Skip to content

Chapter 126

Chapter 126

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

nufi cikin gidan, a parlon kasa ya samu Abbu ya fito daga ďakin da Husna take, yana ganinshi yasan ba lafiya, Nufar gurinshi yayi a tsorace yana tambayarshi abun da ya faru, bai jira ya gama faďa mishi ba ya fita tsakar gidan da sauri, daga can gate ya hango motar Irfan sai horn yakeyi yana shirin fita, inda yake jiyo kukan Maleekah ya nufa, ganin Hilal a kwance yasashi yin gudu gudu dan ganin abinda ke faruwa, cikin kuka Maleekah tace "Abbu Hilal zai mutu, plss help him, daukarshi Sheik yayi cikin tashin hankali yana tambayarta abinda ya faru, bata iya bashi amsa ba ta bude mishi motarta ya sa Hilal a ciki shima ya shiga, rufe motar tayi ta shiga mazaunin driver ta figeta da gudun gaske... Asibiti mafi kusa suka je, lokacin da suka isa Hilal na fitar da numfashi dakyar, Saboda gigita Sheik baisan takalmin kafarshi ya fita ba, suna shigar dashi nurses suka shigar dashi emergency, da sauri likita ya iso gurinshi da taimakon gaggawa, Allurar pain relief sukayi mishi kafin su gano abun da ya sameshi... Rungumeta yayi a jikinshi yana rarrashinta, labarin abinda ya faru take bashi cikin kuka tana zagin Irfan, Cike da tashin hankali ya zaro wayarshi ya latsa number Irfan, a kashe yaji ta yayi kwafa haďe da saka abubuwan da zai mishi in Hilal yaji sauki.... Allah ya taimaka babu abin da ya samu Hilal, zafin buguwar ce ta sanyashi fita hayyacinshi, Hamdalah Sheik yayi suka nufi ciki gurin Hilal, bacci suka sameshi yana yi hankali kwance, Zama kusa dashi Maleekah tayi ta kama hannunshi tana murzawa a hankali, sai a lokacin sukayi tunanin kiran su Papa faďa musu.... Hakuri sosai sheik ya bawa su Papa ya kuma yi musu alkawarin hukunta Irfan hukunci mai tsanani, "Ah haba, yarinta ne, dan Allah ka kyaleshi, wata rana bazai yi ba, Allah ya rubuta sai yayi ciwo, Irfan sanadi ne kawai, mu dai cigaba da addu'a Allah ya shirya mana su, Papa ya karashe fuskarshi dauke da murmushi... Jin shi kawai sheik yayi dan ya riga ya kuduri niyyar hukunta Irfan, yadda yake jin Hilal a cikin ranshi baya san wani abun da zai taba shi....... Karfe uku na dare Hilal ya farka daga baccin da ya samu, Hinad dake zaune a gefenshi ta sakar mishi murmushi haďe da kamo hannunshi, "Sannu Yaya, ya jikinka, gyada kanshi yayi ya kalli Anty Reemah dake kokarin ďagashi zaune, Karfi yayi da jikinshi dan kar ta wahala ya mike zaune haďe da jingina da pillow, "Me zaka ci in kawo maka? "Bana jin yunwa Mum, ya bata amsa yana yamutsa fuska, "Ai ba dan yunwa zaka sha ba, haďa mishi tea, papa ya faďi yana miko mata flask... Tea mai kauri ta haďa ta mika mishi ya fara sipping a hankali, Buďe kofar su Sheik sukayi, hannun Maleekah rike da wata leda, "Alhamdulillah, Sheik ya faďi yana nufar inda Hilal yake, "Are u okk My son? Murmushi Hilal yayi yace "yess sir, karka damu, da kun tafi gida dare yayi... "Nooo dole mu zauna muga yanayin jikinka, kayi hakuri Hilal, in shaa Allah sai na dau mataki akan Irf--- Plss sir, Hilal ya katseshi haďe da rike hannunshi "wallahi na yafe duniya da lahira, kaddara ce, tana kan kowa, haushina yake ji yanzu, with time komai zai zama normal.. Cike da so da kauna Sheik ya dinga yi ma Hilal godiya da fatan samun lafiya dawwamamma... Kofin dake hannunshi yake kokarin ajiyewa saboda yadda Maleekah ta kureshi da ido, kallon Anty Reemah yayi yace "Kuje gida i will be fine here, karku damu, ina zee dina? "Tana gidan Mimi Turaki, can na sauketa dan kar ta haukace mana, Meerah ma sai kira takeyi kasan dazu ta tafi Malaysia.. Anty Reemah ta bashi amsa tana gyara zaman hijab dinta.. "Yess ta faďa min, Allah ya maidota lafiya, plss kuje gida, Maida dubanshi gurin Sheik yayi shima ya rokeshi da su tafi kar su matsawa kansu, haka duk suka shirya tafiya dan sunga lafiya ta samu a gareshi... Chips da chicken salad Maleekah ta buďe ta ajiye a gabanshi ba tare da tace komai ba, bin bayan Sheik tayi dan tasa shi ya jirata, tana ganin motar su Anty Reemah ta bacewa ganinta ta fito cikin motar tace mishi tana zuwa, da yake su larabawa babu ruwansu da bin diddigin 'yayansu in suka yarda dasu sai ya kwantar da sit cikin rashin damuwa ya lumshe idonshi.... A rufe ta samu chips din ta sake budeshi har lokacin da zafinshi, gefen gadon da yake zaune ta zauna ta buďe tana kallonshi, ita yadda yake rufe ido ma dariya yake bata, shi a dole bai san haďa ido da ita, "Ya Hilal, ta faďi a saitin kunnenshi, da sauri ya buďe idonshi dan muryar Nadeeyah yaji, bashi da dabarar dauke idonshi cikin nata domin kallon da yake mata na daban ne, yadda ruwa ya kwanta a cikin idanun suka sake kayata kyawun idanun su suka tsuma Maleekah ta ajiye chips din ta kamo hannunshi, wannan wace irin masifa ce, a yanzu gaba daya zuciyarta da gangar jikinta sun gama na'am da cewar tana son Hilal kuma tana son karasa rayuwarta tare dashi, " *I LOVE YOU* cikin narkakkiyar murya kalmar ta fito ba tare da shiri ba, Runtse idonshi yayi hawayen dake kwance cikin idanuwanshi suka bayyana kan yalwataccen gashin idonshi.. zuciyoyinshi ne suka shiga kara kainin bashi shawara, wannan tace "Allah ne ya dawo maka da Nadeeyah ta wata siga, wannan yace "Duk wanda yaso Nadeeyah to ko bazai ki Maleekah ba, haka nan sukayi ta rikirkitashi... Bai ankara ba yaji kwanciyar fuskarta kan tafukan hannunshi, hawayen da ya ďigo a kansu shi ya sanyashi buďe ido da sauri haďe da ďago fuskarta, Share mata hawayen ya shiga yi zaiyi magana tayi saurin shigewa cikin jikinshi, "Plss don't say a word Hilal, plss.... daureshi tayi da jijiyoyinshi kamar tasan abinda yake shirin faďa, har ga Allah baya kin Maleekah domin wani sashi na zuciyarshi yayi na'am da ita, saidai sashin da ya mutu da wata soyayyar daban yaki aminta ya farfaďo, baya tunanin har ya mutu zai iya son wata 'ya Mace kamar yadda yaso Nadeeyah, ya zame mishi dole ya amincewa Maleekah domin ya daina jin abinda a kullum yake yunkurin mantawa dashi, Hawayen dake cikin idonshi ya ďigo a kan fuskarta yace "I love you too Maleekah...... Mrs Tijjani Shattimah..... [09/06 11:14 AM] fareedah: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 7⃣0⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Eidukum mubaarak wa aiyyamakum Sa'eedah taqabbalallaahu minnaa wa minkum,wa kullu aamin wa antum bi khair. Eid-el Fitr Mubarak. Allah ya maimaita mana Ameen..... Sake kankameshi tayi cike da jindadi tace "nt too, i want u to love mee more nd more, Murmushi yayi haďe da dago fuskarta yace "Will u teach me how to love u more more more? Hannayenta ta makalkale a wuyanshi tace "we will love each oda more than life itself, ďaura kanshi yayi kan goshinta yace "Dare yayi, go home hoping to see yhu first thing in the morning.. narke mishi tayi tace "Yaci abinci ko itama taki ci in ta koma gida, hannu yasa ya ďauko chips din yace suci tare.. gyara zama tayi a kan

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156