Skip to content

Chapter 87

Chapter 87

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

bukatunka duniya da lahira, yhu are an angel......_ Wani irin juyi yayi a kan makeken gadonshi, "will be ur life soon Nadeeyah, ya Allah, i can't resist it, i have to tell her, wani irin faduwar gaba yaji da sauri sauri, Soyayyar Nadeeyah kullum kamar kara hurata akeyi a cikin qalbinshi, baya tunanin akwai abin da zaizo ya rabashi da ita sai dai ko mutuwa, a kasalance hannunshi ya rubuta. *Akwai wani sakon da zan baki zuwa anjima, kiyi ma sakon tanadi, domin yanada matukar tsada da kuma muhimmanci, take ur time daga yanzu zuwa dare dan sakon yana bukatar nutsuwa, domin a nutse za'a isar dashi, 10pm dot...* Kokawa ya fara yi da zuciyarshi, wannan tana ka tura wancan tana karka saba alkawarin da ka dauka na saita gama makaranta zaka isar mata, wata tana fadin karka bari ya huce domin zai iya kawo rabon wani, tunanin shi na karshe ne ya sanyashi saurin turawa, kashe wayar yayi gaba daya dan gani yakeyi kamar in a kunne take zata iya ganinshi, wani irin nishadi ya yake ji, ya tashi ya fita parlor gurin su zainab, wasan da bai saba yi dasu ba ya shiga yi har Anty Reemah na tsokarshi.. Ita kuwa juya wayarta ta dinga yi ta rasa wani irin sako ne wannan dake bukatar nutsuwa, ita dinma zuciyar sai bugawa take da sauri sauri, abu daya ta kawo a ranta kuma tayi saurin kawar dashi dan tasan ba mai yiwuwa bane, Hilal yayi mata zarra ta kowani bangare, nan take ta kauda tunaninta ta ajiye wayar ta shiga bayi, wanka tayi ta fito ta sanya wani plain material lemon green da jar flower a jiki, ta sanya jar hula a kanta ta gyara dakin ta fita dan zuwa yi ma Musaddiq abinci, karo sukayi da Husnah a kofar dakin tana kokarin shigewa ciki, "Har kinyi wanka, kaii kin huta, ni su Mummy sun hanani katabus, bari inyi wanka zan sameki a kitchen, dariya Nadeeyah tayi na ganin yadda jikin Husnah ke rawa ta karasa fitowa a parlon, wannan karon ba kowa a parlon sai Musaddiq da budurwar, hada ido sukayi tayi mishi Murmushin da ya sanyashi sukurkurcewa ya bita da ido, saida ya daina ganinta sannan ya dawo da hankalinshi gurin wacce ta kira kanta da *FAIDA*, "kana jina ko, ta fadi tana kallon cikin idonshi, "Eh yauwa, inaji, kikace wani level ma? "200l ta fadi tana murmushi, ta cigaba da cewa "dama Mum tace min i will like u, gashi daga farkon haduwarmu i like everything about u, i love you!, wani irin murmushi yayi ya shafo sajenshi hade da jan hancinshi yace "dats nice, i like u too, saidai anya zaki iya kuwa? liability ne ni, komai yi min akeyi, komai fa, infact ko toilet zani sai an rakani, dariya yayi wacce bai san ta fito ba yace "Kuma gash--- wata dariya yaji wacce ta sanyashi kasa karasawa, bata kalleshi ba ta bude drawer gurin dining ta dauki abun da tazo dauka, shima dariyar ya cigaba dayi yace "yauwa Nadeeyah zo, matse dariyarta tayi ta karaso inda suke, "Gani, "zauna ki bata labari na, zama tayi tace "Karki ce dan yana yayana ko dan yana zaune anan, gaskiyar kawai zan fada miki, "yaya Musaddiq a cikin dubu kafin ki samu daya irinshi sai kin tona, he is very nice, bashi da fushi sam, baima iya shi ba, yanada kyautawa fiye da tunani, sannan yana son a kula dashi da kuma cikinshi, gaskiya kinyi dacen samun yayana, yhu are very lucky... Tana kaiwa nan ta mike hade da kallon yadda ya kureta da ido, dariyar tsokana tayi mishi ta wuce kitchen, Dan tabashi yaji anyi nan ya dawo cikin hayyacinshi, ya salam ya fadi a zuciyarshi, abubuwan nan dake faruwa dashi game da Nadeeyah ba lafiya bane, ya kasa tantance menene shi, "Ko a ya kake kayi min! muryarta ta sake maidoshi cikin tunanin da zuciyarshi ta tafi, hankalinshi kacokan ya dawo dashi kanta yace "Menene So? Ya akayi kikaji kina sona daga ganin farko? Menene kikaji game dani har kika gane kina sona, Nan Faida ta gyara zama domin kwararrace a wannan fanin, bata san adadin samarin da tayi a rayuwarta ba, yadda ta maida kudi take watsarwa ko ina haka ta maida namiji *SO* Gamon jini ne, so wata halittace wace take kwance a cikin zuciya, Halittar na iya daukar mutane da yawa, saidai kowa da muhallinshi, Soyayyar iyaye tanada gurinta, soyayyar yan uwa, aboki da sauransu suma akwai muhallinshi, sai kuma main the main, soyayyar Abokin rayuwa, wannan soyayya ce wacce ke faruwa a lokacin da mutum bai shirya ba, Tausayi siga ce ta soyayya, duk wanda kake tausayinshi to tabbas soyayya ce ta jawo haka, damuwa, yawan damuwa da mutum wannan ma alama ce ta soyayya, Tsayuwa cikin rai, mutum ya zauna a ranka babu dare babu rana ko yaushe tunaninshi kakeyi wannan shine kankat, domin ko shakka babu soyayya ce mai karfi ta shigo lamarin, kamar yadda yanzu ina sanyaka a idona naji my heart beats for u, ban taba jin wani abu game da wani da namiji ba sai akanka, Surutanta take tayi shi kuwa ya tafi can wata duniyar, murmushi kawai kake gani a kan bakar kyakyawar fuskarsa mai cike da annuri, komai na Nadeeyah ke mishi yawo akanshi, "I'm in love ya furta a hankali, kallonshi Faida tayi hade da mikewa tace wawww, alhamdulillah, sama tayi da gudu dan kaiwa maman ta albishir, bai ma san tanayi ba ya shafa kanshi har lokacin yana furta kalmar "I'm in love, bayanshi ya jingina jikin kujera yana fitar da murmushi mai sauti, wasu irin numfarfashi yake fitarwa wanda duk fitarsu suke tafe da zazzafan kaunar Nadeeyah, muryarta keta yin amsa kuwwa cikin kunnenshi, "Yhu are very lucky, kasa ya koma ya mike kafarshi yace "yhu are the lucky one Nadeeyah, and I'm the luckiest, Muryarsu ya jiyo a kitchen yayi saurin zuwa kofar kitchen din ya nade hannuwanshi yana kallon duk wani taku da tayi a kitchen din, da ido Husnah ta nuna mata shi, saida ta shanye dariyarta ta juyo tace "mun kusa gamawa, angon mu, muma dai mun kusa hutawa, amma dan Allah a bari mu dawo daga Gombe ko Husnah, ta karashe tana taba kafadar Husnah, kusa dashi Husnah ta dawo tayi mishi rada a kunne tace "Yaya nidai bata min ba, bata da class, kaji wani ihun da tayi da sunan wayewa, samm batayi kama da matar yayana ba, bai dauke idonshi a kan Nadeeyah ba yace "Tunda ba tayi miki ba sai mu canza wata auta, yana kaiwa nan ya bar kofar kitchen din, bazai iya kara kwana daya ba tare da ya sauke wannan nauyin son a zuciyarshi ba, dakinshi ya shiga ya kwanta a gado hade da dauko wayarshi, Hilal ne kadai zai tayashi sauke wannan nauyin, daga bakinshi kadai zataji ta saki jikinta dashi ta kuma amince mishi, layin Hilal din ya kira, da farko yaki shiga sai da yayi sau uku, ana ukun ne yayi sa'ar ya kunna wayar, cike da Annashuwa Hilal ya dauki wayar da bashi da masinayar itace yankewar farin cikinshi na lokaci mai tsaho..... "A kasalance Musaddiq ya furta kalmar "I'm in love main man, cikin shauki

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156