Skip to content

Chapter 65

Chapter 65

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

shiga sannan suka juya dan shiga cikin gidan na iyalan gidan ne kadai... Cikin kasaita ya taka ya isa can sama ya fada wani kayataccen parlor, Zaune ya sameta kan dadduma jakadiyarta na danna mata kafa, tana ganin shigowarshi ta tsuguna ta gaisheshi ta fita daga dakin, Rawanin kanshi ya zare ya zagayo ta bayanta ya shiga daddanna mata kafudunta hade da cewa "My Sheri, wannan damuwar har yanzu bazaki daina ta ba, shekara da shekaru kina tunanin abu daya, haihuwa Allah ke bada ita, kuma bai rubuto mu cikin wadanda suke da rabon samu ba, kuka ne mai karfi ya kufce mata tace "ina tsoron ranar da zamu wulakanta bayan ranka, Mulkin nan ficewa zaiyi daga gidan nan, kuma in ya fita babu irin wulakancin da bazamu gani ba, zama yayi sosai ya janyota jikinshi yace "SHARIFAH, mulki na Allah ne, shi ke bawa wanda yaso, A lokacin da mahaifinki ya rasu, kin taba tunanin Allah zaisa a bani mulki duk da ni ba danshi bane sai dan na kasance miji a gareki, gudan jininshi wacce kika zama tilo, Da Allah ya ga dama, da fitar da mulkin zaiyi tunda sarki bashi da magajin kujerarshi, to da yake Allah ya rubuto ni din nan ni zan zama sarki shi ya sanya ya hadamu aure, rashin bamu haihuwa kuma wannan shi kadai ya barwa kansa sanin dalilin hakan, ta yiwu yayi wa wani can wanda bamu sani ba tanadin gujerar, shiyasa ya hanamu samun magaji... Share hawayen fuskarta tayi cikin gamsuwa tace "Allah ya kawo mana taimako, A zuciyarta tana tunano rayuwar kuruciyarta wacce tasan tayi shi tare da wani wanda ya zamto jinin ta, cikin kankanin lokaci kuma ya bacewa ganinta da tunaninta, a yan kwanakin nan ne take tunano shi da suffofinshi da dalilinshi na barin gida... Bata iya fadawa mijinta ba saboda ta kasa sanin hakikanin kusancinsu, , ko da yaushe ta runtse ido sai ta ganshi cikin mafarkinta, tare da farin saurayi mai tsananin kama dashi, saidai idanuwan saurayin sun fi nashi kyawu da girma, karar Waya ce ta katse mata tunani, Tana kallon shi ya dauki wayar cike da farin ciki, "Kuna lahiya Saude,? "lafiya lau kawu, an wuni lafiya? "Kalau kalau ina Tahiru Yallo? Yana nan lafiya kawu, dama akan maganarshi na kiraka, ya samu macen da yake so, shine nace ka shirya kazo sai muje gidan iyayenta, fadada murmushinshi yayi yace "to masha Allah, tuzuru zai angwance, Dariya sosai Anty saude tayi tace "haba kawu, ai ko danye ne sharr, nan suka cigaba da hira kamar ba surukai ba, saida suka gama ya mikawa matarshi wacce ta zamto kawa kuma shakikiyar Anty saude, nan suka shiga hirar yaushe gamo, Anty saude tace "kizo fa tare da kawu, dan tare zamu fara shirye shirye, bazamu sa bikin da nisa ba, Dariyar kasaita "Sharifa" tayi tace "to wacece uwar in ba ni ba, komai dani za'ayi, gobe in shaa Allah zamu biyo jirgi mu iso....... Mrs Tijjani Shattima.... [25/03 10:07 PM] Safiyya Umm Ab: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 4⃣4⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Juyi Musaddiq yayi a karo na biyu yace "ka duba cikin aljihun wandona, plss ka barni inyi bacci, tsaki Hilal yaja ya dauki wandon zai duba ya hango keyn a saman windon dakin, jefa wandon yayi kan fuskar Musaddiq dan a cike yake dashi, yafi 20mints yana tashinshi yaki tashi, daukar keyn motar yayi yace "in kaga dama ka kai 4 kana bacci, idiotic being kawai, murda kofar dakin yayi yana mitar yawan baccin safen Musaddiq, wannan in ya fara aiki ya kenan, sam Mummy bata kula da tashin shi, shi kuwa saboda sabon da Papa yayi mishi tun asuba in ya tashi baya iya komawa bacci... Zama yayi a parlor yana jiran ganin ta inda zasu bullo dan yayi alkawarin da kanshi yau zai kaisu makaranta, yana son nunawa Taheer shi din mai babban matsayi ne a gurin ta... Farin tight din da suke sawa a ciki saboda gajartan skirt dinsu ta dinga dubawa bata gani ba, tayata dubawa Husna tayi har tsawon minti uku basu gani ba, black kuma in suka sa korarsu gida akeyi, da suka gaji da dubawa Husna tace "dan Allah zo mu tafi, kar muyi latti, kallon kanta tayi tace "nice zan fita a haka, "to sai me, nima bakiga bana sawa ba, dama iyayinki ne, Husnah ta fadi tana nuna kafarta, dauko school bag Nadeeyah tayi ta rataya, ta tura gashinta cikin hular makarantar da taki zama akanta saboda cikowar gashinta..... Gud morning my PP, Husnah ta fadi hade da zama kusa dashi, "morning small aunt, har kun shirya, "eh yanzu zamu wuce ta karashe tana mikewa, "ina kwana, Nadeeyah ta fadi tana boye kanta a bayan kujera, "Lfy kadai yace ya mike yana kallon Husna, muje in kaiku makaranta, zanje gida dauko ma Mum abu, "yeyy... Husnah tace ta fara tafiya ya bi bayanta, Yana gab da shiga motar ya dago kai ya kalli Nadeeyah da har lokacin tana gyara hular kanta, Rufe motar yayi yana mata wani irin kallo har ta karaso gurin motar, sam bai kula da skirt din Husnah da har yafi nata gajarta ba, wani irin kishi ne ya turnukeshi, nan da nan zuciyarshi ta tafi tunanin irin kallon da Taheer yake mata da wannan gajerun uniform din, kama hannun motar tayi zata bude yayi saurin cewa "wait, da wannan skirt din kuke zuwa makaranta?, daga cikin motar Husnah tace "ya Hilal ka manta ne, haka uniform din legacy yake, "yes amma ai ana sanya wando ko, ku ko kunya bakwaji makaranta ba ta mata zalla ba ku dinga tsilla tsilla da wannan skirt din, maza fito kuje ku sa wando ya fadi yana bude kofar motar, Agogo Husnah ta duba tace "ya Hilal munyi latti, kuma bamu da legens fari sai baki ba'a barin mu muje school dashi, "okay to sai ku fasa zuwa school din, A firgice suka kalleshi dukkansu dan zasuyi submitting project dinsu, marairaicewa Husnah tayi tace "plsss muje ka kaimu, kasan dai muna shekarar karshe ne, kullum cikin assignment ga project zamuyi submitting, key yasa ya rufe motar yace "ko kusa bakin ko kuma ku hakura da school yau, da sauri Husnah ta fito tace "muje Nadeeyah, Bayansu yabi da kallo yaja tsakin takaici, tunanin yadda zaiyi ya rabata da skirt yakeyi, a da uniform din school din na burgeshi, ba kamar lokacin suna yara in su Anty Raly sun saka, amma yanzu gaba daya ji yayi ya tsani makarantar ma ba uniform din ba, Bai ga fitowarsu ba sai jin taba motar da Husnah tayi, saida ya kalli kafafuwansu sannan ya shiga motar ba tare da ya samu gamsuwa sosai ba dan ba mage ba miyau..... ***** Ke Badariyya, Wai bazaki tashi bane, tashi kije kiyi wanka ko bazaki makarantar bane? Mikewa Badar tayi da mika hade da goge zufar wuyanta, tun da ta taso bata taba azababen bacci irin na yau ba, fanka ma kashewa Goggo tayi wai sanyi take ji, shi kuwa a.c tun goma na dare ta kasheshi wai bazata sankarar da ita ba, duk soyayyar da takewa Badar ashe ta nesa ce, saboda ba ita ke hidimarta ba, sannan kuma ita ma tana cikin nata kuncin dan Baffa bai

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156