Chapter 73
Chapter 73
maka shi ba, koma me kake so ka fada min yanzun nan kaga aiki da cikawa, Hannunta ya rike a hankali yace "nasan zaki iya magance min komai Momma, amma ban da soyayyar Nadeeyah, bana son in a matsa mata ta zauna dani, nafi son ta zauna dani domin kanta, nafi son ta soni da kanta ba tare da an tursasata ba, nasan Allah swt zai kawo mana wannan ranar, Addu'a kawai zamu cigaba dayi, in shaa Allah zamu dace, Zan tafi ne dan in bata damar yin karatunta cikin kwanciyar hankali, in shaa Allahu lokacin da ta kammala karatunta nasan zata karbi bukatata, "Jiranta zakayi Taheer? Yadda tayi maganar cikin damuwa yasashi jin wani iri a jikinshi, yayi karfin halin cewa "kamar yau ne Momma, kuma kinga karatu zan tafi nima, lokaci gudu yakeyi, sai kiga kamar yau ne ta kammala, Shafa fuskarshi tayi tace "lokaci sakarai ne Taheer, wucewa yakeyi da abin da muke so, amma tunda ka bukaci haka kuma kana ganin itace wacce zuciyarka ta gamsu da ita shikenan, zan tayaka addu'ar samunta indai alkhairi ce a garemu, Sannan visar biyu za'ayi, me zan zauna inyi babu jigon gidana, murmushi yayi yace "nine gidan ma gaba daya, "ofcourse, yaushe zan zauna ni kadai a gida, ai sai zuciyata ta buga, School kuma zan barshi gurin Kamal da Mr Kabeer, nasan zasu cigaba da rike mana Amana, cike da gamsuwa yace kwarai kuwa, ai ko yanzu ma su suke wasu abubuwan, zan koma school din anjima daga can sai in wuce office din *Captain Mus'ab*....... Dariya Hilal yayi ya kalli Baffa yace "me zan zana anan?, saidai in a rushe filin gidan kaf in zana full house a fara aiki malam, nan me za'a gina? Akurki! "Daidai ruwa daidai tsaki, Baffa ya fadi yana dariya hade da cewa nan din nakeso ka zana musu, kaga masu ginin suna son fara aiki, kallon Hafeez yayi yace "zo kayi mishi bayani dan Allah, naga kamar akwai rikicin tsufa akanshi, Dariya Hafeez da Jamal sukayi Hafeez yace "wannan kawai fa za'a danyi yabe ne Baffa, abun da bai wuce koni in nuna musu ba, har sai an zana a takarda, kaga Zaharadden je ku gama kwaso sauran kayan, kuma kunsan yadda zakuyi, ciki da parlo zaku fitar ku dan yayyaba, tsofaffi ne, suyi maneji, "Gidanku Hafeez, su tsofaffi basu san abu me kyau ba, muma munsan mai kyau dan haka sai an zana min, "Muntari tun muna mu biyu kaje ka fara zanen nan, "wai Baffa wa ma yace maka ina zane, to ni abu biyu kawai na iya zanawa a rayuwata, *full house* nd *complete face that only me can relate* .. kusa da maginin yaje yana dariya yace "zaku iya fitar da 2 bedroom ko, gyada kai Zaraddeen alamar eh, "Yauwa to sai kayi 2 toilets, karka matse su komai kayi shi enough saboda tsofaffine kamar yadda kaji yayana ya fada, Juyawa gurin Baffa yayi yace "shikenan kiran ko? "Shikenan tunda bazaka zana ba, ina son ginin zamani amma hali bazai sa in samu ba, bakomai, ya fadi da fuskar tausayi, Gaba daya gurin suka dauki dariya harda maginan, Duk wannan hidimar da akeyi Goggo bata nan, babu wanda yasan inda ta tafi, Wayar Hilal ce ta soma kara alamar kira na shigowa yayi saurin cewa Baffa sai anjima ginin sai yafi na zamani kyau, hannu ya dagawa su Jamal yana Murmushi sannan ya fita, A lokacin wayar ta katse, saida ya shiga cikin mota ya kira... Assalamu alaikum, Hilal ya fadi cikin girmamawa, daga daya bangaren aka amsa mishi sallama hade da fara magana cikin harcen turanci, "Hilal... Sheik yana yabawa kokarin ka, sannan yana kara yi maka godiya, domin kuwa a halin yanzu babu construction building companyn da yakai namu a cikin gari da wajen Turkey, muna godiya sosai, Sannan akwai wani business da zamuyi dakai, akwai wasu estates guda hudu da zamu gina, each ana son 400 building, different houses guda hudu a each estate, "Dat means in each estate ana son 100 houses iri daya har 400 ko? Exactly my boy... mutumin ya fadi yana murmushin hakanshi ya kusa cimma ruwa, ya cigaba da cewa dat will make it 16 different houses, kuma duplex sukeso, yanzu maganar kudi nakeso muyi dakai, yadda oga yake yaba ayyukanka nake son muyi deal da kai, bari in baka ďan oga kuyi magana, shi ya kawo business din, gyara zama Hilal yayi yana sauraronsu, "Hey xup, sunana *Irfan Ateek Deen* kamar yadda manager yayi maka bayani ni na samo business din, to yanzu so mukeyi ka rubuto adadin kudin da za'a biya ka, ni zan fada maka yadda zaka rubuta da adadin kudin, bayan payment sai ka cire actual price din da ake biyanka, ka bani sauran, karka damu da yawan amount din da zan fada maka, i'm very sure Dad will never refuse u, saboda ur hand work mks him loose control, baya iya rike farin ciki lokacin da yaji ana yaba irin aikinshi, so pls wannan aikim taimakon juna ne, *DAD* Hilal ya maimaita a zuciyarshi, katse mishi guntun tunanin da ya fara Irfan yayi yace "ka fahimceni, "yes na fahimta, karku damu, Yanzu bana nan but zan dawo on wed or Thursday daga na dawo zanzo sai mu kara tattaunawa, "Yessssssss Irfan yace zuciyarshi wasai dan ya hango irin kudin da zai samu, sam mahaifinshi bai bashi kudi saboda halayyarshi na yaran masu kudi na shaye shaye, zinace zinace, da mugun yawo, Baiki dan almubazzaranci kullum yabi jirgi ya fita wasu kasashen ba, babu kamar ma in ana champions league, a lokacin ko baida kudi haukacewa yakeyi ya sato su gurin umminshi, ko kuma cikin sarkokin kanwarshi dake nema ba dare ba rana, Yanzu ma fake business ya kirkira saboda ya samu kudi, yana son zuwa kallon *Zee cine award* a london shi da budurwarshi masoyiyar india, yasan Hilal ne kadai wanda zai rubuta kudi a bashi nan take, Daga nan sai ya bar Hilal cikin matsala, shidai bukatarshi ta biya baiji kunyar *Ailah* ba, Sallama Irfan yayi wa Hilal, saboda tsabar farin ciki ya manta bai kashe wayar ba, nan suka shiga hira da managern suna fadin yadda zasu kasafta kudin da yadda zasuyi denying basu suka sa Hilal ba, dama managern na matukar jin haushin Hilal, saboda a da kaninshi ke musu zane kafin zuwan Hilal ya doke su, Saida ya gama jinsu tsaf har Irfan ya tafi sannan ya katse wayar yana tunanin rashin imani irin na mutane, wai ciki harda dan da ka haifa, kai duniya ina zaki damu ne, shikenan san kudi yasa mun manta komai na duniya, mun manta duties dinmu, zumuncinmu, matsayinmu, da kuma addininmu, Ya Allah ka sanyawa zukatanmu kyankyamin daudar duniya, *(Irfan Ateek bai san da wanda yake son ya fara harka ba)......* Mrs Tijjani Shattimah....... [01/04 3:08 PM] fareedah: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 4⃣7⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Zaune take cikin duhu da waya a hannunta, zuciyarta kamar zata fashe saboda bakin ciki, Tuno sanda suka taso daga makaranta tayi, tabi bayan motar malam Ali dan ya maida ita gida yace "Daddy yayi mishi kashedin kar ya daukata, kwafa tayi ta sake duba agogo karfe takwas da rabi, har lokacin Goggo bata dawo ba,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156