za ka fad'a ba zan yarda ba,saboda ni kai na sani,duk wani soyayya da namiji zai gwadawa matarsa,bana ganin ya kai ka bare ya wuce ka" ya lumshe idonsa yana murmusawa yace "Na ki mijin kad'ai kika sani" tace "Kuma shi kad'ai nake gani a idanuna always",bayan d'an lokaci da aka d'auka tsakanin iyayen da yaran ana gwadawa juna soyayya,suna rik'e dajuna suka sauka zuwa gurin zamansu,suma su Nuraz d'in suka koma mazaunin su,daga nan Hajiya kaka tsohuwa mai ran k'arfe ta zo itama tayi musu addu'ar tsayin rai da zuri'ah ta gari,ta basu kyautar ta itama,bayanta sai Annie da Abbah,sai Maimunatu da mijinta,daga su kuma sai sauran abokan arziki,ciki har da Mr Muhammad Sajid da iyalinsa wanda dukansu suka samu damar halartar taron,a raina nace (da yake wannan taron manyan mutane ne duk sun zo,zumunci dai ne babu su a gurin sun watsar da shi,Mom ta hana yaran ma suyi) haka taron ya ci gaba da tafiya,bayan an gama bada kyautuka a nan aka ci aka sha,tsayin lokaci ana gudanar da bikin sai da dare ya fara nisa mutane suka fara yi musu sallama suna tafiya,su kam daga nan ahalin sun (Mr and Mr's Rafeek,Mr and Mr's Abubakar Kumo,Mr and Mr's Noor,Hajiya,Maimunatu da mijinta da yaransu,and Mr Muhammad Sajid da family d'insa da friends d'inta su Veronica) duka mansion suka nufa akayi musu rakiya zuwa sabon apartment d'insu,as their cars parked a cikin mansion a bakin apartment d'insun da ba shi da maraba da na iyayen nasu,bayan duk an yi musu fatan alkhairi,daga nan bakin entrance kowa ya dakata wanda za su tafi suka fara harama,kasancewar wad'anda basu ga gidan ba sai daga baya za su zo su gani,family d'ayan da suka yi remaining suna tsaye gefen security door,bayan sunyi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180