Chapter 42
Chapter 42
u guys more more, barin ma su Adeel, plss my regards to them, "zasuji in shaa Allah Small uncle, Hira sosai suka cigaba dayi, duk ta gaji tana son tambayarshi Hilal, da ya fahimci haka yace "sorry fa, bari in baki mutumin, duk na cika ki da surutu, murmushi tayi tace "ba komai naji dadin hirar ai, mikawa Hilal wayar yayi hade da dauke kai saboda irin hararar da yake watso mishi, kara wayar yayi a karo na biyu, bai barta tayi magana ba yace " sorry Meerah, will call if am chance, bai bata damar sake yin magana ba ya katse wayar... "Bakyau, wannan wulakanci ne, ba kai ka kirata ba kuma ta kira sai ka kashe mata waya, is nt fair wallahi, Musaddiq ne ke magana rai a bace, Meerah na matukar bashi tausayi yadda take bin Hilal shi kuma yana wulakanta ta, "Na taba rokonta nace ta dinga kirana Mr Soft? Hilal ya jefo mishi tambayar yana mishi kallon jiran amsa, Tsaki Musaddiq yayi yace "its pointless talking to u, bazaka gane ba sai ka tsinci kanka a shoes dinta, Da sauri Hilal yace "i pray not to in shaa Allah, ka gane ne ko, mace da kamun kai aka santa, ya zata dinga kiran namiji every nw nd then, haba, ita bata ko jin kunya, nawa nake da mace zata fara min kwainanen soyayya, komai yana da lokaci, lokacin da zan sa kaina a cikin soyayya yana nan zuwa, runtse idonshi yayi yana siffanto Nadeeya ya cigaba da cewa, Soyayyar ma wacce babu irinta a fadin duniya... banza dashi musaddiq yayi ya ja takalmanshi yasa ya fita, Dariya Hilal yayi hade da daukar jakar laptop dinshi yabi bayan Musaddiq... A zaune suka samu Mummy tayi tagumi tana tunani, gefenta Musaddiq ya zauna ya cire mata tagumin yace "Mummy na menene? Kallonshi tayi zuciyarta duk ba dadi tace "babu komai Diku, har kun tashi?, ina Hilal? Kafin Musaddiq ya bata amsa Hilal ya zauna kusa da ita yace "an tashi lafiya Hajiya, shafa kanshi tayi tace "lafiya kalau, har ka shirya, naji ance gobe zaku tafi, cike da mamakinta Hilal yace "eh Mum ta fada min, mikewa tayi tace "bari in hado muku break fast, gyada kai sukayi hade da binta da kallo suna mamakin sabon canjin da suka gani tare da ita, gab da zata shiga kitchen suka kusa karo da Nadeeyah, da sauri taja baya ta tsuguna har kasa ta gaisheta, murmushi tayi ta dago ta tace "Lafiya kalau Nadeeyah, har kin tashi, gyada kai tayi tace "eh na tashi, hannunta Mummy ta kama suka wuce dakin mai aikinsu tace "ina kayanki suka, can lungu ta janyo jakar kayanta tace "gasu nan, kiran mai aikin mummy tayi tace ta dauko kayan ta biyosu dashi, da sauri ta dauki kayan ta bi bayansu, dakin su Badar Mummy ta bude suka shiga ciki, bacci ta samesu sunayi dukkansu, basa ko motsi kamar matattu, kallon Nadeeyah mummy tayi tace "nan ne dakin da zaki dawo, ga drawer nan, akwai wacce babu kaya a ciki, sai ki saka kayanki, a darare tace "Mummy dan Allah ki barni a can dakin, shima yayi sosai,, kafadunta mummy ta dafa tace "dake da su Husna duk daya ne a gurina, in har zan barki a dakin masu aiki, to tabbas zan bar su Husna ma a can, ki saki jikinki nan ma gida ne kinji ko, share kwalla tayi tace "Eh mummy, nagode sosai, kara share mata hawayen tayi tace "babu godiya tsakanin 'ya da uwa, jeki maza ki fara shirya kayanki kizo mu karya, saida Mummy ta fita tafara jan jakarta jiki a sanyaye, bude drawers din tayi tagansu cike da tsala tsalan kayan su Badar, drawer can karshe ta bude, babu komai a ciki sai zanin gado da towels, fito dasu tayi ta maidasu kasa, sannan ta fara fito da kayanta tana jerasu a ciki, tana gab da gamawa taji an saki ashar mai wuyar fadi a bayanta, juyowa tayi taga Badariyya tsaye rike da kugu, "keeee, uban waye yasa ki shigo mana daki har ki bude drawer ki zuba wadannan tsummokaran naki? Nadeeyah bata kula ta ba ta juya ta cigaba da fito da kodaddun kayanta tana cigaba da jerawa, a harzuke Badar ta fincikota tayi wurgi da ita, "ke har kin isa ina miki magana kiyi banza dani, leda ta dauko tasa a hannunta ta fara fito da kayan tana fadin "bazan iya taba dirty kayan nan da hannuna ba, ke in banda ma shegen tsaurin ido har kina da confidence din shigo mana daki ki fara jera kayanki, baki ma da hankali tunda har baki iya bijirewa kice dakin yafi karfinki ba, rufe drawer tayi bayan ta gama fito da kayan tace "oya oya maza hada tsummar roba robarki ki kara gaba, nan dakin yafi karfin kazamai irinki, Nadeeyah bata amsata ba ta tattara kayanta cikin jaka ta sa a can wani lungu ta yi hanya fita parlor, da karfi Badar ta janyo mata hijab har yana shaketa, harararta tayi tace "uban wa kika barwa kayanki? dalla wuce ki dauke mana su ko dakin mu zai samu saukin wari, cikin sanyin Murya Nadeeya tace "Badariyya sake min Hijab kin kama min wuya, "bazan sake ki ba, Badar ta fadi tana girgiza jiki, Kwacewa Nadeeyah tayi da kyar, ta dauko jakarta ta bude kofar palon, dankwalinta da ya fado kasa Badar ta dauko tayi saurin binta dashi ta wurga mata tace "dauki kayan war---- bata karasa fadi ba saboda hada ido da tayi dasu Hilal da Mummy a palon, sakin kofar tayi ta koma ciki ta fada bayi da sauri, a yanayin da taga Hilal tasan zai iya yi ma jikinta lahani, tsaki tayi tace "shigowar yarinyar nan rayuwata babbar matsala ce wallahi, hankalina bazai taba kwanciya ba har sai ta bar gidan nan, tunowa da tayi an kusa komawa school yasa ta sakin murmushi tasan in ta tafi school zasu dan sarara.... A tare Musaddiq da Hilal suka mike suka isa gurin Nadeeya, jakar Musaddiq ya karba Hilal ya bude dakin yana kwala ma Badariyya kira, farkawa Husnah tayi a tsorace tace "ya Hilal lafiya, "ina Badariyya?, ya tambaya yana huci, bargonta Husna taja tace "anan take kwance sai dai ko in tana toilet, hanyar toilet din yayi mummy tayi saurin tare shi, tace "kwantar da hankalinka, barni da ita, Nadeeyah dauki kayan ki sa a drawer, jin muryar mummy yasa Badariyya fitowa a bayin tana kukan da ba hawaye, "Mummy fa ba wani abu na mata ba, cewa nayi kayan sunyi datti kuma sun kode ta fitar mana dasu kar ta kawo mana kudin cizo, kuma mummy ki kalli gadon yayi mana kadan mu uku, dan Allah ki barta ta koma dakin da ta sauka, Dunkule hannu Hilal yayi zuciyarshi na tafasa, baya son kai mata duka saboda kunyar idon mummy da suka fara dasawa yau, jiran hukuncin da zata yanke yakeyi, in baiyi mishi yaje ya roki Papa kawai a hada Nadeeyah da zainab su tafi tare, Murya a kausashe Mummy tace " Nadeeyah a dakin nan zata zauna cikin yan uwanta, dukkanku 'ya'ya na ne, babu wanda yake bare a cikinku, ya zama dole ku koyi zama tare saboda zumuncinku yayi karfi, kallon Husna
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156