Chapter 26
Chapter 26
mugun laushi saboda tsabar gurzar da yayi mata,kwakwkwaran motsi kasawa take,a nan baccin azaba da tsabar gajiya mai cike da firgici ya d'auke ta,ba ita ta farka ba sai gabannin ketowar fajr,ta mik'e da kyar tana duba jikinta da inda take a tunaninta mafarki tayi,ta ganta a d'akinsa,saurin sauka tayi daga saman bed d'in ta maida kayanta tayi hanyar fita tana kukan zuci da yiwa Rafeek Allah ya isa,har ta tsarkake jikinta tayi sallah bata bar kukan zuci ba,da safe misalin 8 Rafeek ya fito cikin suit grey colour yana ta baza k'amshi,a bakin door d'in ya tsaya yayi knocking,tana ji ta san shine ta basar bata tashi ba,sai da ya b'ata almost twenty minutes yana jira ta bud'e tayi masa shiru,daurewa yayi duk da b'acin ran da yake ji na share shin da tayi ya sake knocking,still yaji babu alamun motsinta,yayi k'wafa muryarsa da fad'a² yace..... #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Wah! My dear people,i really appreciate ur comment,thank u² 💓 Bahot² khushu.💃🏻💃🏻* Pᴀɢᴇ 10. #Lᴏɴᴇʟɪɴᴇꜱꜱ "Na san kina jina,idan kinga dama kuma kin shirya ki fito muyi magana,bana son ki b'atamin lokaci zan wuce ne i'm in a hurry." Tana zaune still sai dai idanunta suna kan k'ofar,tuno irin wulak'ancin da yayi mata da dare a hankali hawaye suka samu damar sauka saman fuskarta,ta goge tana jin damuwa na taso mata tace "Take ur journey,there's no need to talk." Yana daga wajen yace "kamar yaya na tafi.? Bayan kin san na fad'a miki gidanku zaki tafi,nan zansa ayi aikin rusa shi." Gabanta ya fad'i da sauri ta mik'e da hijab d'in a jikinta tana hawaye taje ta bud'e k'ofar,yana kallonta yayi murmushin gefen baki,saurin kawar da kanta tayi muryarta na trembling tace "Mene ne wannan gidan yayi da zaka sa a rushe shi..??" Kai tsaye yace "ra'ayi na kenan" Ta daure tace "ba haka bane" Saurin kallonta yayi yace "kamar ya.!?" Tace "Ehh! Nasan kawai kana yi min kora da hali ne,kana so ko ta wane hali sai ka raba ni da gidanku shi ne kawai nufinka." Murmushi yayi yace "really.!?" Tace "ehh! Kuma idan ba haka bane ka k'aryata maganata" girgiza kai yayi yace "sure.! ur words are truth" Kuka ta saki mai sauti ta durk'ushe a gurin taci gaba da rerawa,tsayin lokaci suka d'iba a haka yayi shiru bai sake magana ba sai da yaga bata da niyyar dainawa sannan yace "If u finish crying let me tell u the result,,bcos i'm in a hurry.." Tana kuka a masife tace "ka fad'a ai ina saurarenka" Yace "saboda na ji bazan iya barinki kici gaba da zama a nan ba,shi yasa na yanke shawaran korarki ko ta wane hali,though Allah yasa kin fahimci abunda nayi niyya,but akwai favour guda biyu da nayi niyyar yi miki,ba kuma saboda ke bane,zanyi ne just bcos of ur innocent kid.." Da gaggawa ta d'ago ta k'urawa bakinsa ido tace "Fad'a min mene ne.!?" A tunaninta still zaice ya fasa rusa gidan ta zauna sai taji yace "Saboda soyayyar da ahalina suke miki,naji ina son yi miki alfarma na baki gurin zama,and k'arin alfarma daga zuciyata zan taimaka miki da capital da zaki taimaki kanki da shi cos bana so kiyi bara,a matsayi na bana son wani lokaci a ganki ace Laaa! Kunga tsohuwar matar Rafeek,but sai kin yi min alk'awarin ko da na tafi baki gama had'a muku kayanku ba zaki tafi and u will stay away from my family,ba zaki sake neman inda suke ba,sannan ne zan amince na baki duk abunda nayi niyya." A hankali ta gyad'a masa kai saboda rashin sanin mafita tace "Na amince" Yayi murmushi yace "better" Sannan ya wuce yana sake cewa "jira ni ina zuwa" A sanyaye tace "toh" taci gaba da tsaiwa har yaje d'akinsa ya dawo bata matsa daga inda ya barta ba,ya tarar da ita tana ta share hawayen dake mata zarya,yana zuwa bai yi magana ba ya mik'a mata envelope d'in daya fito da shi,kallonsa tayi ta kalli takardun bata karb'a ba tace "Na mene ne.!?" Wani irin banzan kallo ya jefeta da shi yace "wane magana muka yi dake yanzun.!?" Bata ce komai ba tasa hannu ta karb'a,tana sake share hawayen da suka k'i tsayawa tace "Na gode sosai" daga haka ta juya ciki tana sakin marayan kuka,lokaci guda jikin Rafeek yayi sanyi da yaga ta d'auki Yaronta da har lokacin baisan wane iri bane bak'i.? Fari.? Kore.? Shud'i? Ko kuma yellow.? Duk bai san yaya kamanninsa suke ba,ta gama goya shi sannan ta fara fito musu kayansu tana had'awa tana kuka,kamar zai yi magana ya kalleta idanunsa sun sauya launi,kome ya hana shi kuma sai yayi tsaki ya juya ya bar gurin da sauri,kafin k'arfe 10am ta had'a komai nasu ta fita da shi daga gidan da taimakon mai gadinsu,Rafeek kuwa zuwa lokacin tuni yayi bankwana da k'asar,,misalin k'arfe goma da mintuna goma 10:10pm ta tsaya k'ofar gidanmu tana tunanin ta shiga ko A'a,sai ga baba ya dawo zai wuce ciki,ta gaishe shi har k'asa,ba tare daya amsa taba yayi wucewarsa cikin gida ya barta,tana ta tsaye a waje da kaya a gabanta ta samu yaro tace yayi mata magana da ni,d'an aike babu sirri yana zuwa ya k'walla kiran "Wai ana magana da Adda Maryam",daga d'aki babanmu ya fito da sauri yace da yaron "Waye yake magana.!?" Yaro yace "wata mace ce a k'ofar gida da goyo a bayanta",ina d'aki na jiyo lokacin da baba yace da yaro yaje abunsa,yaro ya juya ya fita,kusan mintuna goma sha biyar aka sake aikowa baba ya fatattaki yaro yace "yaje yace Babanta ya hanata zuwa" yaro yana fita ya fad'awa Hauwa sak'on da aka bashi,Hauwa cikin kuka ta lek'a gurin mai gadin gidan Alhaji zakar tace dan Allah ya jire mata kayan zata samo mota ta kwashe mata su,ya amsa mata ta wuce zuwa titi tana tafiya tana hawaye,har ta samo taxi ya kwashe musu kayan tana kallon dattijon dake driven taxi yana satar kallonta ta mirror ta goge idonta da suka kumbure,muryarta a dashe bata fita sosai tace "dan Allah Babana ka kaini bank" Yana ci gaba da driven yace "wanne daga ciki.!?" Tace masa "First bank" Yace "toh" basu sake magana ba har ya kaita bakin bank d'in,ta fita tace ya jira ta shiga ciki,yace mata "babu damuwa",almost 1 hour and half ta b'ata wajen yi mata transaction mak'udan kud'ad'en da ya rubuta mata check,ta fito ta shiga motan tace "kayi hak'uri baba na b'ata maka lokaci" Yace "babu komai y'ata,,yanzun ina muka nufa.!?" Jim tayi cike da rashin sanin abunda zata ce can ta d'auki envelope d'in da takardun da Rafeek ya bata suke ciki ta zaro takardun,a hankali take ta bin content d'in,kafin ta d'ago tana sauke ajiyar zuciya tace masa "Sardauna crescent",har bakin get d'in gidan ya sauke ta,yanayin unguwar shiru ta sauka bakin get d'in tana kallon gidan da tunanin inda zata samu wanda zai taimaka mata ta shiga da kayansu,a hankali ta juya ta kalli dattijon da yake sauke musu kayan jikinta duk yayi sanyi tace "dan Allah baba ko zaka taimaka min mu shigar da su.!?" Yayi murmushi yace "toh y'ata bari na gwada" suna ta d'iban kayan tare har suka shiga da su bakin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180