Skip to content

Chapter 138

Chapter 138

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

dake kofar shiga hall din ya tsaya, "Heyy mista, u can have my ticket!! Ya fadi haďe da mika mishi ticket din, Musaddiq bai waigo ya kalleshi yace "Thanks.. kawai yasa kai zai wuce dan bijirewa umurnin zuciyarshi... Shan gabanshi Junior yayi cikin fushi dan tun kafin ya shiga fitsari yaga ana wulakanta shi, kuma alamu sun nuna shi musulmi ne tunda Shadda ce a jikinshi duk da baiga fuskarshi ba, cikin tsiwa yace "Hey stranger i offered u my ticket nicely, who are u to refuse m--- Makalewa maganar tayi a makoshin juniir saboda tsabar firgici, komai dake kan fuskarshi ya gani a ta mutumin, glass din idonshi ya cire ya zura mishi ido sosai, Durkusawa Musaddiq yayi cikin ruďani ya tallabo fuskar yaron, saman idonshi ya shafa wanda ya lumshesu ya sake budesu dan ganin ko gamo yayi, raba hannunshi yayi akan kuncin yaron ya shiga shafa ko ina nashi, zuwanshi yatsun hannun yaron yasanya duk ilahirin jikinshi saki, Duk kyankyamin mutane da junior keyi saboda rashin sabo ya kasa nuna shi ga Musaddiq, saima shafa kasumbar da tayi kwance a fuskarshi da yakeyi, "Who are yhu.... Suka faďi lokaci ďaya suna nuna juna, wata irin dariya Musaddiq ya saki wacce bai san sanda ta fito ba, ďaga kanshi sama yayi ya shaki iskar dake kadawa ya maido da dubanshi gurin yaron da ya gama naďe zuciyarshi, yatsunshi ya ďaura kan bakin yaron yace "What is ur name, Murmushi junior yayi wanda ya sake bayyana kamannin su, lotsawar da kumatunshi daya yayi shi kaďai ya banbanta su, "Ur Twinny, My name is Mukhtar, *MHK Taheer..* nd uu.. ya nuna kirjin Musaddiq, Rike hannunshi Musaddiq yayi cikin wani irin yanayi yace " *MMK*, Mus----- Juniorrr..., cikin gaggawa yace "Yess Tell me, My Dad is calling me, Kafin Musaddiq yayi magana wani security ya janye hannun Junior suka wuce, Yana gab da shiga cikin Hall din ya waigo suka haďa ido, ďaga mishi hannu yayi haďe da sumbatar hannun ya hura mishi iskaa, Lumshe ido Musaddiq yayi yana jin kaunar yaron da kamaninsu yazo ďaya har cikin qalbinshi...... *MMK* *MMK* sunan yayi ta maimatawa a cikin mota, tun yana faďi a hankali har ya furzoshi da ďan karfi dan mutumin ya makale a cikin ranshi.. "MMK, who is he Juju? Kallon Taheer yayi yace "A stranger Dad, he looks just like me, he is my twinny, "Really... Taheer ya faďi dan shi gani yakeyi shirmenshi ne, "Yeaahh baka ganshi bane, will try nd sketch him tonight.. Dariya Taheer yayi yace "Allah ya kaimu, Pizza Hut or restaurant? Pizza nd ice cream Dad, kwanar da zata sadasu da Pizza hut ya shiga suka karasa suna dan taba hira da junior, ita kuwa Nadeeyah dake zaune a baya gabanta sai faďuwa yakeyi tana Maimaita sunan, *MMK* *Musaddiq Mukhtar Kyari*... No no no, tayi saurin kauda hakan a ranta haďe da runtse idonta.... Duk da bai kware a zane ba yayi kokarin zana fuskar Musaddiq haďe da kasumbar da ta kawata kayunshi, saidai zanen samm bai fita ba dan yayi yarinta da yinshi... daga gefe ya rubuta katon *MMK Mus* Bayan ya gama ya zura mishi ido har bacci ya daukeshi a gurin.... Madarar da ta shigo mishi da ita ta ajiye akan madubi ta fara tsince kayan dake kasan dakinshi tana mitar yadda kullum yake bata daki, "Bai yar a kasa ba, zuciyarta ta yi mata tuni da hakan, murmushi tayi bayan ta tuno da Musaddiq a baya kafin soyayya ta shiga tsakaninsu har kaddarar rabuwa ta gifta.. Zanen da yayi ta daga ta ajiye a gefe, ta maidashi kan gadonshi ta tofeshi da addu'a haďe da rufe mishi jiki da bargo, warm ta maida a.cn dakin mai hade da room heater saboda sanyin garin, tana gamawa ta tattara takardun dan maidasu mazaunin su, tana dauko wanda ya zana tayi saurin wurgi dashi haďe da dafe kirji, Yaya..Musa...ddiq, ta faďi a hankali idonta ya ciko da kwalla, dago takardar tayi ta kare mata kallo, bata san lokacin da zuciyarta ta ingizata ta haďe hoton da kirjinta ta durkushe a kasa ta fara jero kuka mai taba zuciya, "Yhu forgt all the love, all the promises, Why did u lv me, dis is nt fair, why will yhu remind me of ur existnce, Whyyy.....??? Ta karashe cikin silent cry mai cin rai... saida tayi kukan ta ma'ishi sannan tayi ma takardar buya ta musamman inda junior bazai taba ganinta ba..... A sanyaye ta fito daga ďakin bayan ta kashe mishi wuta, hanyar dakinsu ta nufa dan babu abinda take son kasancewa dashi sai gado da pillow, tana gab da shiga dakin taji iska sosai tana kaďawa, dama tun yamma hadari ya haďu, ragowar kayan junior dake veranda tayi saurin fita dan ta kwaso, Tsaye ta samu Taheer ya na kwasosu, karasawa tayi kusa dashi ta fara tayashi kwashewa haďe da cewa "Ashe ka rigani, bani in kai su daki, "Bakiyi bacci ba? Eh yanzu zanyi in shaa Allah, ta bashi amsa tana cigaba kwashe kayan saboda yadda ruwan ya fara sakkowa da feshi, Jallabiyar da ta rage ta karshe ta daura hannunta zata cire shima ya daura kan nata cikin rashin sani saboda sauri, A firgice ta kalleshi ta fara kokarin cire hannunta, yanayin da ya shiga ya haneshi cire hannun saima sake damkeshi da yayi.. Cikin rawar murya tace "Uncle ruwa, duk irin karfin da ruwan yayi shi bai gani ba saboda yanayin da yake ciki, ya zame mishi dole yau ya sauke duk wani nauyin dake cikin ranshi ko zai samu sukuni, a hankali ya ďaga hannun haďe da rikoshi cikin nashi, cike da kasala ya matso dab da ita har yana iya jiyo numfashinta haďe da bugun zuciyarta, Runtse idonta tayi ruwan dake fesowa ya dinga gangara akan fuskarta zuwa jikinta, sajen ta da ruwa ya kwantar ya kalla wanda hakan yayi sanadiyyar tashin tsigar jikinshi yayi saurin kai bakinshi saitin kunnenta, "U promise to be with me years back, will u fulfill ur promise? everything is back Nadeeyah, ur love is back, i love yhu alot, Will u marry me? Plsss Nadeeyah.... Yadda yake maganar a wahale ya sanya jikinta mutuwa tubuss, ya zama dole tayi ma Taheer adalci, ya sota tun kafin ta gama sanin kanta, saboda ita ya kai matakin tuzuru babu aure, ya kula da ita da danta ba tare da bijiro mata da soyayya ba, ita kuwa me ya rage mata a yanzu banda ta yarda da nagartaccen miji irin Taheer wanda zata samu nutsuwa a tare dashi, "Uhmm answer me plss ya sake faďi kamar zaiyi kuka, kayan dake hannunta ta saki kasa cikin raunanniyar murya tace "Yess i will, am all yours Uncle... Ko babu shaidan a wannan lokacin dole zuciyar da ta daďe da tsumuwa da soyayya ta aikata ba daidai, kamar yadda bature yace (Everything is fair in love and war) Taheer baisan sanda ya haďa jikinshi da na Nadeeyah ba, "Thank yhu Nadeeyah, Thank u so much, itama lupp tayi cikin faffadan kirjinshi tana sakin ajiyar zuciya mai karfi... duk irin ruwan dake zuba yana jika su basu dubashi ba saboda dukkaninsu sun shiga wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa.... Saida zuciyar Taheer ta samu nutsuwa sannan ne ya nemi

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156