Chapter 78
Chapter 78
#Bᴀᴄᴋ ᴛᴏ ᴛʜᴇɪʀ ᴏʀɪɢɪɴ Quickly Nuraz turned his face to look where she was watching,akan Aatif idanunsa suka sauka wani mahaukacin gimtse fuskar daya sake yi babu shiri as if he had never known how to laugh,ta kalli yadda yayi kicin² duk ya tsare ta da idanunsa da sauri kafin yayi magana ta riga shi "What is he doing here.!?" Harara ya zabga mata ya d'age shoulders yace "how do i know.!?" Nusrah envisioning the bitterness of jealousy lying in his beautiful eyes ta sake marairaicewa gudun kada yanzun a dalilin Aatif ta sake fad'awa ha'ula'i tace "But this is ur house.!" Siririn tsaki ya saki yace "when did it become our home.!?" Kamar za tayi kuka tace "Please tell me what brought him here.!?" Ya tab'e baki yace "Let's just go ba sai mun k'arasa bama" tayi saurin girgiza masa kai tana lumshe idanunta da take jin suna mata wani irin yaji da zafi² tace "A'ah! We won't do that" ya kalleta zai yi magana Hajiya ta d'ago za tayi magana da Maimunatu ta hango inuwarsu ta bayan pillar,ta zubawa gurin ido kafin tace "who's there.!?" Gaban Nusrah ya fad'i ta marairaice fuska tace "Ka gani ko.!?" Ya sake tab'e baki ya fito yana harhad'e fuska yayi sallama,Hajiya ta saki fuska tana masa maraba saboda ba kad'an ba tayi farin ciki da zuwansa,har ya yi gaba ya waiwaya yaga bata fito daga inda take ba,ya dawo da baya yana kallonta yace "will u come out or not.!?" Ta kalleshi tana marairaicewa tace "Be quiet please" yace "Ank'i ayi shirun" tace "Please.!" Yadda tawani runtse ido abun ya so bashi dariya,ya fuske yace "Will u pass ko sai kinsa na d'auke ki a gabansu.!?" Tayi saurin bud'e idonta tace "Kai yanzu sai ka dauke ni.!?" He began to unbuttoning his shirts hand,quickly ta kalleshi tace "What are u planning to do.!?" Ya kalleta yana had'e rai yace "Wai da d'aukar kin zanyi kinga na rage miki tafiyan tunda yana yi miki wahala" ta zaro ido tace "I didn't tell u so" yace "ai ba sai kin fad'a ba,ni na san haka ne" ta tsaya kallonsa kamar yadda yake yi,Hajiya taga bai k'araso ba ta sake kallonsa,ganin kamar magana yake yi tace "Noor kai da waye ne.!?" Yayi saurin kallonta a hankali yayi murmushi ya rik'o hannunta ya janyota waje,Hajiya tana ganinta ta sake sakin fuska tace "Baby! What a surprise.!" Ta harare shi ta gefen ido a hankali ta fara d'aga k'afarta tana tafiya,yayi k'wafa yace "Za mu koma gida ai" har suka k'araso bata yarda ta sake kallonsa ba suka gaisa da Hajiya,suna gama gaisawa da Hajiya kawai sai yaja baki yayi shiru,yak'i ya tambayi ya mai jiki sai da Nusrah ta nuna masa sannan yace "Arhm.! Ya mai jiki.!?" Hajiya ta amsa calmly bcos ta ga abunda ya faru,Aatif dake zaune yana watching nasu since their arrival ya rasa me zaiyi,yana tunanin will he speak to them since they have ignored him or will he leave.? Daya rasa abun yi and ya gaji da kallon su ya mik'e a salub'e yace "Hajiya zan koma" Hajiya data shiga hidima da jikokinta tace "Well,Aatif har tafiya za kayi.?" Yace "Ehh Hajiya" Hajiya tace "thank u very much" yace "Babu komai Hajiya Allah k'ara lafiya" tace "Ameen,mun gode sosai ka gaida Daddyn ka,ka yiwa Mommyn naka godiya" ya amsa yayi musu sallama,ko kallo bai ishi Nuraz ba har ya fice,Maimunatu ta shigo ta zauna tana kallon Nuraz da yak'i sakin jiki tace "Hajiya sun shiga gurinsa ne.!?" Hajiya tayi murmushi tace "A'ah ki bari su huta mana ko.!?" Maimunatu tayi murmushi itama bata sake cewa komai ba,basu dad'e da zuwa ba y'ay'an Maimunatu suka shigo su uku namiji d'aya da mata biyu,in honor of seeing them suka gaida su,Nuraz ya kallesu kad'an though the children were impressed saboda tarbiyyar da suka samu amma ya fuske ya mik'awa *ARYAN* hannu,shima yayi masa murmushi ya mik'a masa hannu kamar yadda yayi though Nuraz ya girme masa,ya zauna a kusa da shi yana kallonsa da tunanin inda ya san fuskarsa,y'an matan suka zauna kusa da Nusrah suna mata hira babbar duka da ba zata wuce 18yrs ba ta fad'a mata sunanta *KALTHOM*,kasancewar they had no friends apart of mutanen k'asar mu,nan da nan suka saki jiki da Nusrah sai janta Kalthom take da hira,cikin k'ank'anin lokaci suka saba,the young lady who never passed 13yrs asked Nusrah's name Nusrah tayi mata murmushi tace "Nusrah" suka yi murmushi a tare da y'ar uwarta suka ce "Kina da suna mai kyau kamar ke" tayi murmushi tace "U too",karamar da har lokacin bata fad'a mata sunan ta ba,tace "Ni ai baki san suna na ba" Nusrah ta sake yin murmushi tace "Ehh duk da haka na san mai kyau ne kamar ke" kalthom tayi dariya tace "kaii! Sunan tsofaffi aka saka mata fa" Nusrah tace "Ai yafi dad'i sunan tsofaffin" Kalthom ta kyalkyale da dariya saboda tsokana take ji tace "Do u know what her name is.!?" Nusrah ta girgiza kai tace "A'ah" tayi caraf tace "sunan Hajiya ne aka samin fa" Nusrah ta girgiza kai tana murmushi,Kalthom tana sake yin dariya tace "Sunan ta.. Na fad'a.!?" Kafin ta fad'a Hajiya tayi magana "Kinga Kalthom ki fita idona,ke saboda rashin girma kullum ki tsokaneta kuyi ta rigima kamar wasu k'ananun yara shi ne burinki ko.!?" Tana dariya tace "Hajiya to ai sunan tsoffin ne gareta" Hajiya tace "Sannu mai sunan y'an gayu,aka fad'a miki ita nata sunan bai da dad'i ne.!?" Tace "A'ah ni dai ban fad'a ba" Hajiya tace "Kima fad'a ki ga yadda zanyi dake" ta sauke kai k'asa tana yiwa k'anwartan gwalo,ta shagwab'e fuska tace "Hajiya kinga tana min gwalo ko" throw pillow Hajiya ta jefowa Kalthom tace "Ja'ira za ta aikata",Maimunatu dake gefe tana duba ayatur-ruk'yah cikin littafin Addu'a'u min kitabi was-sunnah tace "Hajiya wollahi da kin fita sabgar *JIAN* tafi kowa tsokana kuma tafi kowa saurin kuka,ga kai k'ara kamar me,kuma wani abun ita take janyowa ayi rikicin,ga ta da d'an banzan ragwanci,ko yaya ka tab'a ta yanzun ta b'are maka baki" Hajiya tace "Ku kuka sani,ni dai ba zan saki takwara na rik'e iska ba,ko me za tayi ina bayanta" Jian tasa dariya ganin an goyi bayanta tana tsokanar kalthom,,haka sukai ta zama shiru sai dai ko yayi mata magana da ido,basu wani jima sosai ba Nuraz ya mik'e yana kallon Nusrah,he wants her to leave but the way they look at him makes him feel ashamed,Hajiya da taga haka bata ce da shi komai ba sai murmushin data k'irk'iro tace "Ba dai tafiya za kuyi ba.!?" Yayi ajiyar zuciya sama² yace "A'a Hajiya komawa za muyi" ta daure tace "Kuma baku shiga kunga jikin nasa ba" kamar zaice "Ba sai ya jeba" ya daure dai bai ce komai ba,Hajiya tace "Aryaan maza raka su suga jikin kawun ku" ya mik'e cikin ladabi ya wuce gaba,suka bisa a baya not because Nuraz wanted to go after him,tun kafin su k'arasa bedroom d'in san wanda tsakaninsa da su glass curtain wall ne da babu k'ofa suka hango shi,kwance yake saman wani irin lafiyayyen royal,duk inda tunanin mutum yake lamarin dole ya burge shi,k'asa² yadda ita da yayi maganar dominta ita kad'ai za taji
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180