Skip to content

Chapter 5

Chapter 5

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

wannan bakar zuciyar taka, kai a kullum duk inda kaje sai Kasa mutane sun tafi da kai a baki, meye amfanin rashin hakuri, abin da hakuri bai baka ba wallahi rashin shi bazai taba baka ba, duka nawa kake kaima da kake barin zuciya tafi karfinka, wallahi kayi gaggawar sauke bakar zuciyarka har mu bar kasar nan in ba kanaso inyi mummunan saba maka ba, sakarai kawai, "haba anty sorry mana, ba fa wani abu yace min ba, musaddiq ya fadi cikin tausasawa hade da kama hannunta, kallonshi tayi cike da son halinshi tace ko baice maka komai ba meye amfanin abun da yayi a gida, "mum nifa babu abin da nayi, kawai dai gaskiya ce bakwa so, shiyasa Sam bana son shiga gidanku saboda ni ba na gani in kyale kuma in nayi kuce nayi rashin kunya, Allah ma yasan akan gaskiya na-- rufe min baki anty reemah ta fadi hade da bige bakin a hankali, Janta musaddiq yayi suka bar dakin tanata masifar da Sam bata karbeta dan ba sabawa tayi ba, kullum cikin bakin cikin halin danta takeyi wanda Sam bai biyo halinta dana ubanshi ba, da ya tashi sai ya dauko halin mamanta har ya damata ya shanye saidai shi Sam bashi da neman suna kuma komai zaiyi sai yanada hujja... Ruwa musaddiq ya bata tasha yace "kiyi hakuri anty kin so ki bata ranki ne, kinsan halin Hilal, babu mai iya canza shi sai Allah, kuma kin San duk abin da zaiyi akan gaskiya yakeyi he is open, baya barin abu a ranshi, dole ya koyi barin abu a ranshi musaddiq, Reema ta fadi tana mai ajiye kofin da ta sha ruwa,! meye amfanin duk abun da akayi ma mutum yace sai ya rama, wani lokacin ma ba dashi akeyi ba sai ya sako kanshi saboda shi baya gudun bakin duni-- kwanciyar da taji anyi a bayanta ne ya hanata karasawa, kamshin turaren da taji ne ya sanar da ita ko waye, Kara tamke fuskarta tayi hade da Jan tsaki, cikin muryarshi ta yan gayun yaran hutu yace "ki daina gudun bakin duniya Momma na, in dai duniya muke son mu burge to lallai munada aiki babba a gaban mu, "chapter closed", am so sorry for hurting you mum, wani irin sanyi ne ya ratsa zuciyarta hade da kara kaunar dan nata, duk iya inda yakai da zuciyarshi ya tsani bacin ranta, baya daukar mintina sai yasan hanyar da yabi ya wanke zuciyarta, dariyar farin ciki musaddiq yayi "yace komai ya wuce ''aunty momma!! , murmushi tayi hade jan kunnuwansu, zama sukayi suka sata a tsakiya suna mata hira kamar babu wani abu na bacin rai daya gifta a tsakanin su,, karar da wayarta tayi ne ya katse musu hirar, zaro ido tayi ta mike tana fadin ya ilahi hade da daukar wayar, sorry Rally shaff na mance da ku, daga dayan bangaren Rally tace ai na Lura da hakan, gashi har mun gama komai, cikin farin ciki Anty reema tace kinyi komai simple dai ko, kinsan komai namu very simple muke yinshi, saima kin gani anty, abin sai ya burge ki ta fadi tana gyara balloons din da sukayi kasa kasa, ok thank u babe, gamu nan Zuwa, juyowa tayi tace kuje ku shirya ku raka ni wani guri, Hilal da ya riga ya harbo su yace ni a shirye nake mum, bata kalleshi ba ta kamo hannun Musaddiq sukayi daki, a cikin sababbin kayan da ta siyo mishi ta zaba mishi tace ya saka ta fita ta bashi guri, saida ya dau minti goma yana shiryawa, jar riga ya saka mai matukar kyau da deep blue wando, ya taje kwantaccen gashin shi, kyawun bakar fatarshi mai sanyi ya kara bayyana, hatta madubin da ya kalla yasan babu karya shi din mai kyau ne matuka,, fitowa yayi cikin takunshi na nima na fara girma, kallon kauna anty reema ta bishi dashi tana fadin wowwww kanina, babu kamarka a wannan zamanin, gaskiya kayan nan sun karbe ka, sajenshi ta shafa tace "Allah ya nuna min aurenka dole in zauna da matar saboda kar ta cutar min da kai, Hilal ya ajiye cup din coffee yana dariya yace saboda kinsan uncle din nawa is nt brave ko, zanci ub-- toshe mata baki yayi da sauri hade da rungumeta yana dariya harda kyakyatawa, tureshi tayi tace "wallahi yaron nan ya rainani sosai, zanyi maganin ka, dariya suka saki Hilal ya dauko keyn mota Kan centre table yace oya mu wuce, Anty reema ta kalleshi Sama da kasa tace da wannan wandon zaka fita,,, pls mum karki fara muje kawai ya fadi yana wani narkewa, hmmm kawai tace ta kama hannun musaddiq suka fita Zuwa gurin Mota..... Mrs Tijjani Shattima.....! [04/12 09:44] Meela Adeel: 7⃣ °ZUMUNCINMU A YAU ° By Aysha Ya'u Kurah Mamma duba min kiga kwabin yayi haka, mamma dake kashingide ta dan mike ta kalli kwanon madarar da Nadiya ta kwaba, hannu tasa ta dan taba ta gutsuri kadan tasa a bakinta, "mmmm gaskiya yayi dadi kuma yayi danko ta fadi tana lumshe ido alamar santi duk dan ta kara ma diyarta kwarin gwiwa, murmushin Jindadi Nadiya tayi ta ajiye a kan tabarma ta shiga kitchen ta dauko leda da kwalbar da zata murza madarar, Cikin nutsuwa take murzawa tana yanka su kanana tana sawa cikin wata tsaftatacciyar robar sweet da ta amso a shagon Tasi makocinsu, hira sukeyi cikin jindadi mamma na taya ta kirga wadanda ta yanka, saida suka gama tsaf, Nadiya ta kalli mamma tace "Mamma in rokeki wani abu, mamma ta karashe rufe robar tuwon madara tace fadi kanki tsaye yar albarka, Dan Allah Mamma kiyi hakuri ki daina yin "wankau" ban taba Jin zafin masu yi min gorin kina wankau ba sai yau da Nafi'un Baba Atika yayi min a shagon Tasi, wai masu wanke daudar wasu bazasu taba yin arziki ba, Dan Allah mamma ki daina, in shaa Allahu wannan karamar sana'ar da muka fara zata dinga rufa mana asiri da dan abun da baba da yaya hafiz zasu samo, tunda ta fara maganar idon mamma ya ciko da kwalla, kauda kanta tayi ta dan share da gefen zani tace "Nadiya wanki baya kawo talauci duk canfin hausawa ne, saidai zan daina saboda in karfafa gwiwar ki tunda hakan kika bukata, sannan zamu hada da ruwan kankara saboda yayi karanci a unguwar nan, wani farin ciki ne ya lullube Nadiya tace "alhamdulillah" nagode mamma, bari inje in kaiwa Tasi dan yace ina gamawa in kawo mishi, gyada kai mamma tayi tace "a kai da bismilla Allah yasa mishi albarka, Ameen Nadiya tace tana kiciniyar sa hijab dinta, karo tayi da samari biyu suna kutso kansu gidan hade da sallama, da sauri taja da baya ta kame jikin bango saboda irin kallon da Hilal yake yi mata, tsaki yaja hade da kakkabe kayan jikinshi ya wuce, kanta a kasa ta gaida musaddiq ta raba ta gefenshi ta wuce, binta yayi da kallo zuciyarshi a karye, Allah kadai yasan irin tausaya musun da yakeyi, yarinya karama tasan wahalhalun rayuwa, muryar Anty Reemah ya jiyo tana tambayarta inda zata, sunne kai tayi tace "zanje shago ne in kai tuwon Madara, Hinad ta kalli hannunta tace "wow dan sammin, budewa ta fara kokarin

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156