Skip to content

Chapter 97

Chapter 97

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

fita waje..... Laaaaa Ya Hi---- toshe mata baki yayi hade da rungumeta yace "nasan yayi fushi, karkiyi magana yaji, jeki kawai, sakinshi tayi ta wuce tana dariya.. Makale lnks din yakeyi yana tsaki hade da mita, shi kanshi in ka matseshi baisan me yake fadi ba, yadai san rabin mitar akan Hilal da Nadeeyah ne da suka barshi all alone... karin hular dake ajiye akan gado Hilal ya gyara hade da matsowa cikin sanda ya daura mishi a kanshi... *Kyari is nw Complete* ya fadi hade da saita fuskarsu ta kalli mudubin, wani irin farin ciki Musaddiq yaji wanda a iya rayuwarshi bai taba jin irinshi ba a ganin Hilal sai yau, Da sauri ya rungumeshi yana fadin "idiotic being, sai yau kaga daman zuwa, komai ni kadai nayi, from lagos to kaduna haka na dinga wahala sai Zubair dake dan tayani, i hate you banza kawai, ya karashe yana dukan kirjin Hilal, dariyar yake Hilal yayi yace "da haka zaka zama jajirtacce mr Soft, maza da wahala aka sansu, kaga yanzu zaka shiga sahun cikakkun maza, dole komai kayi ma kanka, "amma akwai support ko? Musaddiq ya fadi yana hararar Hilal, dukan kafadunshi Hilal yayi yace "nd here i am, kasan bazan taba barinka kayi komai kai kadai ba, "na nawa kuma,, muje kasa kayanka gasu can a drawer, Musaddiq ya fadi yana jan hannun Hilal, Hannunshi Hilal ya rike sosai ya tako har inda yake ya kalli cikin idonshi yace "Musaddiq promise me one thing, alkawari daya kawai zakayi min, "nayi maka alkawari dan uwana, fada min menene, nan idon Hilal ya fara kokarin canza kala yayi saurin cewa "kayi min alkawarin duk runtsi duk wuya bazaka rabu da Nadeeyah ba, bazaka sata kuka ba, kuma ba--- malam biyu ka fadi ga na uku na shirin biyowa baya, Musaddiq ya katse shi yana dariya, bari in sa maka su a one word, "Nayi maka alkawarin bazan taba cutar da Nadeeyah ba, bare har abubuwan da ka ambata su faru, are u happy? Ajiyar zuciya Hilal yayi yace "sosai, muje insa kaya, shaddar shima yasaka milk tasha cofee aiki sannan ya daura coffe hula mai ratsin milk, sunyi kyau sosai kamar dukkansu ne zasu angwance, wani bakin glass Hilal ya kwama a idonshi saboda gudun bacin rana...... Mrs Tijjani Shattimah....... [12/04 7:01 AM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 5⃣7⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Ganin ba kowa a parlon sai tsirarrun mutane ya sanya Musaddiq kama Hilal suka nufi dakin su Nadeeyah.. Zaune suke... kowacce an rufe mata kai da mayafi suna jiran azo a kirasu, kawayensu na gefe suna daukar hotuna hade shewar murnan first kawance a rayuwarsu, *Amal Mus'ab* na ganin sun shigo tayi saurin isa gurinsu tana murmushi, kallon Musaddiq tayi ta miko mishi hannu tace "oya sako first step kafin muje second step, cikin rashin fahimta yayi dariya yace "ban gane ba, hannu Hilal yasa a aljihu ya ciro bandir din yan 200nts ya daura a kan hannun Amal, "Uhmmm nt bad ta fadi tana juya kudin, lallai ka iya zuwa ghana, guys bazamu sha wahala gurin abokan ango ba, but next time mr man a kara hannu ta karashe cikin zolaya.. Dariya yayi yace "next step? Haifa ce ta matso tace "a cikin su biyun nan ango ya dauki matarshi sai su fita kafin dayan angon ya karaso, nan dakin ya gauraye da ihun yanmata masu zallar kuruciya wadanda suke kan ganiyar shaukin soyayya, kallon duk su biyun Musaddiq yayi ya rasa kafar da zata sada shi da Nadeeyah, domin ko ina nasu a rufe yake, hatta yatsun kafarsu a rufe yake da takalmi, gefen da yake tsaye yabi dan ya gama sadakarwa itace a zaune a gurin saboda yadda gashi yayi tulluku a tsakiyar mayafin, Hannunshi Hilal ya janyo yace "kar kayi abun kunya Mr soft, ga matarka can ya nuna inda dayar take dariya Musaddiq yayi yace "har yaushe zaka iya tantance abun da bakayi ma kallo fin goma ko ashirin ba a zahiri, look Hilal, nasan komai game da Nadeeyah, everything saboda na ganta har ganin nata ya sanya ni na zamo cikin shaukin sonta, ganeta a haka bazai taba min wuya ba saboda tana makale a cikin zuciyata... dariya Hilal yayi a zuciyarshi yace "cikin jinina, a mafarkina, in my every breath kamanin ta kawai nake gani, Allah ya tsare akwai bakin glass a idonshi, da idanuwanshi sun nuna ma ma'abocin kallonshi irin tarin son dake dawainiya dashi, Karasawa kusa da ita yayi ya zauna hade da yi mata rada a kunne "My Young Barr--- bai karashe ba tayi saurin bude fuskarta, idanuwanta da suka tsaru da make up suka fara tara ruwa, saurin girgiza mata kai yayi hade da sakar mata murmushin karfin hali, wannan bakin glashin makafin ba karamin taimakonshi yayi ba dan da babu abinda zai hanasu ganin sirrin dake cikin kwayar idamuwanshi... "Ashe kina da kyau har haka kanwata?, ya fadi a hankali yana kokarin gyara mata mayafin kanta, "Nayi maka laifi ko? Yadda tayi tambayar ba tare da ta dauke ido akanshi ba ya sa shi saurin mikewa dan gab yake da rasa control din raunanannar zuciyarshi, da dariya Musaddiq ya karaso yace "na gama jin kunya, ace na kasa gane muradin raina, lallai ya kamata aci tarata.. Waje Hilal ya fita ko zai samu zuciyarshi ta dan mishi dama daman nauyin da tayi, Bq ya nufa inda su Hafeez suka Hinad na biye dashi a baya tana tambayarshi kudin liki, "kunnenta ya kama yace "baki damu da ki bani abinci ko wani abu ba, ke kawai kudin liki, ina Zee? "yaya sakar min kunne plss, Mum ce tace tasan zaka ci abinci fa, shiyasa ban samo maka ba, kuma Zee nima tunda na dawo saloon ban ganta ba, sakin kunnenta yayi ya ciro kudi a aljihunshi ya raba gida biyu ya bata, "yasan zasu bukaci kudin shiyasa yasa Galadanci yayi mishi canji tun kafin ya iso, Godiya tayi mishi tace bari ta kawo mishi ko nama ne, parlon ya shiga ya tarar da Hafeez a kimtse yana zaune yana jiran azo kiranshi, cike da zolaya ya dan naushi cikin Jamal dake kishingide yana game, mikewa yayi yana dariya yace "har ka iso, "wallahi kuwa.. ban dade da shigowa ba, mun sameku lafiya? lafiya lau Hafeez yace yana kallon idon Hilal, "yaushe ďana ya zama makaho? Ya tambaya yana dariya, shima Hilal dariyar yayi yace "fashion ne kawu karami, dariya mai sauti dukkansu sukayi suka hau wata hirar ta daban.... Inaa Amaryar take!!!! Hajiya Aliya ta tambaya hade da bankado kofar dakin su Husnah, lokacin Musaddiq na manne da ita kamar zai maida ita jikinshi, samm baiji kunyar kawayensu dake gurin ba, shigowar su Hajiya Aliya ne ya sanyashi matsawa kadan hade da gaishesu, amma har lokacin hannunshi na cikin nata.. Harara Hajiya Aliya ta watsa mishi sannan ta bude fuskar Nadeeyah da iya karfinta, "auuu kece amaryar, iko sai Allah, ashe Hajiya Zainab munafurtarmu tayi Hajja Asiya, "ashe dama tasan auren zumunci zasuyi ma dansu shine ta daura ma diyata dakon son da yake neman zamewa zuciyarta illa, waigowa tayi ta kalli Mummy da tayi tsamo tsamo saboda kunya da takaici tace "Wallahi tallahi Zainabun Muntari bashi kika ci, na rantse da

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156