Chapter 133
Chapter 133
kunya gare yarinyar nan ba, kallo ta bisu dashi ta rasa menene ainihin abin da yasa ta biyosu, kwafa tayi ta kama hannun Zainab suka koma parlor, lokacin har su Abbu sun mike da niyyar tafiya, wayarta ta dauka sukayi hotuna kala kala da Zainab da Hinad, Har kasa su Anty Reemah suka rakosu, tana ganin Hilal ya nufo inda suke tayi saurin sanya Abbu cikin mota, gefen driver ta shiga ta sashi ya koma mazauninta, Saida taga yazo dab da motar ta tadata haďe da bata wuta da karfi, tana kallon yadda ya tsaya cike da mamaki ta fito da hannunta waje haďe da yi mishi wani irin sign wanda bai gane ba, tana gama juyar da motar ta leko tayi mishi gwalooo sosai haďe da kaďa kai da ido, Tsintar kanshi yayi da dariya sosai yana faďin "naughty girl, matsalar yan drama kenan, komai sai sun maida shi wasan kwaikwayo, Har ya karasa cikin dakinshi bai bar hango yadda tayi mishi da fuska ba, duk abin da yakeyi in ya tuna sai ya keche da dariya shi kadai........ Mrs Tijjani Shattima..... [10/06 9:33 PM] fareedah: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 6⃣7⃣ By *Aysha Ya'u kurah* New story from *Atika Saheeb* "Yaushe rabo,, Jamal ya faďi haďe da budewa, Tallanta na film din *Saheebul qalbee* ya gani wanda ya gani a wall din Samir dazu yayi saving, a da yana son films dinta saboda haďuwarta da barkwancinta da tsantsar iya soyayyarta, amma yanzu abun ya haďe mishi, yana matukar sonta saboda kamanni da takeyi da yar uwarshi Nadeeyah, bai gama wannan tunanin ba ya hango fuskar da ya yi ma sani sosai, fuskar Masoyiyarshi Hinad da yar uwarshi Zainab, sai ita kanta Maleekar, rawa hannunshi ya fara yi ya kara ma wayarshi full light, sune tabbas, Cike da mamaki yake karanta post din, *My hidden fam, love yah muahhh....* ta sanya alamun kiss, kwancewa kan Jamal yayi ya rasa ta inda zai kamo tunaninshi, da kyar ya tattaro nutsuwarshi yayi screenshot din hoton ya turawa Hinad haďe da tambayar wacece wannan? Hinad na bude hoton taga Maleekah, alamar dariya kawai ta tura mishi ta kashe wayarta gaba daya dan ance karta faďa ma kowa suna son ya zama surprise...... Su shidda ne cikin jirgin, Abbu, Ummi, papa, da Anty Reemah, sai Hilal da Maleekah, inda Hilal yake zaune nan Maleekah taje ta zauna da sharaďin kar ya soma yi mata magana, dauke kanshi yayi dan gidan ta tarar, Chocolates ta fito dashi da su ice cream tana sha tana bin wakar Nancy Agram, toshe kunne Hilal yayi ya jingina jikin kujerar haďe da rufe ido, duk ledar chocolate din da tasha sai ta wurga kan jikinshi, da taga yaki kulata har ya rufe ido tayi saurin bude wani ice cream mai hade da chocolate ta kai saitin bakinshi, Tura mishi tayi iya karfinta har sai da ya shige bakinshi, wata dariya ta saki ganin yadda bakinshi yayi dama dama, A harzuke ya ja gashin kanta da karfi wanda ya sanyata sakin kara, "Hilal wani irin iskanci ne wannan, Anty Reemah da karan yasa ta buďe ido ta fadi cike da masifa, Gyalen wuyanta yaja ya goge bakinshi dashi ya mike zaiyi magana Ummi tace "Ba laifinshi bane, ina kallonta tun dazu, dawo nan kusa da Abbu kaji, Matse gurin Maleekah tayi tace saidai ita ta koma gurin Abbu, "To dawo ki zauna, ni sai in zauna a inda yake, "Noo bazai zauna kusa dake ba, saidai ya zauna shi kadai, "Maleekah..., Ummi ta faďi cikin tsawa dan iskancinta ya isheta, ga yadda take ganin fuskar Hilal zai iya maketa saboda bacin rai, Tabe baki tayi tana shirin yin kuka Abbu ya taso da kanshi ya kamo hannunta ya maida ita kusa dashi, badan taso ba haka ta zauna tana turo baki gaba, kwantar da kanta sheik yayi cikin sigar lallashi dan koda wasa baya son abin da zai bata ran diyar da yake matukar kauna, soyayyar yayarshi ya sanya shi sanya ma 'yayanshi biyar mata sunan suna wabi, bai fasa sawa ba dan yace ko zai haifi goma su mutu sai ya sanya sunan wacce ya sani a matsayin mahaifiyarshi, cikin ikon Allah Maleekah ta zauna duk da har yanzu da girmanta basu bar dar dar ba, tun daga kanta haihuwa ta tsaya musu, ba haka sheik yaso ba dan shi mutum ne mai son tara 'ya'ya domin ya huce haushin tashin da yayi a maraya babu uwa babu wani dan uwa da zai kira nashi, wannan yasa ya dauki son duniya ya daurawa Irfan da Maleekah, sam babu no a agendar shi ta 'yayanshi, hakan yasa Irfan ya zama sangartacce, ita kuma Maleekah sai Allah ya sanya ta zamo mai hankali da sanin ya kamata, shagwaba kaďai ta iya zubawa kamar baza'a mutu ba, amma in abu na serious yazo tafi kowa zama serious, son da sukewa juna da mahaifinta yasa basa yarda ran wani ya baci koda kuwa anyi mishi abun bacin ran.... Lumshe ido Maleekah tayi tana son yin bacci, gagararta baccin yayi saboda wani irin yanayi da takeji game da Hilal wanda mutum bai isa ya sanyashi ba saidai Allah, mikewa zaune tayi kamar an tsikareta ta dauko madubi cikin jakarta ta saitashi daidai inda zata ga Hilal, karaff idanuwansu suka sarke cikin na juna domin shima ita yake kallo tun zamanta, saurin daga kanshi sama yayi yana mai jin haushin kanshi, murmushi tayi wanda yake bayyana duk wata kyawun surar fuskarta, komawa jikin Abbu tayi ta lumshe ido tana mai mamakin yadda akayi zuciyarta mai mugun tsantseni tayi na'am da Hilal, tafi minti goma tana tunani har bacci mai cike da mafarkai yayi awon gaba da ita...... Sauri sauri yayi rounding aikin dake gabanshi dan yaje airport taro mutanen da a koda yaushe burinsu ya kasance cikin farin ciki, Zubair ne ya shigo cikin office din da wasu files haďe da zube mishi, harara Musaddiq ya bishi dashi yace "Wallahi bazanyi ba, kaga dan na daga maka kafa ka angwance shine zaka wani lalace ka haďani da aikinka, to saidai in kwana zakayi a office amma sai ka gama su, keyn mota ya dauka ya cigaba da faďin "Dama gida kaje Faidah ta tayaka, dan naga yar karanbani ce, bye ni na tafi... Dariya Zubair yayi yace "Gobe nan zaka dawo ka tarar dasu, in ka bude zakaga ko menene.. Musaddiq bai saurare shi ba ya wuce ya danna lift, yana buďuwa ya shige ciki da sauri ya danna basement.. Lafiyyar motarshi ya shiga ya tadata yayi hanyar airport.... Mintina kadan suka kaishi airport din, parking yayi a inda yasan bai tare kowa ba, koda ya isa gurin ya tarar jirgin bai sauka ba, guda biyu ne kadai ya sauka, na USA, tambaya yayi aka tabbatar mishi da nan da minti talatin na Turkey zasu sauka, guri mai kyau ya nema ya zauna kusa da wani saurayi rike da jinjiri wanda bai wuce wata uku ba yana baccinshi cikin showel hankali kwance, Shima saurayin bacci ne ya fara daukarshi dan saukarsu kenan daga jirgi, Musaddiq na lura da yadda saurayin ke gyangyaďi ya kura mishi ido dan kar yayi sanadiyyar faduwar yaron, gyangyaďi mai karfi ne ya kama saurayin har yayi sanadiyyar subucewar wayarshi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156