Skip to content

Chapter 48

Chapter 48

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

idonta tayi ta sadakar ko kafarta ta karye ko kuma ta samu mummunan rauni, Bude idonta tayi da sauri saboda jinta hannun mutum da kuma jin bugun zuciyarshi alamar tsoro, kallonshi tayi ta hango manyan idanuwanshi cikin farin glass sunki daukewa a kanta, ajiyar zuciya tayi ta fara kokarin raba jikinta da nashi, sai a sannan ya sauketa ya koma gurin da yake tsaye har lokacin zuciyarshi bugawa takeyi, Husnah da Haifa ne sukayi saurin isowa gurinta suna mata sannu hade da hawa kan stage din inda Abdulhameed da Ishaq suke ta ma Sabrinah masifa, itama jikinta yayi sanyi dan bata taba tunanin Nadeeyah zata fadi kasa ba, hakuri Nadeeyah tabawa su Ishaq tace "mistake aka samu kun sani, kuma faduwar is part of the drama dan a nuna yadda mabaraci ke wulakanta, in Allah yayi muna da rabon marks zamu samu koda 30 ne, kalaman Nadeeyah sunyi matukar yin tasiri a zuciyar sabrinah, nan take taji ta shiga ranta, a zuciyarta tana auno da ita akayi wa haka da sai ta kusa yi ma mutum illa, nan dai sauran groups din suka fara presenting nasu.. Kallonsu kawai yakeyi ba tare da yasan me suke cewa ba, duk kakalen shi na lura da yadda suke fadin words a wannan lokacin bai bi ta kai ba, hankalinshi kacokan ya tafi can wani guri na daban, "Sir here is our presentation, Amal ta fadi hade da mika mishi papers din, glass din idonshi ya cire ya share zufar fuskarshi yace "ku je ku kara shiryawa zuwa next week, ki fada ma sauran groups din, wani tsalle Amal tayi ta wuce da gudu tana announcing, nan Hall din ya kaure da ihun maza da mata, da ganin haka observers suka miko mishi takardu hade da mishi sallama suka fita... "Uncle dafatan munci 40/40, dago kanshi yayi da jin muryar Sabrinah, papers ya fara hadawa yace "ko 20 baku kai ba bare kusa ran 30, Nadeeyah da Haifah dake can nesa dashi gabansu ya fadi, nan Haifa ta taho gurinshi da sauri tace "plss sir karka mana haka, plsss ta karashe kamar zatayi kuka, gurin da Nadeeyah take tsaye ya kalla ya kula da yanayinta yace "minus 5, hada baki sukayi suka ce "wayyo uncle, "minus 2 ya sake fadi har lokacin idonshi na kan Nadeeyah, a hankali ta fita daga Hall din dan kar ta cigaba da jin kayan takaici, tasan kaddararsu ce haka, in ba dagewa sukayi a exams ba dakyar zasu samu C, ganin ta fita yasa shi fara tafiya yana fadin ko A kuka kara cewa sai nayi minusing, yanzu dai kuna da 15/40, gum sukayi suna binshi a baya fuska dauke da kukan shagwaba, Bai ko kallesu har suka fita yayi hanyar office dinshi, jin zuciyarshi yake ta mishi nauyi, duk inda ya wuce yan mata sai sun gaishe shi cike da yanga, ko kallansu bayayi bare ya amsa, shiyasa suka mishi lakabi da mai girman kai.... Kallon kwallon sukeyi Ruwaida na ihu tana fadin "wayyyo zata fita waje, bin kwallon tayi da gudu tana nishin murna ganin ta sakko kasa, tana karasowa gurin taga kwallon a hannun Hafeez, gurinshi ta iso cikin command tace "bani abuna! Dariya yayi ya mika mata, har ta fara tafiya ta waigo tace "gurin Yaya Jamal kazo ko, to bayanan, kaje can farm house ka sameshi, yau dai bai zauna a gida ba bare ku hadu ku hanani mosti a gidanmu, tana karashewa ta murguda mishi baki ta wuce, bayanta ya bi yana dariya har taa kai inda Papy da mami suke zaune, tun daga nesa Papy ya hangoshi suka sakarwa juna murmushi, har kasa Hafeez ya tsuguna ya gaishesu, cikin sakin fuska Mami ta amsa sannan ta mike dan bude musu parlon baki... Hafeez ya ga karamci a gidan Alh Abdallah, saida suka gama yar hira yaje ya gaida Anni sannan suka dawo parlon, kallonshi Alh Abdallah yayi yace "Dafatan dai lafiya, naji kace kullum sai kazo office, sosa keya Hafeez yayi yace "lafy kalau sir, kawai dama dan in gaisheka ne, dadi Alhj Abdallah yaji yace "gaskiya ka kyauta, nima tun ranar da fara ganinka naji kamar akwai bond da ya hadamu, saidai kuma ni---- katse maganar yayi hade da cewa Allah ne kadai ya hada jinina da naka, dafatan zaka dunga zuwa kana gaishemu, in shaa Allah Hafeez ya fadi bakinshi dake dauke da maganar da tayi mishi nauyin tambaya, "a ina ka sauka ne? Papy ya kara jefo mishi tambaya, cikin girmamawa Hafeez yace "ina hotel nan kusa da school, har yanzu ban samu daki ba, wadanda aka samu nesa da school ne sai kuma 2 bedroom ni kuma yayi min tsada da girma, amma ana cigaba da dubawa in an samu zan koma can, gyara zama Alhj Abdallah yayi yace "zama a hotel ai kashe kudi ne, in zaka yarda kuma zaka iya ka dawo nan gida akwai dakuna sai ka zauna har ka gama karatu, cike da farin cikin karamcinsu yace "Nagode sosai sir, Allah ya kara daukaka, Ameen papy yace yana kokarin mikewa, tabe baki Ruwaida tayi tace Papy ka fada mishi ni ce princess a gidan nan, in yana son ya dawo sai ya yarda da bazai dinga min fada ba, kuma zai dinga kaini yawo kullum, dariya sukayi Papy yace "ai shima ya sani, karki damu ranki ya dade, sallama yayi ma su Mamy sannan ya wuce cike da farin ciki, yasan yanzu ya zama kusa dasu zai samu cikakken labarinsu, dan shi al'amarin kamannin suna rikita kwakwalwrshi, ace kamanni har a cikin 'ya'ya, abun yayi yawa..... Mrs Tijjani Shattima.... [13/03 9:18 PM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 3⃣5⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Watanni biyar kenan ina dakon soyayyar dalibata, dalibar da a kullum take kuka dani saboda tsauri na a gareta, juyi yayi akan kujerar da yake zaune bayan ya gama furta wadannan kalaman, agogon office dinshi ya kalla yaga sam baya mishi gudu, ya kosa goma tayi yaje ajinsu, A da zuwa aji yana mishi wuya saboda samm teaching ba layin shi bane, matsa mishi mahaifiyarshi tayi akan lallai sai ya kula da makarantar, ganin ya raina turancin malaman yasa shi daukar literature dan yara su samu ingantaccen turanci da kuma sannin yadda zasu kirkiri wani abu kamar labari domin dogaro da kansu, goma saura minti biyar ya cire medicated glass dinshi ya goge shi sosai, ya maida idonshi, kwantaccen sajenshi ya shafa da hannu hade da gyara zaman hularshi, danyen voile ne a jikinshi baki wanda ya amshi farar kyakykyawar fatarshi, fuskar nan tashi sai kyalli takeyi, Allah ya bashi wani irin sirrin kyau da ido mai narkar da zuciyar mata, duk wanda ya ganshi zai iya sanyashi a jerin yan 30's saboda jikinshi yayi daidai da shekarunshi, har ya kusa fita ya juyo ya dauki script dinsu na second term c.a test, arranging dinsu yayi, yasa nata ya zama na karshe, da gangan yayi failing dinta a script domin yaga yadda zatayi, amma a record dinta ya bata full marks din da taci, yana dosar class dinsu hanyoyin sadarwa na jikinshi suka fara charge, ganin fuskarta kadai kan sanyashi manta ko shi wanene, wani irin so yake mata marar fasaltuwa, tun daga nesa Sabrinah ta hangoshi ta

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156