Skip to content

Chapter 66

Chapter 66

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,262 words 0 views Progress saved
Download Book

wani yaro ya tsaya sai nok'ewa yake,idan ba zaka je bane ka fito ka fad'amin.!" Ya d'ago yana b'ata rai yace"Hajiya ni dai da kunyi tafiyarku zanje daga bayan" had'e rai tayi tace "Ka san Allah.!?" Ya d'aga kai yana kallonta tace "Da kai nake fa" yace "Na san shi Hajiya" ta sake d'aure fuska tace "To yau dai banga abunda zai hana baka wuce mun tafi ba" zai mata musu tace "u know i hate want arguing ko.?" Ya girgiza kai tace "Wuce maza kafin raina ya b'aci.." Yayi shiru ya kasa magana,Hajiya tace "Wallahil'aziiym sai ka wuce munje ko za su yanki naman jikinka su ci d'anye,k'ark'ari ace abunda ya faru baya an taso shi ko.? To ko sabo za'a sake a yau sai mun tafi idan yaso kada ka dawo da rai." Tana fad'an haka tace "Mintuna biyar na baka ka fito ka same ni a mota,idan ba haka kasa raina ya b'aci,ka san mene ne zai faru ai.!" Tana fad'an haka ta wuce Maimunatu ta biyo ta tana mita..... *#Dear lovely wollah i don't know what to say but ku yi min uzuri please..* #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 26. #Hᴇᴀʀᴛʙʀᴏᴋᴇɴ Hajiya na fita ya tashi ya biyo su duk da yadda gabansa keta fad'uwa but he don't want to get angry over him bcos yayi a bayan bai ji dad'i ba,securities d'insa suna ganin fitowarsa suka taso za suyi escorting nasu ya dakatar da su,daga shi sai Clark sai driver d'insa suka shiga daya daga cikin motar k'irar *the kia soul* da ganin motar za kasan kud'i ce,Hajiya da Maimunatu where in a white colour land cruiser prado GXL wagon,motar su ne akan gaba sannan wacce yake ciki,since they had come out daga mansion his fear had multiplied and he felt like ya koma but ba shi da yadda zai yi dole ne yabi umarnin Hajiya idan yana son zaman lafiya. 11:00am sharp suka shigo arean Albert street,a dai² apartment d'in suka yi parking Clark ya fito zai bud'e masa mota ya dakatar da shi,ya lumshe idanunsa yana jin fargaba mai tsanani tana sake taso masa,Hajiya kam da Maimunatu where began to reach the entrance of the house a bakin door suka tsaya Maimunatu ta danna bell,kamar kullum yau ma da Bareerah ta fara arba ta kallesu kad'an but she wanted to recognize her face,Maimunatu tana kallonta suka gaisa fuskarta a sake tace "Hope they are here?" Ta amsa mata ta basu hanya,Hajiya dai was all dumbfounded sai bin apartment d'in take da kallo tana fad'in "Masha Allah a zuciyarta" har suka samu guri suka zauna saman armchairs bata daina kalle² ba though nasu mansion ne amma tsarin apartment d'in sosai ya burgeta,ko ina sai fidda sihirtaccen k'amshi yake,Bareerah ta sake yi musu barka da zuwa and greeted Hajiya again,sannan ta wuce kitchen ta kawo musu snacks da drink bayan ta ajiye musu ta wuce bedroom d'in Annie tana basu excuse zata je ta kira ta,a zaune ta tarar da Annie saman pray mat tana karatun alk'ur'ani da alamun bata jima da idar da sallah ba (Salatud-dhuha/Walaha) though it was 11 na safiya tayi sallama ta shigo,sai da ta jira Annie ta kai ayah itama lokacin ta d'ago idanunta tana kallon Bareerah bcos she knew there was a reason ta ganta ta shigo mata room a wannan lokacin,Bareerah tace "Annie akwai bak'i a parlor" fuskar Annie da mamaki tace "Bak'i.!? Baki san su ba.!?" Ta girgiza kai tace "Gaskiya Annie ban san su ba,but na so na shaida fuskar d'aya" tayi squeezing face tace "Ok! Kice musu ina zuwa" Bareerah ta juya ta fita,addu'ah tayi sannan ta rufe alk'ur'an ta kamo hanyar fitowa da tunanin su waye a irin wannan lokacin,tana fitowa idanunta suka sauka kan Maimunatu ta saki fuska ta k'araso tana fad'in "Wai ku Bareerah take cewa bak'i.?" Maimunatu tayi murmushi tace "Dole ai ta kiramu bak'i tunda ba sanin mu tayi ba" Annie tace "Haka ne" ta ratso cikin parlor'n tana musu barka da zuwa,har ta shigo tsakiyan chairs d'in sannan taga Hajiya once again she surprised tace "Tare da Hajiya dama kuke.!?" She nodded her head and smiled,Annie ta tsuguna ta gaida Hajiya and then ta koma saman armchair ta zauna tana amsa gaisuwar Maimunatu cikin sakin fuska,Hajiya tana kallonta da mamakin sakin fuskar da suka tarar har suka tab'a y'ar hirar yaushe gamo kafin Hajiya tayi k'arfin hali tace "Ina Hauwa'u take ne.!?" Annie ta mik'e tace bari na duba ta a bedroom,Hajiya ta gyad'a kai tace "Toh babu damuwa" Annie passed by Lolly's room,itama d'in dai² lokacin tana saman pray mat tana sallah,Annie ta nemi guri ta zauna har ta idar,lolly ta kalli y'ar uwarta bayan ta idar tana sakin fuska tace "Adda.!" Annie looked up at her face with no praise tace "get up Hajiya ta zo ganin ku" she gestured her face like she was looking for more information Annie tace "I mean Hajiyar su Maimunatu" ta zaro ido tana dafe k'irji tace "Ni kuma take nema Adda Maryam.!?" Ta gyad'a kai tace "Just find me in the parlor" tana fad'a ta wuce ta barta dafe da k'irji without ta bata damar yin k'orafi,da ido lolly ta raka Annie har sanda ta fita daga bedroom d'in a hankali wasu hawayen da bata san yaushe ne suka taho ba suka gangaro mata,ita dai Allah ya sani da y'ar uwarta zata kyaleta wollahi da babu abunda zai sake had'a ta da su,to amma ta san idan ta nuna baza ta jeba fad'a zata sa ta gaba tayi mata,tasa hannu tayi whipping tears gabanta sai tsananta bugawa yake,cikin k'arfin hali ta tattara d'an kuzarin da yayi mata remaining ta fito tana bin bango cike da tsoro da fargabar abunda zai je ya dawo,Annie taji motsin fitowarta ta d'aga kai ta kalli yadda take tafiya a tsorace,har ta k'araso bata daina kallonta ba,she sat down with her head bowed sai da Annie ta tab'a ta sannan ta d'ago kanta ta kalleta,alama tayi mata ta gaida Hajiya she kept her eyes half open and then in a moment of weakness ta furta "good morning Hajiya" Hajiya dake kallonta tace "Masha Allah daughter har yanzun kina nan kamar yadda na sanki" ta sake sunkuyar da kanta k'asa some tears dake mak'ale suka fara running mata a saman fuskarta,Hajiya tace "Fatan mun same ku lafiya,ya bayan rabuwa.!?" Ta karasa maganar cike da jimami,but Lolly couldn't answer sai Annie ce ta amsa "Alhamdulillah!" Parlor'n ya d'auki shiru na tsayin lokaci ba tare wani yayi magana ba again Hajiya tayi k'arfin hali da wani irin murya ta fara magana "Praise is to Allah in all circumstances.. Dukkan godiya da yabo sun tabbata ga Ubangiji mai kowa da komai,tsira da aminci su k'ara tabbata ga fiyayyen halitta,farin jakada babba d'an Abdullah,,though ranar yau ta kasance ta daban a gurinmu baki d'aya,ya kamata muyi godiya ga Allah (S.W.T) who intends to reunite us after a long time damuka kasance a rabe babu wanda yasan inda d'an uwansa yake,and then for now i still think that none of us think that we are alive or that we will be reunited,,wannan duk cikin hukuncin ubangiji ne,abunda duk ya k'addara shi ne yake

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180