Chapter 156
Chapter 156
a hankali ta ďauka cikin nuna bata cikin damuwa tace "Uncle kun wuce ne? "No muna waje, muna san ganinki ne ya faďi wani ďaci na tokare makogaronshi, Kara sassauta murya tayi tace "Gobe ne fa, daga gobe bazan sake barin gefenka ba, har sai ka gaji da ganina, kayi hakuri plss, Lumshe idanuwanshi yayi haďe da kallon sama a zuciyarshi yana rokon ubangiji sassauci akan wannan jarabawar, *Tayi min tsauri da yawa* ya faďi ba tare da yasan ta fito ba, yana mai kwantar da kanshi kan murfin motar, "Gani nan zuwa Uncle, in dai rashin ganina yayi maka tsauri, bakayi deserving shan wahala akaina ba, bata jira amsarshi ba ta kashe wayar ta mike haďe da ninke dardumar tayi waje.... Duk abin nan da sukeyi a kunnen Raudha wacce ta fashe da kukan Nadama, gashi dukkaninsu na suffering daga mugun halinsu, babu wanda ya tsira, shiyasa akace Sharri dan aike ne, in ka aikashi dawowa yakeyi ya shafi wanda bai nan sanda kayi aiken, tayi nadama matuka a yanzu da itama bata ga tsuntsu, domin ko ďuriyar 'yayanta bata ji, har gara Radiya ta roki Shamsu ta waya yayi mata alkawarin yana dawowa italy zaizo su sasanta, ita fa, babu waya daga Abbati bare har tasan ko har yanzu yana nan da ragowar soyayyarta a cikin ranshi, Addu'a ta shiga yi ba kakkautawa tana faďawa Allah damuwarta haďe da neman afuwarshi..... Cike da kulawa ya kalleta yace "Kuka ko? Wa ya sa kanwata kuka har ya koďar min da idanuwanta? Rufe fuskarta tayi da hijab kukan da ke tokare a wuyanta ya fito da karfinshi, barinta yayi tayi ma'ishi sannan yace "Me kike so? Tell me ko me kike so zanyi miki in dai zai saki daina zubar hawaye kullum, Junior ya faďa min bakya cin abinci, bakya kula dashi, har ihu kike mishi, tell me ur problem, i promise to solve it for u komin wahalarshi... Hannunshi ta riko a hankali tace "With u my problems are always solved, bani da wata matsala Uncle, thanks for always being dere for me.... Sanya hannun yayi ya share mata hawayenta shima duk gabban jikinshi a karye suke a zuciyarshi yace "I will also solve this for u, sadaukarwa a soyayya wani abu ne, i will make sure u get wat u want, a fili kuma cewa yayi ta kwantar da hankalinta zai cigaba da solving ko wace irin matsala tata har ranar da kasa zata rufe idonshi.. kwantar da fuskarta tayi kan tafukan hannunshi wasu sabbin hawayen na zuba a kansu.. "Bari in tashi Junior yazo yaga shagwabar da baya yi Mamma nayi, abin kunya ya faďi cike da zolaya yana girgiza kai, Dariya tayi sosai tace "Kai ka koya min, leka cikin motar tayi ta hangoshi kwance ya mike yana bacci, "ya kamata ku tafi gida, plss uncle kuyi bacci gobe kasan zakasha wahala sosai, "Ai bakinki ne wahala, ke zanma wannan faďan, kuma ki tabbatar kinci abinci yanzu kafin ki kwanta, inason gobe in ganki kinyi kiba kamar Husnah kina jina ko, Buďe baki tayi tana dariya tace "sai dai in kamoka, ko kuma------ Ihun da suka jiyo a cikin gidan ne yasata katse maganar da tayi niyya, tabbas wannan muryar Hilal ce sai kuma ta Husna da ta biyo baya, da sauri ya rufe kofar suka ruga ciki da gudu.. Ganin daukacin yan gidan sun nufi dakin da Musaddiq yake yasasu nufar ďakin suma, a tare suka iso ciki da Daddy, abin da suka tarar ne tada hankalinsu, Hilal ne ke kokawar kwace kwalbar hannun Musaddiq ya kasa saboda wani irin karfi da ya karu wa Musaddiq, sannan kuma girman ba ďaya ba, duk sauran yan uwanshi dake gurin sunyi yunkurin karba ya hanasu, Tsaye Daddy yayi ya kasa tabuka komai saboda bashi da karfin yin wani abu domin yayi iya kokarinshi ya fahimtar da ďàn nashi ba komai kake so kake samu ba, bazai iya tunkararsa ba a yanzu ya riga ya sare da rayuwar danshi, yasan zaiyi matukar wahala ya rayu.. ganin Daddy ya kasa cewa komai yasa su Anty Reemah sake sakin wani kukan, ita kuwa Husnah kiran wayar Hafeez da Papy takeyi tana ihu tana kiran sunan Musaddiq, Da sauri Taheer yayi gurin suka haďu da Hilal suna kokawar tare, wani hauri ya kaiwa Hilal a ciki wanda sam baisan yayi ba ma, ya riga yaci alwashin aikatawa shiyasa yasa ďaya daga cikin abokansu siyo mishi ba tare da yasan abun da zaiyi dashi ba, sannan abun da idonshi ya gane mishi daga sama shi ya sake tunzura zuciyarshi ya tabbatarwa kanshi babu fashi sai ya aikata abun da yayi niyya... Rike ciki Hilal yayi ya kasa tashi aka bar shi da Taheer da ya matse hannunshi koda kuwa kwalbar zata tsaga dukkan hannunsu, ba tare da ankara ba Taheer yaji nashi ta bayan hannun, a gigice ya saki hannun wanda hakan ya bawa Musaddiq damar ďaga kwalbar da sauri, ihuu dakin ya dauka suna rokarshi da Allah da annabi, Juyawa Daddy yayi ya bar ďakin yana mai kuka cikin zuciyarsa na irin tarbiyar da kowanne cikin 'ya'yansa suka samu, ya sadakar ďan da yafi kowa kauna cikin yayanshi yau zai kauracewa ganinshi, ya barshi ya aikata abun da yake so domin kuwa ko ya hanashi sai ya aikata tunda tun tasowarshi bai nemi abu ya rasa ba sai wannan.. A hanzarce Nadeeyah ta haye gadon da zai sadata da daidai hannunshi ta sanya iya karfinta ta kabe hannun haďe da daukeshi da lafiyayyun mari har biyu sannan tayi mishi wata iriyar runguma wacce bin umurni ne daga zuciyarta, Tsittt dakin yayi kamar babu wani mahaluki da yake rayuwa a cikinsa, daddadar muryar Nadeeyah kaďai ake ji wacce take fitar da ita cikin raunannen kuka....... more on our website 👇👇👇 https://hausanovels001.com.ng Mrs Tijjani Shattimah........
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156