Chapter 115
Chapter 115
yawon dubata haka su Hilal sukayi, ganin babu alamunta yasa Zubair bada shawarar kai wa gurin police,, dan su zasu fisu iya binciken, Hilal da ya shiga cikin tunani yayi saurin cewa "Muje gurin hotel din nan da akayi accident, Baya Zubair ya juyar da motar yayi hanyar 3stars luxury hotel, tun kafin su karasa gaban su ke dukan uku uku, ganin babu kowa a gurin sai wani mai shagon provosion ya sa su tsayawa gurinshi, Balle motar Hilal yayi ya fito ya isa gurin mai shagon, a tsorace mai shagon ya arta shagonshi dan duk tunaninshi irin area boys dinnan ne masu mishi fashi, ya fara zuge shagon kenan su Musaddiq suka karaso, Hannunshi Hilal ya kama yace "Akwai hatsarin da akayi anan, an ce mace ce? Dan Allah macen yar budurwa ce ko babba? sannan ko kasan asibitin da aka kaita, ajiyar zuciya mutumin yayi cikin yaren yarbanci yace "Na gode ma Allah, cike da tausayawa yace "yar budurwa ce, bazata wuce 18yrs ba, ga ragowar kayanta can da wasu suka fara sacewa, sannan ban san asib----- kallo ya bisu dashi suna rige rigen buďe dauko kayan, Wani irin ihu Musaddiq ya saki haďe da rungumar akwatin sosai a jikinshi, "Wallahi itace, itace, Nadeeyah ce, Rike Hilal Zubair yayi dan kiriss ya rage ya faďa cikin wata katuwar kwata saboda firgici.. "Wani ne ya buge wata yarinya, kaii ta bugu, dakyar in zata rayu... wadannan kalaman su suka shiga yawo a kunnen Hilal, "Nadee----- Ihun bayereben ne ya sanya su isa gurin da Musaddiq ya yanke jiki ya, labarin irin hatsarin da akayi ya bashi wanda yayi sanadiyyar tsayuwar zuciyarshi na wucin gadi, duk wani haushinshi da Hilal yake ji nan take ya kau ya dinga kuka yana girgiza shi, kamashi sukayi suka sa a mota suka nufi asibiti dashi, shi kanshi Zubair kuka yakeyi dan a rayuwarshi ya tsani ganin crisis din soyayya, tunda ya gama university rabonshi da sake soyayya, tashin hankali ya hanashi kallon Faida duk da yayi mamakin ganinta har lokacin ba aure..... Mrs Tijjani Shattimah...... [25/04 10:21 PM] +234 807 161 1811: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 6⃣4⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Gado nurses suka fito dashi da gudu saboda yadda Hilal ya cika musu guri da ihu, bayansu yabi yana faďin "Dan Allah karka mutu ka barni, am not angry with u anymore, plss wake up Musaddiq, Zuciyar Hilal gaba daya ta karye, abubuwa biyu a lokaci daya, wanne zai dauka? kuka sosai ya durkushe a kofar dakin da aka shige da Musaddiq ya keyi, tsugunawa Zubair yayi yana bashi hakuri haďe da share nashi hawayen... "She is no more Doctor, we tried our best but we cudnt save her, ya Salam Doctorn ya faďi haďe da dafe kanshi, "ina wanda ya kawo ta? "Ya gudu saboda ance ya kira police, accident case ne kasan, 2 accident cases duka mata kuma duk sun rasu, "Astagfirullah.... "dayan yaki yarda ta mutu, he took her to another hospital, i knw by nw ya yarda, "ya bani tausayi sosai cos shima yadda yake ba cikakken lafiya ce dashi ba, girgiza kai Doctorn yayi zaiyi magana Hilal yayi saurin rike hannunshi yace "Dan Allah ka nuna min gawar wacce tayi accident din, wani irin kallo yayi mishi haďe da cewa "Who are u? Cikin kuka Hilal yace "Matar uncle dina ta bata, we found out that tayi accident nd bamu san inda take ba, cike da tausayawa doctorn yace "Muje may be ka ganeta a jiki ko kafa, dan fuskarta tayi damage, bayanshi suka bi da sauri suna fargabar Allah yasa ba Nadeeyah bace, dakyar Hilal ya iya kallon matar wacce ta ďan manyata.. ajiyar zuciya yayi yace "Alhamdulillah ba ita bace, Suna gab da fita daga dakin ya hango hijab din da ko a mafarki ya ganshi zai ganeshi, hijab din da Nadeeyah ke yawan sawa a koda yaushe musamman in yana gidan saboda tsabar girmamashi da takeyi, rarumo hijabin wanda ya jike da jini yayi ya rungumeshi a jikinshi, "Doctor ina me hijabin nan, ina take? Nurse din dake biye dasu tace "itama ta mutu, wanda ya kawota ya dauketa yace bai yarda da aikin mu ba, zai canza mata wani asibitin, i told him komai nata ya daina aiki, yaki yarda, nasan yanzu ya yarda, Runtse ido Hilal yayi yana kuka haďe da yin dana sani kala kala marar amfani, "Dana san haka rayuwarki zata kare so quick da ban bari son Musaddiq ya rinjayi naki a cikin zuciyata ba, da nayi iya kokarin da zanyi in maidaki tawa, da na girmama bukatuna akan nashi da har yanzu kina nan da ranki, wayyo Allah na, Allah yayi miki rahama Nadeeyah..., Allah yayi haďaki da manzon rahama... Zubair me rarrashi shima kukan ya zauna yana yi sosai, Doctorn ne ya koma rarrashinsu haďe da basu shawarar su kira gida su faďi... Wayar shi ya ciro a aljihu ya kira Anty Reemah, ringing biyu yayi tayi saurin ďauka, "Tun dazu nake jiran kiranka, ya aikin ka kammala? bai bata amsa ba sai sheshshakar kukanshi da taji, Zaune tayi a gefen gado haďe da wurgar da rigar da ta dauko zata sa, "Me ya faru? "Mum Nadeeyah ta mutu, sun kashe Nadeeyah, sun kasheta... "innalillahi wa inna ilaihir rajiun, innalillahi wa inna ilaihir rajiun, ajiye wayar tayi tana ta maimaitawa tana kuka tana dadawa, Hinad da ta jiyo ta tayi saurin katse wayar da takeyi da Jamal ta rugo dakinta da gudu, "Allah ya jikanki Nadeeyah, "Mum wacce Nadeeyar? Hinad ta tambaya haďe da kwalolo ido waje, Nadeeyah dai Hinad, Nadeeyarmu, nan fa dakin ya gauraye da kuka babu mai ba wani hakuri, Allah ya taimaka Zainab na bacci da abun sai yafi haka... *Aboki Kangiwa* ka shigo nigeria kenan, Daddy ya tambaya cike da dakiya dan kar Hilal ya gane halin da yake ciki, "Daddy Nadeeyah is no more, Musaddiq ya saketa, su Mummy sun koreta, mota ta bigeta ta mutu.. Rike kirji Daddy yayi yace "Karya ne Mukhtar, dan Allah ka karyata kanka, Nadeeyah na nan da ranta, na faďa ma Musaddiq ya nemo min ita, kuma wallahi rayayya zai kawo min yadda na bashi, ba matacciya ba, karka sake kirana har sai Musaddiq ya nemo min abin da na bashi, cikin koshin lafiya na bashi ita, hakan nake son ya dawo min da ita, "Shima yana tsakanin rayuwa da mutuwa Daddy, dan Allah kazo, wallahi Nadeeyah ta mutu.. kashe wayar Daddy yayi ya kifa kirjinshi akan pillow saboda raďadi da yake mishi, kuka kawai yake son yi amma yaki zuwar mishi, haka ya kwana da sake saken yadda zaiyi ya sanarwa da Papy abinda ke faruwa.... Da asuba ya daure ya kira Anni dan ita kadai ce wacce zata iya saita abun, Anni ta girgiza matuka dan har hawaye sai da ya fito a idonta, dakyar ta iya faďawa Baffa wanda ya rikice yana kuka haďe da sambatu sosai.... Papy kuwa tunda ya gama waya da Anni hankalinshi ya kasa kwanciya, kiran Hafeez yayi yace "ya shirya zasu tafi lagos ance Musaddiq ba lafiya, rai a hannun Allah, Sosai Husna ta marairaice tana kuka saidai su tafi tare, hakan kuwa akayi a safiyar suka yanki ticket dukkansu harda Mami, kowa cike da fargabar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156