Chapter 40
Chapter 40
"come down" tana girgiza kai tace "I won't" tsawa ya daka mata yana had'e rai yace "U will",jikinta na b'ari taci gaba da hawaye,ya zagaya inda take ya bud'e mata,cikin bada umarni yace "come out",a hankali ta sako k'afafunta waje but ta kasa tashi,ya kalleta bai yi magana ba yaga tak'i fitowa,hannunsa yasa ya d'agota,tayi saurin kallonsa ganin sunyi daf da juna,da sauri ya saketa ganin irin kallon da take masa ya fara tafiya,har suka tsaya bakin entrance d'in bai juyo ba,yayi knocking sannan suka tsaya jira a bud'e musu,Binitta tazo ta bud'e musu k'ofa,d'an kallonta yayi kad'an yace "hope they are here.!?" Tace "Sure sir" ya jinjina kai ya wuce cikin parlor'n,Binitta na tsaye bakin door d'in taga Nusrah ta shigo,a d'an tsorace ta kalleta tace "Is that really u.!?" Nusrah ta gyad'a mata kai a hankali,Nuraz ya waiwayo ya kalli Binitta bai zauna ba yace "do you know her.!?" Tace "Sure sir" Yace "Where.?" Ta bashi amsa "in this house.!" Yace "Since when.!?",ta kalli Nusrah ta kalle shi kafin tace "it was long ago",ya jinjina kai yace "who is she.!?" Tace "She's a daughter of our leader",ya sake tambayarta haka ne.!? Tace masa "sure" k'wafa yayi yaci gaba da tafiya Nusrah ta biyo shi a sad'ad'e kamar ba gidan su ba,ya samu guri ya zauna,amma ita ta kasa zama,ya d'ago ya kalleta yaga she's totally not compatible ya daure yace "sit" yana nuna mata kusa da shi,a hankali ta daure ta zauna,suna ta zaune suna jira kasancewar Binitta ta kira Hajiyar ta fad'a mata akwai bak'i a parlor'n k'asa,kuma ta san da zuwansu,har kusan half of hour sannan ta sakko sanye da shirin bacci bcos to 9pm a lokacin,tana tafiya tana binsu da kallo har ta k'araso cikin parlor'n,yauma bai gaisheta ba ya d'ago kansa a hankali ya kalleta eye to eye yace "hope u recognize me.!?" Tayi gesturing tace "No.! But i wanted to witness ur face",yayi wani b'oyayyen murmushi a sauk'ak'e yace "we came here with my mom" ta d'ago ta kalleshi sosai kafin ta sake d'aure fuskarta tamau tace "What brought u here.!? what have u come to do.!?" Alama yayi mata da hannu irin ta kwantar da hankalinta d'innan,ta banka masa harara tana jira taji yace wani abu,a hankali yayi mata nuni da Nusrah wacce ta sunkuyar da kai k'asa yace "Ina fata kin gane wannan.!?" Ta yi saurin kallon kusa da shi,Nusrah ta d'ago a hankali tana hawaye,Hajiyar ta zaro ido kad'an,but sai ta dake tace "So what idan nace ban gane ba.!?" Ya sake yin murmushi yace "Nothing" tana kallonsa tace "Me kuka zo yi ne.!?" Ya mik'e tsaye yana tura hannunsa d'aya a cikin aljihu d'ayan kuma ya cusa fingers d'insa cikin gashinsa ya hargitsa kad'an yana lumshe idanunsa yace "Gaggawar me kike yi.!? Ai zamu fad'a miki abunda muka zo yi.!?" A zafafe tace "Ka saita kanka kada ka sake ka yi min rashin kunya" yayi murmushi mai sauti yace "Ba haka bane Hajiya,,rashin kunya sam ba tarbiyya ta bace" tayi tsaki tace "shi yasa naga ai ka iya gaida na gaba da kai.!" Ya sake yin murmushi kafin yace "Ohh.! Sorry² na zo gidanki twice ban gaishe ki ba ko.!? I'm really² sorry,but na manta ne ban fad'a miki ba,ba wannan ya kawo ni ba." Ta kalle shi tayi k'wafa,yaci gaba da magana "Hajiya yau ba wajenki muka zo ba" da sauri tace "Wajen waye kuka zo.!?" ya kalli Nusrah sannan yace "Wajen mai gidan muka zo,Allah yasa za ki bari mu ganshi kafin mu wuce",ta kalleshi ta kalli Nusrah kafin tayi magana suka jiyo murya daga side d'in staircase ana cewa "Ga ni ai,mene ne ake nema na nayi.!?" Duka suka juya suka kalli wajen da mutumin yake tahowa,Nusrah ta k'ura masa ido tana kallonsa hawaye suna ci gaba da bin fuskarta har ya k'araso inda suke,ta sake sunkuyar da kai k'asa tana jin k'irjinta na tsananta bugawa..... #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 16. #Exᴘᴇʟ Muryar Nuraz ta jiyo yana gaida Abba'nta,ya amsa kadaran kadaham,not minded da yadda ya amsa masa Nuraz yace "Alhaji ina fata an sanar da kai zuwanmu na farko.!?" Abba'n Nusrah ya tab'e baki yace "An fad'a min something happened,but am i going to do something for u!!?" Nuraz yana jinjina al'amarin a ransa ya daure yace "No.! But Alh.. How do u take the matter.!?" Abba'n Nusrah yana kallonsa da wani irin yanayi yace "I don't understand how i have taken the matter.!?" Nuraz yace "I mean bayan ka samu labari ur daughter was found.. Ain't u happy.!?" Ya juya ya kalli hamshak'iyar Hajiyar tasa dake gefe ya kalli Nusrah,before ya maida hankalinsa kan Nuraz yace "What joy would a father have after his daughter had humiliated him.!? Yarinyar da ta sa k'afa ta fice tsayin wattani biyar ba ta gida,uban daya haifeta bai san ina ta shiga ba,bata tab'a waiwayar gida ba sai yau.. In ur own speculation nake so ka fad'a min,every woman who has been leave their home for a period of time,and u know she's not married,ba kuma ziyara taje gidan yan uwa ba,she has escaped from her home and her destination is unknown,,Then one day sai aka ce maka ta dawo,tsakanin ka da Allah what kind of name community will they call.!?" Nuraz yayi shiru bai amsa ba yana ta kallon mutumin da tsantsar mamaki,Abba'nta ya ci gaba "so i've already decided idan har ni na haifi Nusrah,daga yau na hak'ura da ita a matsayin y'a,thank God i was not alone,da tuni ciwon zuciya ya kama ni" Nusrah tayi saurin kallon Abba'nta tana hawaye but she could not have any confidence of saying a single word,slowly tayi descending daga saman armchair tayi collapsed on to the ground,Nuraz yana kallonta sympathetically ya juya ya kalli mahaifinta yace "But Alh i think u know the best of ur daughter's character,,u should not make decisions without investigation,don't ever use what people say's.. Sure sharri suka yi mata,u have to study it carefully,,but now tunda ka yi furucin ka hak'ura da ita i'll go back with her,whenever wants ur daughter come back to u,u can contact us.." Ya girgiza kai "I will never be able to track what already happened." Nuraz ya kalleshi yace "Of course if u investigate definitely u will find the truth,and u will make sure ur daughter doesn't do what u are talking about,,u know her best,if she does and if she doesn't,u all know by ur self.." Hajiya ta taso a harzuk'e "To yace baya buk'atarta shin dole ne sai ya dawo da ita gidan nan.!? Ta bayyana cewa itan fasik'a ce,and we said we removed it from our house.!? Malam ka ga tun da wuri ku tattara ku fita mana a gida,mun yafewa duniya ita,idan ka ji baka iya rik'onta kaima daka d'aukawa kanka wahala kana iya sallamarta tayi gaba,duniya da fad'i duk inda take so zata iya zuwa ta rayu.." The pain is in his eyes yake ci gaba da kallonta,tsabar k'uncin da yake ciki a lokacin jinsa yake kamar bai da rai,har ta dasa aya bai iya yayi magana ba,wani irin numfashi yake fitarwa wanda shi kansa ya san tabbas da ace matar nan ba matar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180