Chapter 37
Chapter 37
yanzu kuma babban tashin hankalinta bai wuce na rashin walwalar da ta gani a gurin yar uwarta mai kaunarta ba, tana wannan tunanin taji Ma'u tazo ta wuce cikin dakin... Yanzu dai kinga halin wacce kika fifita akan yar uwarki, kindai gani da idonki, kuka zainab ta fashe dashi tace "Wallahi Goggo ina mutuwar kaunar muntari, na dauka zan iya hakuri in bar mata shi, amma yanzu da naga aski yazo gaban goshi walhy bazan iya hakura ba, duk abinda da kika ga ya dace kiyi Goggo, nima ko meye zan yi walhy, murmushi Goggo tayi a zuciyarta tace "wuya makarantar kare, waya fada miki borno a gabas take, kwantar mata da hankali tayi tace gobe zatayi komai da tasan zatayi ta rabasu,,, wani sabon kuka ne ya kufcewa Suwaiba da ta gama sauraren kalaman Goggo, mikewa tayi ta je bakin pampo tayi alwala ta dawo dakin, a zaune ta samu Leemah da yaya zainab suna magana kuskus, darduma ta dauka ta fito waje tayi raka'a biyu ta zauna a gurin tana kai kukanta gurin ubangiji.... Baffa na fasa auren muntari! Wata iriyar faduwar gaba Baffa yaji wacce zata iya sanya zuciyar bawa tsayuwa, hade rai yayi kamar bai taba dariya ba yace "wace irin magana ce kin fasa aure?, dama yardar aurenki da rashinshi duk a hannunki suke,? dama ke kike da ikon zabawa kanki miji bani ba, dan Allah ya kawo miki miji shine har kike da bakin butulce mishi, lallai suwaiba ban taba tunanin baki da hankali ba sai yau, idan kika sake furta min wannan kalmar walhi sai na lahira yafi ki jin dadi, tashi ki bani guri sakarya kawai.. tashi tayi ta fita tana kuka a ranta tana fadin nima ba asan raina bane Baffa, ina gudun a sabauta rayuwata da ta muntari ne, ya zanyi in fahimtar dakai akwai matsalar dake shirin bullowa, ya zanyi ka fahimci matarka wacce na dauka uwa marar kaunata Guba ce a cikin rayuwarka, da wadannan tunanin ta isa zauren gidansu ta zauna akan dakali ta cigaba da kuka, saida ta dauki kamar minti talatin a gurin sannan ta tashi ta wuce makaranta... A dimauce ya dago kai ya kalleta sosai yace "maimaita abin da kika fadi, cike da dakiya tace "kayi hakuri dan Allah ka janye batun auren mu da kai, wallahi zuciyata ta kasa aminta da yin rayuwar aure dakai, share zufar da ta keto mishi yayi yace "karyane! Wadannan kalaman ba naki bane, ko kina da ciwon aljanu ne ban sani ba? Hawaye ne ya fara zuba a idonta tace "Gaskiyar magana nake fada maka daga cikin zuciyat---- karya kikeyi! Ya daka mata tsawar da sake sanya ruwan idonta ambaliya, sauke muryarshi yayi yace " baki da lafiya suwaiba, kin gane ko, jeki gida ki kwanta, "lafiyata kalau ta fadi murya na rawa, ka fahimceni, rayuwar aure bazata yiwu da zuciyoyin da basu gama yarda da junansu ba, nayi duk iya kokarin da zanyi in tusa sonka a raina na kasa, kallonta yakeyi da manyan idanuwanshi da suka rine zuwa jajaye, "me yasa kike kuka? Karki damu share hawayenki, share hawaye tayi da sauri, yauwa ya fadi hade da cewa kar in sake ganin kukan nan kinji ko? Gyada mishi kai tayi tace "na daina, "kin min alkawari? Eh "Nayi! Yauwa matar Muntari, kin gane ko, dama ni bana son ki soni, son da nake miki ya isa, ni fa ina sonki ne badan ki soni ba, so karki damu zanyi maneji, ko ba komai in na dawo gidana nasan da abin da nake so zan fara tozali, gyara tsayuwa yayi yace "baki san ke din sarauniyata bace, in kina gurina a killace to bani da wata damuwa, dan haka bana san jin komai je ki gida ni zan tafi, ko kina son wani abu? Wani kukan take kokarin sake yi yace "mutum dai yasan hukuncin mai saba alkawari! Nidai ba ruwana, kamun Allah bana mutum bane, share hawayen tayi da sauri ta ruga gida.. Kwantar da kanshi yayi akan sitiyarin motar zuciyarshi na azalzala da kalamanta, ya zaiyi in da gaske ya rasa Suwaiba, da wace mace zai iya rayuwa in ba ita ba, sake kallon kofar gidan yayi sannan ya tada motarshi ya wuce gida jikinshi duk a sanyaye.... Abu kamar wasa karamar magana ta zama babba, Suwaiba ta daina fita gurin Mukhtar, ko yazo saidai ya karaci tsayuwarshi saboda rashin baffa a gari, Ana jibi daurin aure ne ta fito ta sameshi, a wannan ranar saida ya nuna mata irin nashi bacin ran kafin ya tafi ranshi a bace, yana mata uzurin yarinta da kuma bata san meye kalmar so ba, gidan su Abbakar ya wuce direct, cikin bacin rai yake magana yana fada mishi yadda al'amura suka sauya cikin kankanin lokacin, "Abbakar kai kadai zaka mata magana, wallhi ina shiga cikin matsanancin hali in naji tace "bazata aureni ba, yarintar ta bata gaya mata gaskiya, in ba haka ba sai ka kalli mutun kace baka kaunarshi, Shiryawa Abbakar yayi suka wuce gidan su suwaiba, dakyar ta sake fitowa, har saida ma'u tace ta fita, ita duk tunaninta asirinta ne ya kama Suwaiba, bata san kauna ce ta sanyata hakura dashi ba, tasani tunda sukayi alwashi zasu iya rabasu kuma ta zauna a gidan su gasa mata aya a hannu, gara ta hakura dashi ya auri yar uwarta ko zasu samu maslaha da ita, dan a yan kwanakin nan ta jigata da rashin kulawar da Zainab take bata.. "Abokina yayi laifi ko? Rufe fuskarta tayi murya na rawa tace "A'a, to meya faru?, fada min a matsayina na uncle dinki, kuka ta fara yi kamar yarinya karama tace "nidai kawai bana sanshi ne, kuma yaki ya taimakeni yace ma Baffa bazai aureni ba, runtse ido Mukhtar yayi kirjinshi kamar zai fado kasa, matsowa kusa da ita yayi kamar zaiyi kuka yace "nasan bakya sona, kiyi hakuri ki bani amanar rayuwarki, nayi alkawarin koya miki sona, wani abu taji tun daga kanta har tafin kafarta, "meyasa Ya Allah, meyasa na samu gatan da zaisa in zama lele kuma yanzu gatan zai subuce min, meyasa, wannan shi ake kira da Dandani haukaci, a fili kuma kukan dai ta cigaba dayi tace "ni bazan iya jure zama dakai bane, uncle Abu dan Allah kace yayi hakuri ya nemi wata, "bazanyi hakurin ba, Abbakar yarinyar nan bata da hankali, rabu da ita kazo mu tafi, in an daura auren ta mutu, kafadunshi Abbakar ya dafa yace "calm down kyari, hannun ya ture kafadun shi yace "dan taga ina lallaba ta ne, wallahi abinda zai hanani aurenki saidai mutuwa, ko kuma dama bani da rabon zama dake har mu samu 'ya'ya, amma in har inada jini a jikinki sai kin aureni (Rabon yayi muku wannan farraqun), yana kaiwa nan ya fita yana huci kamar zaki, Duk irin lallashin da uncle Abu yayi mata ta kafe akan ita bata sanshi, har yaji haushi sukayi sallama, kafin yakai kofar fita yaji ta rushe da kuka mai ratsa zuciya, tsayawa yayi yana kallonta a ranshi yace tabbas akwai matsala, haka nan bazata ce bata son kyari ba, koma menene Allah ya kawo mata mafita.... *RANAR AURE* Tun da suka idar da asuba Suwaiba ta wuce islamiyyarsu ta zauna can wani lungu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156