Chapter 120
Chapter 120
ya labarin Musaddiq, kana ji daga gareshi kuwa? Bai zo bane? Papy ya tambaya cike mamaki haďe da fito wayarshi, kuka Mummy ta fashe dashi tace "Rabona da Musaddiq wata shida kenan da kwanaki.. "Ya salam, ai ban sani ba, jiya da ya kirani nake tambayarshi yazo gida yake cemin yazo duk kuna nan lafiya, Hawaye Mummy ta share tace "Nasan nayi deserving more than this, tunda har Daddy yace in har aka sake mishi maganata zai cike ukun, shiyasa nake lallabawa ina hakuri har lokacin da Allah zai yanke min wannan punishment din... Cike da tausayin dan uwa Papy yace "karki damu, wata rana zai sakko, yanzu ya hau dokin zuciya ne, Gashi ya auri zaman lagos, gaba daya yayi ma kaduna kaura, in shaa Allahu komai zai wuce, ke dai kici gaba da addu'a da kyakykyawar niyya, zakiga kamar ba'ayi ba... Hira sosai sukayi ya bata dubu ashirin, sannan ya tashi ya nufi gidan su Anni..... *Memories are always special, sometimes we laugh by remembering the day we cried, nd sometimes we cry by remembering the day we laughed That's life*... "Na dade da manta yadda ake dariya, rabin rayuwata ya mutu ranar da kika tafi kika barni, " Kin manta alkawarin da kikayi min? we promise to live together duk rintsi duk wuya, Why did u live ur other half.. Why, Why did u go nd live me alone, Why Nadeeyah, Why.. hakan ya dinga maimaitawa yana yayyaga hotunanta haďe yin wurgi da laptop din da ya manna hotonta kan screen din, Da sauri Daddy ya hawo sama ya sameshi yana tattaka laptop din yana huci kamar mayuwancin zaki, Rikeshi Daddy yayi hade da janye shi da kyar daga kan laptop din, Idonshi da yayi jawur Daddy ya kalla yace "Meyasa kake yima rayuwarka haka, kafi Allah sanin abun da ya dace da kai ne, tunda kaga ya ďauketa yasan dalilinshi na yin hakan, Allah nasan masu tawakkali, "Tawakkali wanne kuke son inyi? Ya tambaya a harzuke, Ka taba ganin nayi kuka, ko na tambayeku inda take? Nasan ta tafi kuma bazata dawo ba, shiyasa nakeson yadda ta tafi ba tare tunanin halin da zan shiga ba, nima ta fita a raina.. I want to cry her love out of my life, i want to hate her so much, Nasan nayi mata laifi, amma laifina bai kai tayi min irin wannan hukuncin ba, ya zata tafi ta barni bayan tayi min alkawarin bazata rabu dani ba, in ta tafi dan bata sona meyasa zata bar min nata son a cikin zuciyata, da sai ta tafi dashi gaba ďaya, Plss Daddy help me, ka faďa min yadda zanyi ta fita a raina, bata bari na sukuni, komai nakeyi ita ke yawo cikin kaina da jinin jikina, dan Allah ka taimakeni ka cire min ita a cikin raina, plsss.... Rungumeshi Daddy yayi yana kuka sosai haďe da cewa "Cry Musaddiq, kayi kuka may be ka samu sassauci, *So* Allah ke sanya shi, baka isa ka cireshi ba, u have to move on, in Allah yasa zakayi wani farin cikin nan gaba to zaizo ba tare da shawara ba, sai kaga Allah ya baka wacce tafi Nadeeyah... Sakin Daddy yayi yace "Samun mace irin Nadeeyah abu ne mai wahala, Cikin hikima Daddy yace "Allah, har tafi Antynka Reemah? "Ita ba wacce za'a kwatanta da kowa bace, she is very nice.. Yadda ya bawa Daddy amsa cikin sakin jiki ya sanyashi zaunar dashi yana tambayarshi labarai akan Nadeeyah, labarinta ya shiga bashi wanda ya sanya mishi kaunarta marar adadi cikin kwana taran da sukayi tare, "Nadeeyah is so special Daddy, she is so sweet.. ya karashe haďe da yin wata yar dariya wacce bata kai ko'ina ba....... Mrs Tijjani Shattimah...... [30/04 4:57 PM] +234 807 161 1811: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 6⃣6⃣ By *Aysha Ya'u kurah* *A square Turkey constructing company*.... Ya rasulullah... dattijon ya faďi haďe da dafe kanshi, coffee din dake gabanshi ya ture gefe yana mai sake duba cikin system dinsa, ya dade bai duba ayyukan gidajen shi ba saboda yadda ya yarda da ingancin masu yi mishi aiki musamman mai mishi zane da engineern dake tsaye gurin ganin an tsara ginin yadda ya kamata, "kusan watanni shida kenan da gama aikin wasu gini amma har yanzu mutane biyar kaďai suka siya wasu bangare daga gidan, tun yana Egypt yake damuwa da outcome din business dinshi dake turkey, yau dai ya shirya zuwa dan ganin dalilin da ya sanya companynshi ya fara zama koma baya wurin ciniki a kasar instanbul, ganin yanayin tsarin ginin da ya kashe makudai kudi yayi su ya sanya hankalinshi tashi matuka, sam zubin tsarin baiyi ba, komai anyi shi a gaggauce, kama daga zanen har ginin, sam bai iya bacin rai ba domin shi mutum ne wanda ya yarda da kaddara mai kyau da marar kyau, asarar da yayi bata kananan kudade bace, haka ya bar gurin yana istigfari haďe da adduar Allah ya sanya asarar da yake shirin yi ta zame mishi alkhairi.... Yana komawa office ya bukaci sanin a inda matsalar take, engineern ya fara kira, nan ya gabatar mishi da zanen da aka bashi domin yin aikin sannan ya ďora da cewa "kanin manager ne yayi zanen, wanda ya saba yin zanen ya bar aiki damu kamar yadda manager ya faďa min.. Sheik na ganin zanen ya gane a inda matsalar take, bai bukaci jin wani karin bayani ba yayi zaune hankali duk a tashe yana hango dakushewar kasuwancinshi kwana kusa, Rufe system din yayi ya mike ya danna wata kararrawa dan yin taro na gaggawa da ma'aikatanshi, nan fa suka shiga tururuwar shigowa cike da ladabi suka tsaytsaya a muhallinsu..... Bayan ya gama musu bayanai na abun da ya tarasu sannan ya dora da irin barazanar da companynshi yake fuskanta ya kuma yi umurni da kar a sake baiwa wanda yayi zanen gidajen da sukayi musu bandaro aiki, Bayan nan ya bukaci duk wani wanda yasan mai zane wanda ya kware a zane ya je ya kawo shi ya kuma sashi ya taho da aikin da yayi, rabin yan gurin wadanda suka san Hilal suka fara ihun sunan *M H K*... wasunsu kuma suka fita domin kiran makusantansu suzo ga aiki ya samu, Cikin awanni uku aka haďa masu zane kusan su 15, nan duk suka gabatar da ayyukansu wanda ko rabin na Hilal basu kamo ba, cike da kosawa ya kalli zanen na karshen haďe da mikawa engineern, "Call for another meeting plss, ina son sanin dalilin da yasa Hilal ya bar aiki anan gurin.. cike da girmamawa engineern ya amsa shi ya fita da sauri ya sake kiran wani meeting din.. "Da harcen turancin dattijon da bai wuce shekaru hamsin da doriya ba yake magana, "Nasan akwai masu zanen gidaje da yawa, amma companyn nan kowa yasan "Hilal Kangiwa" ne yake zanen gidajen da muke ginawa masu daukar hankalin jama'a, duk wadannan masu zanen da kuka tara min dan Allah ku basu hakuri, a je a nemo min Hilal muyi eye to eye dashi inji nawa yake son a kara mishi, Cikin girmamawa manajan kamfanin yace "Ba kudin bane sukayi mishi kadan, matsala suka samu da IRFAN, shine yace ya bar aiki, Ya salam... dattijon ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156