Chapter 99
Chapter 99
yayi a gefen Badar hade da dauko langar farfesun... "Sauka ki zauna a kasa ki cinyeshi tass domin ki samu karfin jikinki, a fusace Badar ta mike tace "wannan kazantar ce zata sa in samu karfi a jikina, wallahi kaji na rantse bazan zauna a gidannan ba, kukan bakin ciki ta fasa mishi tace "wallahi in na fita a gurin nan sunanku sorry, domin sai na gayyato muku sojoji sun tada wannan tsinannan kau---- "keeee... ya katseta cike da tsawa, nan take fuskarshi ta sauya yace "Zauna maza ki cinye abin dake cikin kwanukan nan, "Bazan ci ba! Nace bazan ci ba ka kashe n---- wani farin haske ne ya wuce ta makogoronta ya hanata Magana, sai ma bin umarnin shi da ta fara yi... tare suka zauna ya bata abincin a baki ta cinye tass cikin ficawar hayyaci, tana gama shan ruwa ya umurceta da ta fitar da kwanukan waje, ba musu ta kwashesu ta fitar dasu ta dawo dakin ta zauna a nutse, mikewa yayi ya dawo inda take hade da kamo hannuwanta, "ki kwantar da hankalinki, nima mutum ne kamar ki, saidai mu Allah yayi mana baiwar sanin wasu abubuwa, Tun kafin nayi auren farko lokacin ina yaro mahaifiyarki ta bani ke saboda jin dadi wani aiki da mahaifina yayi mata, tun daga ranar muke kula da duk wani motsinta, a ranar da aka haifeki mahaifina yayi murna domin a tunaninshi namiji zata haifa, tun daga wannan lokacin muke bibiyar dukkan sawunki, kina shekara tara a lokacin naga zuciyarki ta fara darsa wani abu game da dan uwanki, a sannan ne muka turo lawisa ta shiga rayuwarki, in kin lura a duk tarin kawayenku babu mai shiri da Lawisa sai ke, abun da yasa kuwa shine ba dan su tazo ba, domin ki tazo, a duk lokacin da ta kawo min batunki da Musaddiq, nakan ji kamar in kashe shi saboda kishi, mahaifina kan bani hakuri akan duk rintsi ke din tawa ce, yanzu gashi na sameki bayan shekaru 18 na jira... share hawayen dake gudu a idonta tayi a zuciyarta tana maijin tsanar fitowa daga kasan mahaifiyarta, a hankali tace "ka taimakeni ka maidani gida in aiwatar da abu daya, zan dawo daga zarar na gama aiwatarwa, Dariya yayi yace "Hana auren masoyinki? Da sauri ta gyada mishi kai, wani guri ya buga a gefen dakinshi nan take Hoton Musaddiq da Nadeeyah ya bayyana, zaune suke ta sanya rantsatsen leshi ja mai ratsin green, sai gyale green da ta rufe kanta dashi, gefenta Musaddiq ne shima yayi kyau har gaji yana yi mata mayataccen kallon kauna, Daddy da papy ke zaune bisa kujera suna musu Nasihar zaman aure saboda za'a tafi kaita gidan mijinta.... Kin ganshi, aikin gama ya gama, auren nasu ya tabbata, sai ki kwantar da hankalinki muyi zaman aurenmu, zaki ji dadi in kinso kiji, in kuwa kinso akasin haka duk zaki samesu a gidan nan... yana kaiwa nan ya mike hade da umurtarta da ta cire kayan jikinta........ Mrs Tijjani Shattimah....... [14/04 8:11 PM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 5⃣8⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Sake duba agogo yayi karo na ba adadi yaga karfe goma da rabi, Rai a bace ya mike ya fara rufe kofofin gidan hade da wutar globe, kitchen ya nufa dan duba ko an kashe kayan wuta, wutar corridor din kitchen ya kashe hade da faďawa ciki, Tozali yayi da Fatima tsaye tana fere dankalin da za'aci da breakfast, gyaran murya yayi wanda yasata juyowa a dan firgice, hada ido sukayi tayi saurin sunkuyar da kanta hade da tsuguwa kasa ta gaisheshi, "Tashi Fadima, aikin ne kikeyi har yanzu?? bakya jin jikinki, murmushi tayi tace "naga gobe da wuri su Ummah zasu tafi shiyasa zan rage aikin da asuba sai in karasa, gyada kanshi yayi hade da fita parlon cike da tunani iri iri, A parlon ya zauna zuciyarshi na ta kitsa mishi abubuwa da dama, motsin fitowa yaji daga dakin dasu Ummah suke, Kanwar Umman ce ta fito da kofi a hannunta, ganinshi a zaune yasata zama kusa dashi itama tana dan janshi da hira, "Bakiyi bacci ba Inna? "ruwa zansha Shamsu, kaima baka kwanta ba, ga yar lelenka bata dawo ba, dariya yayi yace "kinsan biki, inaga a can zata kwana, "auu kana gani ne ma? Lallai kana da aiki shamsu, watanmu biyu a gidannan yarinyar nan bata taba zama ta kula damu ko na second daya ba, wallahi in zaka hankalta ka nemi macen mutunci ka nemeta ka aura, wacce zata zame maka macen gida ba ta titi ba, tana kaiwa nan ta fara kokarin mikewa, ganin Fatima ta fito yasa ta zama tace "yar albarka, zo ki bani ruwa, da sauri ta karbi kofin ta wuce kitchen ta dauko ruwa a gora ta kawo mata hade da yi musu sai da safe, Kallo suka bita dashi har ta kurewa ganinsu, Inna Indo ce ta fara dauke idonta tace "badan son duniya irin na 'yayan zamani masu son 'yayan masu kudi ba, da sai ince wannan yarinyar itace tayi daidai da tsarin macen aure mai mutunci da kamala, to saidai ita ba yar kowa bace, face yar mai aiki, Allah ya saka musu hidimar da sukayi mana ya kuma bata miji nagari, mikewa tayi tace "sai da safe, "Allah ya tashemu lafiya.. ya fadi yana cigaba da nazarin kalamanta, kafin safiya ya gama sawa ranshi zai auri Fatima badan yana sonta ba, sai dan su sami nutsuwa shi da 'yayanshi da yan uwanshi....... Washe gari kafin su Ummah su tafi ya fada musu abin da ya yanke a zuciyarshi, babu wanda a cikinsu bai nuna farin cikinsa ba, Inna indo da kanta ta samu Gyatum ta yi mata magana, sai da aka kai ruwa rana da ita saboda tsananin tsoron Radiya daya cikata, har saida shi kanshi Shamsun yayi mata magana sannan ta yarda, Fasa tafiyar Ummah tayi, tasa yan uwanta sukaje nema ma danta auren Fatima, so takeyi ayi auren kafin Radiya ta dawo.. Shima hakan yakeso saboda tsabar bacin ran da ta haifar mishi na cewa bazata dawo gida ba zasu wuce lagos da safe, in ba dan ta rainashi ba bazata iya dawowa gida ta yi mishi sallama ba sai ta waya saboda ta isa, shima zai nuna mata tashi isar........ "Uhumm, su Nadeeyah anyi kaura da talauci, irin wannan mansion haka, to Allah yasa a san yadda za'a tafiyar da gidan, "ai tare zamu tafiyar da gidan Anty Radiya, Raudha ta karbe cike da isgili, yaushe zan barta ta bata gidan da zatayi zaman wucin gadi a cikin sa, inaa sam bazai yiwu ba, kullum ina nan, zan nemi Badariyya a waya daga sun samu hutun makaranta ta dawo nan tayi hutu tunda kusa ne, barin irin su Nadeeyah su kadai a gidan nan ai hatsari ne, sai su la'anta shi, dole insa ido kafin mai guri tazo ta naďe kayanta... Mikewa Hinad tayi dan ta fara kosawa da maganganun da sukeyi a kunnenta, kuma dan cin fuska a gaban Nadeeya dake zaune kai a rufe, barin dakin tayi tana kun kuni ta fita harabar dan madaidaicin duplex din dake cikin lekki, babu abin da ke kadawa a gidan sai flowers wadanda suke huro da ni'imtaccen sanyi mai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156