Skip to content

Chapter 127

Chapter 127

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

gadon ya dinga bata a baki itama tana bashi, duk wani nauyin da Hilal yake ji a cikin zuciyarshi ya ragu, jinshi yakeyi kamar sabon mutum... Saida suka gama ci sannan tayi mishi sallama haďe yi mishi alkawarin zuwa da sassafe..... Cikin wata ďaya soyayya mai karfi ta shiga tsakanin Maleekah da Hilal, tun yana jin sonta kaďan kaďan har Allah ya jarbceshi da muguwar soyayyarta, domin ita ďin gwana ce gurin sace zuciya, Wannan soyayyar da sukeyi Sheik jinta yake duniya Allah ya gama mishi komai da ya bawa yarshi mutum irin Hilal, jira kawai yake yaji ta bakinsu ya shirya komai cikin kankanin lokaci dan bazaiso yajashi ba saboda masu kawo mata hari kar su hure mata kunne, shi ko yanzu ne yake jin dadi saboda zai samu surukin da zai iya barwa ragamar dukiyarshi ba tare da tunanin komai ba, Su Papa kuwa gani sukayi tafi karfinshi saboda Sheik ba karamin mutum bane, sai da Sheik ya nuna musu bacin ranshi sosai saboda banbanta kansu dashi da sukeyi.... A ranar da Maleekah taje mishi da maganar yayi matukar farin ciki, nan take ya kira Daddy da Papy ya sanar dasu sannan yace basai kowa yazo neman aure ba domin Hilal nashi ne, sati biyu ya sanya bikin saboda bashi da wani shirin da yake dashi, jin haka Jamal ya sanar da Papy wacce yake so domin a haďe auren gaba ďaya, Farin ciki a gurin Anty Reemah ba'a cewa komai domin Allah ya gama mata komai, ta samu nagartattun surukai wadanda zatayi alfahari dasu... *(wannan shine result of kyakykyawar zuciya)* ******** Tun ana saura sati ďaya biki Maleekah da kawayenta suka fara shagalin biki, abinka da yar drama, babu inda labarin aurenta bai zaga ba, daga mai kushe Hilal saboda bai kamo kafar samarinta a haďuwa ba, sai mai yabawa zarrarshi na samun Maleeka da maza kewa rububi, babu wanda yasan abinda Allah ya ganar dasu ya sanyasu suke kaunar junansu sai su biyun da kuma wanda yasan waye *Hilal Kangiwa....* ******* "Ya kira wayarta yafi a kirga bata ďaga ba, tun yana kira cikin marmari har ranshi ya baci ya ajiye wayar a gefe, duk yaji ringing sai ya dauka itace yayi saurin daukar wayar, in yaga ba ita bace sai ya ajiye wayar ya saki tsaki, rabon da ya sata a idonshi tun shekaranjiya da suka tafi Egypt yin wani bikin a can.. bai san fushi takeyi na kin binta da yayi, taso su tafi bikin tare yaki, dan ya fi son yayi zamanshi yayi hidimarshi cikin yan uwanshi... Karfe Sha ďaya ya kira layinta na Egypt yaji shi a kashe, hakan ya tabbatar mishi da yanzu ta shigo tunda jibi ne daurin auren, Shiryawa yayi cikin kananan kayan sanyi masu taushin gaske, yana matukar missing dinta dan ta koyar dashi soyayyarta mai sanyi, gashi bai iya soyayya ba dan in yana yinta gaba daya zuciyarshi yake sallamarwa wanda yake so... Saida ya biya ta wani gift shop ya siyo mata wani abu dan yaji dadin bata hakuri... A kofar gida ya sameta tare da kawayenta tana musu sallama, cikin shigar da yake matukar so ya sameta, jallabiya har kasa da gyalenta, Cikin gidan ya shigar da motarshi ya fito ya tsaya haďe da harďe hannu yana jiran dawowarta, Minti biyu kaďai ta kara tazo tana shirin wucewa ciki, kallo ya bita dashi har ta kusa yi mishi nisa, "A wife is angry wit her Hubbi!!, ya faďi cikin wata irin muryar da baisan yana da ita ba, Duk da taji sanyin jin muryarshi da kuma sunan da ya kirata dashi hakan bai sa ta tsaya ba, “Getting angry doesn’t solve problems, "Ana Aseef “ya Radhi’a” plss don't be mad at me... Ajiyar zuciya tayi haďe da tsayawa zuciyarta na maimaita kalmar *Radhi'a* duk wani bacin rai da ta kunsa na tunanin Hilal baya sonta kamar yadda take sonshi ta kaudashi, Sanyin dake kadawa a garin ya haďu da wanda ke kaďuwa cikin zuciyarta ya sanyata cikin wani irin yanayin da takeji tamkar su biyu kadai Allah ya halitta a duniya, "plss my love, ya faďi cikin raďa a saitin kunnenta, Lumshe idanuwansu sukayi a tare saboda qamshin da kowannensu ya shaka na juna, a hankali ta juyo ta fuskance shi haďe da shagwabe fuska, yadda ta turo baki yasan magana ce zata biyo baya, Cikin sauri ya fiddo wata red flower dake makale a bayan wandonshi, Saitin hancinta ya sata haďe da furta mata wasu rikitattun kalmomin da baisan ranar da ya iya su ba, Shidai yasan ya horu matuka da rashin jin muryar dake kwantar mishi da hankali, sannan idanuwanshi sunyi matukar kewarta, tayi matukar sabar mishi da kaunarta mai sanyin dadi, a halin da yake ciki yanzu baya jin zai iya koda yini ne ba tare da ganinta ba, "Ikon Allah kenan, shi yakan sanya so a lokacin da yaso, Ko a cikin mafarkinshi bai taba tunanin zai iya samarwa wata mace gurbi a zuciyarshi ba, bayan wacce ya kira da mamallakiyar Qalbinshi, *Zuciyar gaba daya*.. Sai gashi cikin kankanin lokaci soyayyar Maleekah na neman shafe babin dake adane da boyayyar soyayyar da tun yarinta yake dakonta, Wasu lokutan in ya zauna yana tunani sai ya alakanta abun da cewar saboda ita din jinin Nadeeyah ce, sai yanzu ne da ta hora shi na ďan kwanaki ya tabbatar wa kanshi irin kaunar da yake mata... "Fushin masoya hutu, cikin kankanin lokaci Maleekah ta manta komai ta saki jiki suka sha soyayyarsu wacce armashinta yafi na baya saboda amintar dukkan zuciyoyin biyu.. Sai da dare ya tsala sosai sannan Hilal ya rakata har cikin parlo ya juya ya tafi cike da kewarta.... Maleekah is very nice, halayyarta da kyakykyawar zuciya irin ta Mahaifinta shi ya kara mata matsayi a zuciyar Hilal... Har ya kai gida bai bar tunaninta ba, koda yayi parking mota saida ya dan jima cikin motar sannan ya fito fuskar nan cike da annashuwa, ta steps yabi zuwa sama, duk inda yazo wucewa sai an mishi congrat harda masu bashi gift din aure, "Al'adar larabawa da yan Nigerian dake cikin estate din kenan, musulmi da arne in abun farin ciki ko bakin ciki ya sameka to fa tare za'a raba jajen da farin cikin, wayewarsu tasa suka dauki juna tamkar jini ďaya... Yana karasawa kofar flat dinsu ya soma jiyo hira da shewa cikin parlon kasa, hakan ne ya bashi tabbacin yan uwa sunzo, farin cikin da yake ciki ya mantar dashi miskilin halinshi, nan ya murda kofar da sauri yagansu cike da parlon yan kangiwa da su Mummy, Cike da farin ciki ya karaso ya dauki Fadeel ya jefa shi sama, Sannunku da zuwa, kun sha hanya, gefen da Goggo ke zaune tana karkaďa kafa ya kalla yace "Harda su Goggo, Lallai yau muna da manyan baki, bata kalli inda yake ba ta cigaba da kaďa kafa tana sakucen hakori, "Tunda ta shigo gidan taga hoton Maleekah shikenan farin cikin da ta guntso ya tafi, da fari ta fara masifa akan duk matan duniya ya rasa wacce zai auro sai mai zubin karuwai, saida Mummy tayi tsaye akanta sannan ta maida hankalinta ta zauna a gefe tana cika tana batsewa.. "Ina Anty Rally, ya tambaya yana duban mahaifiyarshi, "Suna

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156