Skip to content

Chapter 109

Chapter 109

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

tace "mun sameku lafiya?, "lafiya lau Mummy, ya hanya? "Hanya ba daďi, muje in huta sai inci abinci, "Ki fara cin abincin Mummy, Faidah ta faďi tana rike mata hannu, kyafta mata Anty Radiya tayi wanda hakan yasa ta nufi gurin dining din ta zauna, Zama Musaddiq yayi a gefenta ranshi wasai dan yasan Mummy zata ji daďin girkin matarshi wanda saida aka kai ruwa rana kafin su barta ta shiga tayi, Kamshin da ya karaďe gurin ya sanya Mummy faďin "Mmmm Masha Allah, nayi missing abincinki Nadeeyah, Murmushin jin dadin kalaman Mummy tayi, duk wani bacin rai taji ya gushe cikin zuciyarta, "Shinkafa zakici ko tuwo? Faida ta tambaya tana bude warmers din, "Saka min tuwon, Malmala biyu ta zuba mata sannan ta bude miyar ta fara karto kasan da serving spoon tana zubawa, Kallon kallo Radiya da Raudha sukayi wa juna, Kafin suyi magana Mummy tace "samin naman mana, "Babu a cikin nan, saidai ko a stew, bude stew din Faidah tayi ta fara zakulowa nan ma ba nama, Hankalin Nadeeyah ba karamin tashi yayi ba, dan tasan tayi miya da naman saniya, ganda da na kaza, Wata siririyar ganda Faida ta dauko cikin stew din tace "luckily an samu bpomo... Jan kujerar Mummy tayi ta mike haďe da cewa "Nagode, yunwar ma bata dameni ba, Faidah zo ki siyo min Nama a waje, tana kaiwa nan tace "ina ne dakin da zan kwana? Ko akwai BQ, in akwai a kaini can in yaso da safe sai in nemi hotel kar in takura ma little da Amaryarshi... ta karashe dauke da murmushi a kan fuskarta, "Wallahi ke da gidan danki babu abinda zaisa ki kama hotel, Raudha ta faďi tana hararar Nadeeyah da Musaddiq, "In ba rashin sanin darajar na gaba ba, ki dauko tafiya tun daga kaduna har nan amma ki tarar da abinci lami, tsiyar ýaýan talakawa kenan, basu san inda suke nuna makonsu da tattalinsu ba, Allah ya kyauta, Hannun Mummy Radiya ta kama tace "yi hakuri Mummy, muje sama ki huta, yanzu zan miki farfesu, "a'a karku damu, kuyi mata uzuri, inaga ko taga naman ba yawa ne, Gaban Nadeeyah taje wacce tuni hawaye ya jika gaban hijab dinta tace "daina kuka yar albarka, in banci nama yau ba gobe zanci, Sake sunkuyar da kai Nadeeyah tayi tana jin wani irin zafi a cikin ranta kamar zata mutu, tana jin su sunata maganganu har suka haura sama.. Kallon Musaddiq tayi wanda shi din ma ita yake kallo idanuwanshi jajur, ya rasa inda zaisa abun da idonshi ya gane mishi yau, ya jira ta kare kanta amma baiji ko kalma ďaya daga gareta ba, Ashe haka kike? Shine tambayar da zuciyarshi takewa tata, Bai taba tunanin rashin girmama mahaifiyarshi har ya kai haka a gurinta ba, ganin irin kallon tuhumar da yake mata ne ya sanyata takowa inda yake, tsananta kukanta tayi wanda a lokacin ya ke ganinshi kamar na raini, dan tasan baya son yaga hawayenta, "ka yar----- "Plss Nadeeyah ya katseta haďe da ďaga mata hannu, juyawa tayi ta ruga daki da gudu tana kuka mai sauti sosai, tana ganin sanda suka arta ciki a guje suna dariya... Waiii... lallai Faidah akwai kaifin tunani, dama tace ke kadai ce zaiga an taba ya hassala, Shhhhh.... Faida tace haďe da rage murya, "bazamu taba kuskuren maida maganar nan ba sai ranar da aiki ya cika, mistake kadan na iya watsa efforts din mu, Bakinsu suka kama sukayi gumm suka cigaba da zaman tagumi suna jiran shigowar Musaddiq.... Sosai suka ingiza zuciyarshi, Mummy na tausarsu tana hawayen munafurci tace "Ni ban san me nayi ma Nadeeyah ba, iya kauna na nuna mata, kowa yasan ajizancin dan adam ai, da sai tazo ta bani hakuri.... Naman da ya siyo ya ajiye mata ya tashi ya fita rai a bace najin har lokacin bata je ta bawa Mummy hakuri ba... Koda ya shiga dakin kasa yi mata magana yayi ya faďa bayi dan watsa ruwa, Kukan ta da yake ji har cikin bayin shi ya sake dungunzuma zuciyarshi, "ita dadi ne ma yayi mata yawa, ita ce tayi laifi kuma itace ta ke kuka, yana fitowa ya sanya kaya ya dauki pillow ya kwanta akan kujera haďe da toshe kunnuwanshi, Tafi awa tana kuka bai kulata ba, shima yin na zuci yake, Ita kadai ce a duk duniya zatayi mishi abin da tayi ya kyaleta, duk rashin fushinshi yakan yi action akan mahaifiyarshi dan yana matukar kaunarta kamar yadda take kaunarshi,, Da yaji kukan yaki karewa ya mike ya dawo inda take, "Ko zaki je daga waje kiyi kukan? kinsan in dadi yayi maka yawa babu abinda bazakayi ba! Kalamanshi sun sosa mata rai sosai tace "Ka sakeni sai in tafi can wani guri inyi kuka na, Kanshi ya juyar gefe zuciyar mai hakuri ta baci matuka, murya a kausashe yace "Sau biyu kenan kina furta min wannan kalmar, dan kinga ina sonki, kuma kina ganin bazan iya rabuwa dake ba shiyasa kike threatnn dina da ita ko? Cikin kuka sosai tace "Ni dai bazan iya ba, gara kawai mu rabu ko---- Wani mugun mari ya ďauketa dashi haďe da shake wuyanta, "Gara in kashe ki nima in mutu da kalmar da kike son kasheni da ita, samm baya ko ganin yadda ta rike hannunshi tana kakari saboda yadda idonshi ya rufe da bacin rai da hawaye, Saida yaji tana wani irin kuka kamar mage tasha damka sannan ne jikinshi yayi sanyi ya saketa ya zauna a gurin yana rusa kuka, "why did u want to lv me, why? Meyasa kike son gasgata mafarkina? Duk da wuyanta na mata makaki hakan bai hanata sakkowa inda yake ba, Tasan bata kyauta ba, duk dan halak hakan zaiyi in yaga abun da ya faru yau, wani ma zaiyi fin hakan, Cikin jikinshi ta shige kamar mage ta kwanta haďe da rungumo wuyanshi tace "am so sorry, dan Allah ka yafe min, Wata irin runguma yayi mata kamar zai maida ita cikinshi yace "Dan Allah karki rabu dani, no matter how hard tins are plss my love, bata bashi amsa ba tayi kokarin sanya bakinta cikin nashi dan ta kwantar mishi da hankali... A wannan daren da su Mummy ke kwance cikin farin cikin fara samun nasara, a wannan daren su kuma ma'auratan suka sake samun shakuwa mai karfi a tsakaninsu, wanda suke ganin in har wani abu yayi sanadiyyar rabuwarsu to fa zasu iya rasa rayuwarsu....... Washe gari tun shida na asuba Nadeeyah ta shirya ma Mummy breakfast mai rai da lafiya haďe da farfesun kaza, A kofar kitchen din ya tsaya yana kallonta cike da shauki, sai a lokacin ya sake tabbatar da jiya matsala aka samu, Haďe komai tayi cikin warmers, tana wanke hannunta taji ya kwanto ta bayanta, murmushi tayi tace "yauwa plss ka siyo kunun tsamiya sai a dama ma Mummy, kasan tana son karyawa dashi, Lumshe idanuwanshi yayi yace "nooo muje ki huta, gobe sai kiyi mata kunun, gyaďa kanta tayi tace "ko dai kaima yunwar kake ji? daukarta yayi yace "sosai ma, amma kinsan bana karyawa da wuri, "Daukata baya maka wuya, abinci zan fara ci inyi adding weight in ka daukeni kayi ta nishi, dan Allah ka saukeni kar wani ya fito

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156