Chapter 110
Chapter 110
komai ba.?" Ya lumshe mata ido yana gyad'a kai,ta tab'e baki tace "I don't believe unless u promised me ba za kaji komai ba" yace "promise ba zan ji komai ba" tayi shiru tana kallonsa kafin tace "Ka tuna da girman alk'awarin da kayi,kada sai na fad'a ka b'ata rai" yana girgiza mata kai yace "I won't" ta jinjina kai a hankali tace "Da fari ina son ka amsa min me yasa kake yiwa Uncle haka,or did u forget that he was ur father.?" Saurin bud'e idanunsa yayi sosai zai yi magana ta rufe masa baki da d'ayan hannunta tana girgiza kai tace "sincerely ba na jin dad'in hakan da kake yi,fisabilillah da wanne zai ji? Ciwon da yake damunsa ko abunda kuke masa? Ina son ka tuna whatever happens in the past we know it is our fate and mu ba za mu iya canjawa ba,but me zaisa ka dunga wulak'anta shi? Remember the position of the person who is hurting his parents,his future and where he will be tomorrow,,whatever he has done in the past ba fa kai ya yiwa ba ma at all,even if u are talking about ya wulak'anta ka wannan tsakaninsa ne da ubangijinsa,but don't look at what he has done for both of u please,even if he is still on his spectrum he doesn't want u and bai amince kai d'ansa bane ya kamata ace kai d'in ka kyautata masa ta yadda he should feel ashamed of his past deeds kamar yadda ubangiji (S.W.T) yace a cikin Suratul isra'a verse 23-24:"Bismillahir-rahmanir-rahiim.. Wa-k'adhaa rabbuka allaa ta'abudu illa iyyahu wabil walidaini ihsanaa,immaa yablughanna indakal kibari ahaduhuma aw kila humaa falaa tak'ul lahumaa uffin walaa tanharhuma wak'ul lahumaa k'aulan kariymaa,wakhfidh lahumaa janahazhulli minar rahmati wak'ur-rabbirhamhumaa kama rabbayaniy saghiraa.." (The meaning of the saying is:-And ur Lord decree that u worship none but him,and with respect to do good to two parents,either if one of them reaches old age with u or both,do not say 'uffin/tur' nor speak harshly to them but ka fad'a musu magana mai dad'i. And lower unto them the wings of compassion and says: "Oh my Lord! Have mercy on them,as they did to me when i was a little child). And then Allah (SWT) called for the respect of parents,sannan yace a mutuntasu as the verses of the Holy Quran confirmed,such as verse 36 of surah an-nisa'i,verse 151 in surah Al'an'am,and verse 23 of Is-ra'i,and verse 14 in surah Lukman,and in several hadith of Bukhari and Muslim said that,the Messenger of Allah (S.A.W) was asked:"Ayyul amaal afdhaal? He said:"Prayer on time,and then what? He says that,obedience to parents",in another hadith of Bukhari he says that:-"the Messenger of Allah (pbuh) was asked about the serious crimes? He said that:-"polytheism to Allah and disobedience to the parents",yana daga cikin parental right,k'aunar su/girmamasu/ciyar da su/tufafatar da su/yi musu ladabi da biyayya/yi musu addu'a/girmama y'an uwansu/their friends/establish good deeds with their names after their death,and do not forget that a ciki Ameen (3) da Annabi (S.A.W) ya Amsa a lokacin yin khud'uba zai hau mambari har da wadda aka ce duk wanda ya riski iyayensa bai yi musu biyayyar da zai shiga Aljanna ba... May Allah curse him. The Prophet said Ameen. So how do u think idan akace wani babban malami ya amsa maka adduarka bare kuma rasulullah (S.AW)? Akwai hadith daga Annabi (S.A.W) inda yace:"Sab'awa iyaye yana daga cikin manya manyan zunubai,and ka sani maganar Annabi ba tatsuniya bace da za muyi tunanin za ace kurunk'us.. A wani hadith d'in Annabi yana cewa:"Ku bautawa Allah kada ku had'a wani da Allah kuma ku kyautatawa iyaye. An karbo daga Abu-Umamata (R.T.A) Hak'ik'a wani mutum yace:"Ya Manzon Allah,mene ne *HAK'K'IN IYAYE AKAN D'ANSU!?* Sai Manzon Allah (S.A.W) yace:Su ne *ALJANNARKA DA WUTAR KA."* If u obey ur parents u will be successful,but if u disobey them u perish and u are approaching to hellfire,Allah ka tsare mu baki d'aya.." K'ura mata idanunsa da suka tara hawaye yayi,tana kallonsa itama tace "hope u understand what i want to remind u.?" Ta fad'a tana janye hanunta data rufe masa baki,saboda yadda kalamanta suka shige shi bai iya magana ba sai wani wawan runguma da yayi mata a hankali hawayen dake cikin idonsa suka fara sauka a jikinta,jin d'umin abu a jikinta yasa tayi saurin janye jikinta,abunda ta gani ba k'aramin mamaki da tsoro suka bata ba,tana kallonsa a hargitse take fad'in "Ya salaam.! Me kake yi wai haka.? Dan Allah kayi hak'uri wollahi ban fad'i haka da wani nufin ba,na fad'a ne just to remind u of what u are trying to forget" Tana magana hawaye suna gangaro mata bcos sosai ta tsorata,yana sake k'ank'ameta ajikinsa yake fad'in "u are the best part of my life,since i have never met a man/woman da lokaci guda naji ya shiga duk wani hanyar da jini yake bi a jikina ba,tabbas ubangiji kad'ai ya barwa kansa sanin dalilin had'a mu a lokacin da d'ayanmu bai yi tunani ba ko yayi shawara da shi ba,ke alkhairi ce a rayuwata,u are a woman who's every man ya samu kamarta zai yi alfahari da ita,anjaad shukhran,shukhraan² for reminding me,ahabbuk-thtiir habibtiiy.!" Yana fad'a ya d'ora mata wani irin warmth and strongest kiss a cheek d'inta,ajiyar zuciya tayi mai nauyi,tana rik'e hannunsa da yake mata wiping tears ta furta "This is the right thing for every good woman to do to keep her husband on the road,and i don't want this reason ya kasance sanadin da za ka shiga cikin la'anar ubangiji,because if u are not with me a duk inda zan kasance zanyi rayuwa ne mai cike da k'unci.. Please ka ci gaba da kasancewa tare da ni ko zan ci gaba da samun nutsuwa a rayuwata.." Kai yaci gaba da gyad'a mata kamar ba zai daina ba,ita kuma tana ci gaba da tunatar da shi. Bayan wucewar wasu sa'o'i lokacin sun gama maganar har sun shiga wani ya mik'e tsaye still tana rik'e a jikinsa,giving her some kind of cuddling look yayi k'asa da muryarsa dai² yadda za taji yace "My teacher shall we pray.?" She quickly watched him za tayi magana ya marairaice yace "I don't do anything" as he said despite she feels doubtful about what he was going to do to her,hakan bai hanata darawa ba,ya d'age shoulders yace "ai na ga tun jiya sai wani tsoro kike ji like kinga sabon halitta,let's go and please feel free because for now ina jin bacci+gajiya and gobe ina son zuwa hospital na duba wasu ayyuka" bata musa masa ba ta wuce suka nufi toilet tare suka d'auro alwala suka fito yayi musu jagoranci suka yi sallah bayan sun idar yayi musu addu'o'i for seeking peace between themselves and their parents,after that Nusrah began to arise ta nad'e hijab d'inta da abun sallah tayi hanyar bathroom,ruwa ta fara had'awa tayi wanka then ta sake d'auro alwala ta fito,kasancewar yadda ta shiga da kayanta haka ta fito bata kalli inda yake ba ta wuce inda taga Angelyn ta shigar da luggage's d'insu,sai data fara shiga gurin sannan ta fahimci closet d'in d'akin ne a gurin,had'ad'd'en walk-in closet despite shi wannan ba irin wanda za ka ganshi mai kama da d'aki bane wanda yake zagaye da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180