Chapter 46
Chapter 46
yanzu gatanta shine ilimi, wannan gayun ba nata bane, ilimin shine zai zamo gatanta gaba da baya, yanzu wannan hoton baka san abubuwan da zai janyo mata ba, samari zasu fara kawo mata hari, daga nan shikenan zasu zo su--- runtse idonshi yayi kafin ya furta kalman *aureta*, at end of the day kuma rayuwarta zata kare a bauta, wasu kuma will come su yaudareta, wasu su lalata ta, plss Musaddiq ka cire hoton nan, cike da gamsuwa Musaddiq yace "very true, kamar kasan yanzu *Galadanci* ya kirani akanta and lots more, gara da ka fahimtar dani, bari inyi maza in cire... Safa da marwah ya dinga yi a cikin dakinshi, pencil din da yake zane dashi yayi dagaga a bakinshi saboda tauna, hoton ya sake kallo kashi na ba adadi yace "ya Allah ka cire idon duk wani namiji akan hoton nan, yana cikin haka yaji karar notification din story a ig, *Husnah_kyari is live on instagram* da sauri ya hau, yana budewa ya zauna dabass, *what is dis, ya ilahi!! Ya fadi yana rike kanshi, video Husna tayi musu da kai a bude, gashin Nadeeyah ya sakko har baya, a juye take tana parking din kanta, bata san Husna na mata video ba, tsaki yaja sannan ya lalubi number wayarta, a zuciyarshi yace "kasheshi suke so suyi, "My Personal person ta fadi da karfi, bai amsa ba yace "tarbiyyar musulmi ne daura video babu dankwali, come on je ki cire shi, dariya tayi tace "done my PP, yanzu zan cire, ajiyar zuciya yayi yace "hope kuna nan lafiya, amsawa tayi da cewa lafiya kalau kowa yake, "Good yace hade da cewa ku kula sosai fa, kunsan samarin yanzu basu da kirki, is hardly su soku tsakani da Allah, ku kama kanku ku daina kwalliya kuyi focusing akan karatunku kinji, gyada kai tayi tace "in shaa Allah my pp, murmushin jindadi yayi yace "bani Nadeeyah, saida yaji kunya da ya fada, cire wayar yayi a kunnenshi ya kalleta hade da jin haushin kanshi, to me zaice mata? , sansanyar muryata yaji tana fadin "Assalamu alaikum, "kara wayar yayi a kunnenshi yace "Alaiki salam, ya kk , lafiya lau ina wuni ta fadi darare, lafiya lau, kinada abubuwa a gabanki kike kwalliya harda wani possing ayi hoto ko?, murya na rawa tace "a'a yau ne kawai, kuma munje saloon ne, dadi yaji har cikin ranshi yace "to ya zama na karshe, karatunki yanzu shi kadai zaki sa a gaba, ko powder ki daina shafawa, u are very ok a haka, ki daure kiyi karatu sosai ki zama independent woman kinji ko? Gyada kanta tayi kamar tana gabanshi tace "in shaa Allah zan kiyaye, "yauwa kanwata take care ya fadi hade da kashe wayar ba tare da ya barta ta bashi amsa ba....... Tun dare Daddy ya kira principal din makarantar, da yake suna ganin girmanshi shiyasa basuyi rejecting ba suka ce gobe a zo da ita a mata interview, godiya yayi mishi sukayi sallama, a waya ya kira Musaddiq yace gobe ya shirya ya kaisu school yayi mata registration, amsawa yayi yace "Allah ya kaimu Daddy... Kallo ne ya koma kan su Husna lokacin da suka fito a cikin motar, jar jallabiya Husna ta zabowa Nadeeya tace ta saka, saboda tayi bagu a makaranta, ai kuwa sun kawo kallo, har a registrar office duk staff din da ya shigo sai ya kalli Nadeeyah, bayan an gama mata komai suka mata interview, dakyar ta wuce saboda karatunsu yayi mata tsauri, Ss3 Art 1 suka kaita saboda Art take a makarantar da ta baro.. Sallama Musaddiq yayi musu ya wuce yana jaddada musu muhimmacin karatu, commerce class Husna take, saida taja ta suka je class dinsu kafin teacher ya shigo, zagayesu akayi ana tambayar Husna sunan sistern ta, murmushi tayi kanta yayi girma tace "She is my cousin, Nadeeyah Adam, wow nice name suka hada baki suka fadi, *Jameelah Aja* ce tace "a sit dina zata zauna, nan fa class din ya kaure kowa na a gurinshi zata zauna harda mazan class din, Dariya sosai Husna tayi tace "to a Art take, tsaki sukayi sukace 1 or 2, one ofcourse Salmah Habeeb ta fadi hade da cewa "wai halan uncle Kamal zabar kyawawa yakeyi ya kaisu art da kanshi badan suna so ba, dariya duka class din suka kece dashi suka ce very true, duk taron kyawawa ne a art, halan gani yayi duk sunfi dacewa da art gidan da babu Maths, Hango Economics teachernsu sukayi kowa ya nemi gurin zama ya nutsu, hannunta Husna taja suka hau sama inda class dinsu yake, daukar excuse tayi gurin Uncle Tahir literature teacher tace "new comer ce sir, uncle Kamal yace a kawota nan class din, kuma yace a bata special treatment, hararta yayi cikin slangs turancin shi yace go to your class, da sauri ta fita tana dariya, kallon Nadeeyah yayi yace "welcome, what is your Name? Gyara baki tayi cike da kunyar kallon da yan ajin suke mata tace "Nadeeyah Adam from Fgc malali, "Good ya fadi yana kare mata kallo, seat din Sabrinah ya kalla yaga ita kadaice bata barin kowa ya zauna, nuni yayi mata da sit din yace "go and sit down der, bata rai Sabrinah tayi fuska da alamar shagwaba tace "sir, Hararta yayi ya cigaba da abin da yakeyi, tana zama tace "sannu, ko kallonta Sabrinah bata yi ba tace ciwo nakeyi? Nadeeyah bata sake kulata ba ta maida hankalinta kan allo... *Gombe state university* 9:34am Monday 17th july, Assalamu alaikum.. Waigowa gungun samarin sukayi suka amsa da "wa alaikum salam hade da mika mashi hannu suka gaisa, dan Allah ina ne Acadamic planning? Hafeez ya tambaya yana gyara jakarshi, kwatance suka mishi yayi musu godiya ya koma motarshi, hanyar da suka nuna mishi yabi, yana zuwa gurin yaga sunan a manne, fitowa yayi da takardunshi ya karasa kofar shiga, layin students ya gani suna turereniya suna mika takardu, wani ya samu a gurin yace "dan Allah ina ne office din Director academic planing, nuna mishi office din yayi ya juya ya kutsa cikin layin, Da sallama ya shiga ya tarar da secertary dinshi, bayan sun gaisa ya tambayeshi ko lafiya, takardu ya mika mishi yace "nazo registration din D.E ne, karbar takardun yayi ya duba yace "kaje waje daga lungu zaka ga wani office ka tambayi ina Hajiya farida, ka bata, amsan takardun yayi hade da yi mishi godiya, yana kokarin fita daga office din yaji an murda kofar wani office dake kusa da kofar fita, dan saurayi ne ya fito fari kyakykyawa, kallonshi yayi ya miko mishi hannu suka gaisa, kallon sani Hafeez yayi mishi, tunanin inda ya sanshi ya shiga yi, "Kai Jamal, ka dauki key din motar ne, waigowa sukayi tare da Hafeez yace "yes Papy, kai fa ka miko min, a wannan karan ba kallan sani Hafeez yayi wa dattijon ba, kallon kamannin da yayi da mukusancin shi yayi mishi, Allah mai halitta, tabbas badan wannan fari bane tass babu abinda zai hanashi cewa shi bane...... Mrs Tijjani Shattimah...... [11/03 4:41 PM] Aysha Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 3⃣4⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Har kasa Hafiz ya tsuguna ya gaida dattijon, bai kalli inda yake ba ya amsa yana magana secretary
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156