Chapter 97
Chapter 97
dariya,ci gaba yayi da takowa har ya tsaya a gabanta bata sani ba sai daya janye hannunta daga tagumin da tayi da sauri ta kalleshi,ganin daga shi sai sleeveless da short tayi saurin rufe idonta gabanta sai dokawa yake,ita dai tun da take da shi bai fi sau biyu ta tab'a ganinsa a hakan ba,sai ko yau da zai iya zama na uku,murmushi yayi shi ko kula da abunda take yi bai yi ba ya fara magana "Saurin mene ne kike yi haka,tun kafin na tashi har kin gama shiryawa,k'asar za ki bari ne kike gaggawa.!?" She did not pay any attention on him bare ta amsa shi,ganin haka ya tab'e baki as he watched her ya juya ya bar gurin yana fad'in "sai ki jira na shirya mu tafi" ita dai har sannan bata yi yunk'urin yi masa magana ba har ya bar parlor'n yana tafiya ta bar gurin itama gudun kada ya sake dawo mata a yadda ya fito yanzun. In just 30 minutes he finishes packing in his favorite outfit,men plaids dress waistcoat double-breasted vest mai launin orange check,takalmin k'afarsa k'irar billionaire couture apricot suede loafers bak'i,since he came out after she make a look at him for the beauty he had ta tsinci kanta da kasa janye idanunta akansa,he continues walk around and adjusting the watch's hold on his wrists,yana d'agowa da niyyar yayi magana yaga ta d'auke kai gefe tana kumburi,after his warm smile releases and shaking his head ya k'araso gabanta,though since he came out he just realized she was looking at him amma bai nuna mata ba saboda yasan za ayi hakan,bayan ya k'araso inda take a hankali ya furta "Ya ne baby.!?" Tab'e baki tayi tana harararsa tace "Isn't that nice" He just smiled and nodded ya furta "Ok! Let's go" babu musu ta mik'e tana tafiya tana mitar ya barta tana jiransa,bai kulata ba har sanda suka yi sallama da su Annie suka tafi,a hanya tunda suka taho bata kula shi ba,he also kept her quiet and listen to his cool music in exchange for there silence,yana driving yana bin abunsa har suka k'araso bakin C.B.N (central bank of Nigeria),yana kallonta da mamaki yake tambayarta "Right here Abba works.!?" Ta gyad'a masa kai,yana bin gurin da kallo ya furta "Lallai dole su yi kamanceceniya ta wani gurin",saurin kallonsa tayi tana tambayarsa "Su waye.?" Saurin kallonta yayi as he was not clearly aware yayi maganar ne a fili,slowly ya lumshe idonsa yana fad'in "Nothing" daga haka suka fice suka nufi entrance da zai kaisu cikin bank d'in. At the office of Abba'n Nusrah kuwa,as if he's in a dream yana zaune da waya a kunnensa yana magana his eyes fixed on the large plasma screen dake office d'in,a d'an tsorace ya zubawa hoton camera d'in da yake d'auko can wajen bank d'in ido zuciyarsa cike da rud'anin da gaske su yake gani ko dai kama ne? While a hankali kuma yana ci gaba da bin cameras d'in duk data nuna masa hoton lokacin da suke tahowa da kallo,har zuwa sanda aka yi knocking door d'in office d'insa where he could see them standing outside,a sad'ad'e kamar wani mara gaskiya ya furta "come in",a tare suka tura k'ofan suka shiga,idanunsa suna sauka kan Nusrah ya zabura ya mik'e tsaye yana..... #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *In memory of my father 😢 Allahummagfirhu allahummarhamhu.👏* *No gift in the world can match a wonderful brothers like u,u've been the pillar of support for our family and today we wish to thank all of u for the same..Have a super successful year ahead brothers. JANAMDIN MUBARAK!* 🎊🎉 *@Muhammad Bello Muhammad (Yah D'an yaro)* *Sulaiman Muhammad Usman (Yah Walee),and* *Abubakar Muhammad Usman (Sadeeq)* *Via with it dude's ban samu na yi editing ba..* Pᴀɢᴇ 36. #Bʟᴀᴄᴋ ᴍᴀɢɪᴄ Yana nunata da hannu yake furta "Nusrah.!" She was looking at him in spite of her heart full of fear that he would chase them away,her eyes almost as oily as tears filled ta daure tana rufe bakinta all because kada kukanta ya fito ta furta "Abbah.!" Jikinsa a sanyaye yana kallonta with some kind of warmth a zuciyarsa ya fara k'ok'arin tahowa inda take,Nusrah dake tsaye ji tayi k'afafunta sun hard'e ta kasa motsawa,banda tarin tsoron abunda zai biyo baya babu abunda ke ranta,ba ta son tayi yunk'urin yin wani abu ya zama an sake samun akasi,a yadda zuciyarta tayi rauni ta san za ta iya bugawa nan take,har ya k'araso inda take tsaye tana rangaji bata daina kallonsa ba,Abbah kam yana zuwa inda take bai jira ya sake yin magana ba ya rungume ta,jinta clings to her father's body take taji ta kasa controlling kanta ta fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciya,banda ajiyar zuciya babu abunda Abba'n nata yake yi yana shafa bayanta cikin sigar lallashi,Yallab'ai Nuraz ganin abun nasu nayi ne a hankali ya fara takawa ya nemawa kansa gurin zama saman armchairs dake gefe d'aya yana sauraren su gama shauk'in ganin junan,bayan wani lokaci da suka kasance a tsaye Abbah da kansa yaja hannunta suka nufi inda Nuraz yake zaune,sun gaisa da Abba'nta fuskarsa babu yabo bare fallasa,bcos in most cases his condition is not fully understood sai dai kawai ka ganshi kadaran kadaham,Abba'nta yana kallonsa bcos ya gane shi ya fara basu hak'uri akan abunda ya faru wancan ranar da suka je,and shi kansa abunda ya faru bai masa dad'i ba,by then sai yanzun ne ya fara tuhumar kansa akan wasu abubuwa da suke faruwa da rayuwarsa,cikin k'ank'anin lokaci komai na rayuwarsa yake neman lalacewa,Nuraz didn't say anything to him until suka zauna kusa da shi,Nusrah da tana k'ank'ame da shi she is so accustomed to feels that they could remain so forever,jikin Abba'n a sanyaye as she was happy to see him yake tambaya "Baby daga ina kuke ne.!? Or did u just came to see me.!?" Har ta fara girgiza kai za tace a'a suka had'a da ido da Nuraz,yanayin kallon da yayi mata made her realize what he meant,da sauri ta d'aga masa kai tana fad'in "Ehh! Abba gaishe ka kawai muka zo" yana yin murmushi yace "Aikuwa na ji dad'i sosai" murmushi Nusrah tayi kafin tace "Abbah.!" Yana kallonta yace "Ya akayi Nusrah.!? Ko kina da wani damuwa ne.!?" She was completely surprised by the question,looking at him with a look of shock on her face ta girgiza kai tace "A'a Abbah i have no more problem than seeing u" jikinsa ya d'anyi sanyi kad'an jin furucinta sai dai bai ce komai ba ya fara tunanin maganarta,a hankali Nusran ganin yayi shiru ta fara masa hira tana bashi labarin karatunta,da yadda take zaune a gurin mutanen da suka taimaka mata,abban yayi shiru looking at her thoughtfully,Nusrah ta kula baya cewa komai sai ta koma yi masa tambayoyi akan abunda ya shafi rayuwarsa da bata gidan cikin sigar kamar tana bashi labari because he was quiet a times and forgetting of what he was doing,ko idan ya fara magana da ita sai ya d'auko mata wani zancen daban ba wanda suke yi ba,sun jima sosai a office d'in Abba'n nata a nan suka yi lunch tare da shi,da yake sun taho da abincin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180