Skip to content

Chapter 8

Chapter 8

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

yasa?? mummy ta tambaya cike da mamaki tana kallon Badar, Cike da shagwaba Badar tace "mummy karya fa takeyi wai dan taga na dauko na rike a hannuna ina karantawa shine tace wai zan yaga, akan me zan yaga mishi visa, me yaga war zai amfane ni dashi, kawai dai sharri zata min dan taga ba k----- mummy tayi saurin rufe mata baki ta rungumeta tana rarrashinta, yi hakuri Badar din mummy, nasan karyar husna ai, in mafadin magana wawa ne majiyinta bazai zama wawa ba, Husna ta fito da ido waje cike da mamaki tace Badar kiji tsoron Allah, tabdi!!!! ta kara fadi cike da kullewar Kai tana tsananin mamakin halin Badariyya a Yan Kananun shekarunsu, ajiye visar tayi a kan madubi ta raba ta gefen musaddiq da ya nade hannayenshi yana kallon ikon Allah ta wuce rai a bace, rufa ma Husna baya yayi hade da hararar Badar yana fadin Allah dai ya kyauta, "Ameen" mummy ta fadi a fusace tana sharewa Badar fuska tana kara bata hakurin abinda husna tayi mata, Sam bata son bacin ran Badariyya, wata iriyar kazamtaciyyar soyayya takeyi mata wanda bata da masaniyar wannan zurfaffan son zai mata illah marar misaltuwa anan gaba....... ******** "Babu sallama......" Ta ji an fadi a bayanta, da sauri ta waigo a firgice ta kalli motar, kwantar da sit yayi a gaggauce hade da karasa bude tint glass din,, nan da nan ta saki murmushi mai sanyin kyau, tace "ina kwananku, Hinad ta turo kanta daga baya tace "leko kiga mai magana Nadiya, Yaya Hilal ne yake bukatar yin sallama dake, Hilal ya chire hular da ya rufe kanshi dashi ya dago sosai ya hade girar Sama da kasa yace wallahi zan karya yarinyar nan, Hinad ta zaro ido ta kalli drivern mummy tace dan Allah mal---- bige bakinta yayi yace dan Allah Malam ja muje inda mum ta aike ka, Hinad ta turo baki tace "Nadiya bani milk candy pls Kinga yau zan tafi, Nadiya tayi saurin juyawa shagon tasi ta dauki robar da ko minti biyar batayi da bashi ba ta miko ma Hinad tace gashi ki tafi dashi duka, Allah ya kaiku lfy, ki gaida anty da Yaya Musaddiq,, ta cikin bakin glass Hilal yake satar kallonta, duk tunanin shi ba wanda ke ganinshi bai San drivern mummy idanshi kyar akanshi ta mudubin motar ba, sai yanzu ya fahimci dalilin da yasa ya biyoshi kuma ya tursasa mishi biyowa ta layin dan ko kusa ba hanyar inda zasu bane, murmushin zuci yayi yace "yarinta hooo," in ba yarinta me wannan dan yaron ya sani akan mace, macen ma jaririya, ko da yake akwai Soyayyar yarinta da kuma ta jini, muryar Hilal ce ta maido shi daga duniyar zancen zucin da ya tafi, da sauri ya tada motar suka fara tafiya, daga musu hannu Nadiya ta shiga yi alamar bye bye, suna gab da kure layin ya sake kallon madubin gefenshi karo na barkatai ya hangota tana juyawa gurin mai shagon, kwantar da kanshi yayi kan sit hade da lumshe ido yana Nazarin abubuwa da dama.... LARNACA INTERNATIONAL AIRPORT CYPRUS 2:27am daidai,, agogon kasar Cyprus ya buga, daidai da karfe 1:27am na agogon kasarmu Nigeria,, Hayaniyar mutanen cikin jirgin ne ya farkar da musaddiq da bacci yayi can wata kasar dashi, mik'a yayi ya sake gyara seat belt dinshi, ya kalli Hilal yace "har mun iso? , da kai Hilal ya bashi amsa, alamar eh,, Alhamdulillah Ala kulli halin musaddiq ya fadi yana mai gyara zamanshi kafin jirgin ya karasa tsayawa,,, "Welcome to the third largest nd third populous island in the Mediterranean uncle" Hinad ke maganar cikin kwarewa tana bude hannayenta hade da lumshe idanunwanta a Saman matattakalar benen jirgi, thank u my darling daughter, musaddiq ya fadi yana mai sunkuyawa dai dai kumatunta yayi mata peck, saukowa sukayi kowa rike da Jaka suna ja, suna baza idanuwa,, daga can nesa suka hangoshi tsaye cikin ash jallabiya yana hamma hade da duba agogo, a guje Hinad ta ruga tana kwala kiranshi da karfi, "PAPA", bude hannayenshi yayi yana murmushi ta shige jikinshi ya dagata Sama yana juyata, " I MISS U SO MUCH PAPA" misd u more more more angel, Hw waz ur trip? , boring ta fadi tana tabe baki,, ohhh why my dear? Ya tambaya yana Jan kumatunta,----- for crying out loud PAPA abinda kazo yi nan kenan, anty reema ta fadi cikin katse musu hanzari, sauketa yayi yace come on my dear Reems u knw am here for u, kallon musaddiq yayi cike da murna yace welcome broo, ya hanyar? , "lafiya lau alhamdulillah, mun sameka LFY? musaddiq ya tambaya yana murmushi,, fine fine ka dai ganni sai dai dan wuya na rashin girkin yayarka ya fadi cikin zolaya, dariya musaddiq yayi yace I cee, Gud morning father, PAPA ya fadi yana mai tsugunawa HILAL dake ta faman latse latsen waya, ohh dad neman magana ne kawai kasan zan gaisheka ai, just don't want to interrupt you, you knw i miss u,, gaisuwar mu dabanne, harara Papa ya bishi dashi ya karbi jakar hannun matarshi yace "oya lets go bacci nake ji sosai sosai, kama hannunshi Hinad tayi suka nufi hanyar waje.... Mrs Tijjani Shattima...... [04/12 09:46] Meela Adeel: °ZUMUNCINMU A YAU° By Aysha Ya'u Kurah 1⃣0⃣ Agios tychonas, limassol.. Estate ne gari guda na ma'aikata, da yawansu turawa ne yan kasashe daban daban, yan kasar turkiya sunfi kowa yawa a cikin estate din, sai tsirarrun bakaken fata yan Africa,, A katafaran parking space din harabar gidan sukayi parking motar, fitowa sukayi kowa na mik'a suka nufi cikin gidan, lift suka danna suka shiga, ya kaisu hawa na takwas, "AMB G KANGIWA 380" shine rubuce a Saman kofar part din, wani kati mai kauri yasa ya bude kofar, tsayawa fadin tsaruwar parlon ma bata lokaci ne, parlor ne na garari na kuma gani a fada a ko'ina, Daki kowannensu ya wuce sukayi wanka suka sauke da farali, kafin su fito parlon, kawar anty Reema matar abokin "amb GADDAFI KANGIWA" ta aiko da abinci kala kala, Babbar diyarsu "MEERAH " wacce sa'ar Hilal ce ita ta kawo abincin ta shiryashi kan table, da murmushi anty reema ta karaso gurin tana fadin "oh Allah ita ko Ammi bata gajiya, irin wannan hidima haka, Meerah tayi murmushi tace "ina kwana mum, lafiya lau diyar albarka, har ke bakiyi bacci ba, ina su Adeel? , sunyi bacci, ina tsaye a balcony naga shigowarku ai,, Meerah ta fadi tana mai Jin kunya, ikon Allah anty Reema ta fadi tana shafa kanta, to kice mata mun gode sosai kinji, gyada kanta tayi tace "mum Hilal fa, Anty Reema ta kalli kofar dakin shi tace yana ciki tare da kanina, wata cooler ta dauka mai kyau ta yi hanyar dakin, Tarar gabanta hinad tayi tace "Hey smarty, ajiye cooler tayi ta rungumeta tace "my little smarty, tot kinyi bacci,? Hinad tace "banyi ba ni ina nawa? Ohh smart gal bansan zan ganki ba, ki bari gobe da safe zan miki duk abin da kike so, "naki Wayan, hinad ta fadi tana Noke wuya" wannan na coolr zanci ko nima in miki rowar abin da na kawo, dariya Meerah tayi tace "issoryt" muje sai kuci tare, No.. no.. no.. Hinad

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156