Skip to content

Chapter 36

Chapter 36

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

gudu ta barsu a waje da Bingel da tayi tsaye tana kallonshi kamar mutum mutumi, Hannu yasa yayi kasss a fuskarta yace "ina wuni yar uwarmu, firgigit tayi tace "ni ya kamata in fara gaisar dakai, murmushi yayi yace "kuma sai kika barta ta gudu baki rike ta ba, dariya tayi tace "kasan yarinya ce, kunya gareta, amma bari in tayata tadin, cikin nutsuwa ta dinga tambayarshi halayarshi da abubuwan daya kamata ta sani, sun dade suna hira yana fada mata yadda yake ji a cikin rashi game da kanwarta, da zai tafi ya bukaci ta kira mishi ita su yi sallama, sallama tayi mishi ta wuce gida ta iske suwaiba a zaure tace "jeki kiyi sallama dashi, ko so kikeyi yayi fushi, dakyar ta fito ta tsaya nesa dashi tace "ina wuni, jingina yayi jikin stalet dinshi yace "bazan amsa ba, ashe ma dai ni dodo ne ban sani ba, rufe fuskarta ta sakeyi tace a'a kayi hakuri, murmushi yayi yace to nayi, ya bude gaban motar ya dauko leda yace "gashi inji mamanki tace wai a kawo wa yarta, dakyar ta karbi ledar ta ruga cikin gida da gudu, murmushin shaukin samun farar mace kamila yayi sannan ya shiga mota ya tada ya wuce.... Bayan zuwan magabatan Mukhtar aka saka ranar aure sati biyu, babu irin hidimar da baya ma Baffa saboda so da kaunar da yake yi ma suwaiba, ita kuwa Bingel ramewa ta soma yi saboda tunanin mukhtar da ta sanya kanta ciki, bangaren Ma'u kuma sai hada tuggunta takeyi wanda zai hana auren, gori kuwa babu wanda bata sha daga makota, da abun ya isheta ta zauna wani dare ta dinga rusar kuka, Halima da itama kishin suwaiba ya dameta ta zauna tana tayata kukan, a haka suwaiba da ta dawo gurin mukhtar ta samesu, kudin da ya bata ta fito dashi ta mikawa Ma'u tace "Goggo gashi yace in kawo miki kudin walima, amsa tayi ta ajiye a gefe, cike da fargaba tace "Goggo me ya sameki, rungumar munafurci Ma'u tayi mata tace "Suwaiba ya zanyi da raina, ya zanyi da gorin mutane, yanzu kina karamar kanwar yayarki ace kinyi aure ita bata yi ba, kinsan dole abun ya dameni, dole ne in shiga cikin kunci da takaici saboda nasan babu wanda zai aureta yanzu, matso da ita ta kuma yi tace "kinsan dai ni na haifeku dukkanku ko? Gyada kai Suwaiba tayi tace "eh, to yar albarka ina umurtarki da ki janye auren nan akanki ki barwa yayarki, nasan Allah zai dubi abin alherin da kikayi ya baki wanda ya fishi, jiki na rawa suwaiba tace "Goggo, dan Allah kiyi hakuri, wallahi ina sonshi, kuma shim--- ya isheni, yanzu duk halaccin da Bingel tayi miki tun kina yarinya har kawo yanzu baki gani ba, duk irin kaunar da ta nuna miki bazaki dubashi ki sadaukar mata da mijin da zaki aura ba, kuka ne ya kufcewa suwaiba tace "hakkinta ne Goggo, Hakkinta ne a matsayinta na yayata ta kula dani kuma ta sadaukar da komai nata a gareni, wallahi da zan iya da na rabu dashi na bar mata shi amma bazan iya---- wani wawan mari Ma'u ta kai mata, tace "lallai rashin kunyarki ta tumbatsa, a gabana kike cewa kina son namiji, lallai ďan da baka haifa ba dole ya nuna shi ba naka bane, dammmmm.... suwaiba taji a kirjinta, kalaman Goggo suka sa zuciyarta ta fara yawo a cikin ma'ajiyinta........ Mrs Tijjani Shattima [05/03 11:10 PM] Aysha Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* 2⃣9⃣ By *Aysha Ya'u Kurah* *_Duniya kurkukun mu'imuni, kuma Aljannar kafiri, akwai mutanen da Allah swt yake Halittarsu a cikin duniyar nan ba domin suji dadi ba, sai dai domin rayuwakansu su zamto izina ga wadanda sukazo domin zamanta na din din, mai hankali shi kadai yasan duniya ba gurin jin dadi bane, lahira itace matabbata, sannan akwai tarin tanadi da Allah yayi wa bayinshi masu hakuri, tanadin Allah shine tanadi Allah ya sa mu dace,_* *RABUWA DA MASOYI* Mikewa tayi ta isa gabanta tace "Goggo, dan Allah karki ce bake kika haifeni ba, Kukan Munafurci Ma'u ta saki tace "Suwaiba yau kin sani na fada miki abinda ban taba tunanin fadin shi ba, yau kin kaini makura har na fito miki da *SIRRIN BOYE* kuka ne ya kufce ma Suwaiba tace "wacece mahaifiyata? , a ina take?, nan take shaukin son taga mahaifiyarta yazo cikin zuciyarta, rungemeta Ma'u tayi sosai tace "Tambayar bata da amfani tunda bata raye, ni nan ni na raine ki tun kina jarinta da taimakon yayarki, munsha gwargwarmayar rayuwa gurin baki tarbiyya, musamman yayar taki da kike yunkurin k'in sadaukar mata da soyayyarki, cikin kuka suwaiba tace "innalillahi wa inna ilaihir rajiun, kara kankameta Ma'u tayi tace "duk abin da kika ga na miki a baya bawai dan bana sanki bane, nayi shi ne dan samar miki tarbiyya mai kyau da amfani, kiyi hakuri, kiyi hakuri ki bar mata, "labarin karya ta shirya mata akan mahaifiyarta sannan ta karashe da fadin irin kular da zainab din tayi mata, kukan bai fasa zubowa a idonta ba tace "Allah ya jikan mahaifiyata Goggo, Ameen Ma'u ta fadi sannan tace "nasan zaki bar ma yar uwarki mijin da zaki aura ko? Nasan zuciyar zinari gareki, girgiza kai Suwaiba tayi tace a'a Goggo, yaudara ce wannan, bazan iya hakuri da shi ba, domin kuwa Allah sai ya tambayeni, yasa rai da aurena kuma kawai sai in ce mishi ya auri yayata, hakan bazai yiwu ba, tana karashe fadi hade da tashi ta fita zuciyarta na tariyo mata irin ukubar da tasha a hannun Goggo, ba tun yau take tunanin cewa ba Goggo bace ta haifeta, gashi yau sanadiyyar Mukhtar an warware mata komai, hawayen idonta ta share dan tasan in shaa Allahu ta kusa daina zubda su, tasan Mukhtar zai zame mata komai da ta rasa a rayuwa.. Dakinsu ta shiga jiki a sanyaye, a zaune ta tarar da zainab da ta gama sauraron duk abinda suke cewa, tafarfasa zuciyarta takeyi saboda yadda ta dauka Suwaiba zata iya barin mata komai take bukata a rayuwa, lallai a yanzu ne ta fahimci cewa uwa daya ya wuce wasa, tayi imanin da Leemah ce zata yarda ta barta Mukhtar dan kar ta kunyata, wata irin tsanar Suwaiba ce ta darsu a zuciyar zainab wacce dama ta dade ana mata aikenta, sai yanzu shaidan ya samar mata mazauni a zuciyarta, barka da hutawa yaya, suwaiba ta fadi tana cire hijab dinta, uhmmm!! kawai taji tace sannan ta mike kafarta a kan gado, gabanta ne ya fadi dan bata saba ganin hakan a gurin yar uwarta ba, gefen gadon taje ta tsuguna tace "yaya ko na miki wani abu ne, juya mata baya tayi tace "karki dameni suwaiba, kaina ke ciwo, nan take idonta ya ciko da kwalla ta mike ta fita kofar dakin, kuka sosai ta zauna tana yi, zuciyarta sai kai kawo takeyi akan maganar da Goggo tayi mata, sam bata damu da sanin cewa ba ita ta haifeta ba, dan ta dade da sanin uwar da ta haifeka baza tayi maka irin wannan tsanar ba, abin kawai da ya daga hankalinta shine rashin sanin uwarta da kuma rashin adduar da bata samu daga gareta a matsayin sadaka a kabarinta..

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156