Skip to content

Chapter 89

Chapter 89

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

ta share hawayenta ta fara shafa mishi kai, Hinad ce ta shigo dakin ido jajur hannunta da plate din farfesun kifi ta tsuguna a gabanshi tace "yaya ka tashi kaga nayi maka abun da kakeso, "harda zobo mai dadi, Zainab ta fadi itama har lokacin bata bar kukan ba, runtse idonshi yayi hawayen dake kwance ciki suka jika gashin idon, Cikin muryar Kuka Hinad tace "Yaaayaaa plss ka daina kuka dan Allah, ka fada mana abun dake damunka, Muryar Papa sukaji da karfi yana kiran Anty Reemah, amsawa tayi tace tana zuwa, "ki ce mishi ya fito mu tafi Masallaci, tadashi Anty Reemah tayi tace "Tashi kuje kuyi Sallah kaji, in ka dawo sai ka fadamin damuwarka koma meye in shaa Allahu zanyi maka maganinta.... A tare suke jerowa kai kace wa da kani ne, har Hilal ya dan dara Papa tsaho, bai tambayeshi abun dake damunshi ba dan baisan ji saboda kar nashi hankakin ya tashi, nasihohi ya dinga mishi akan yadda rayuwa take "dama dole a duniya mutum bazai samu abinda yake so daidai ba, dole yau zuma gobe madaci, Ganin hawaye a idonka ya fara tabbatar min da yanzu ka fara sanin me duniya take ciki Hilal, wacece ita?? Wani irin kallo yayi ma Papa ya dauke kanshi dan baisan sake zubda wani hawayen, lallai mahaifi daban yake, yasan abun da zai raunata Hilal har haka bai taba wuce soyayya, "Papa mu bar maganar, she is dead, "subhanallah Papa ya fadi cikin tausayawa, hannun Hilal ya rike cike da rarrashi ya shiga bashi hakuri dan tsaff ya yarda ta mutun ne... Dakyar Hilal ya ci wani abu sannan ya tashi ya wuce daki, da ido iyayenshi suka bishi suna tausaya mishi dan sunsan mecece soyayya, basu san tashi har gara ace mutuwar tayi da abun dake shirin rabasu ba, Five missed calls ya samu a wayarshi na Musaddiq, yana kokarin kira Musaddiq din ya sake kiranshi, bai bari yayi magana yace "ka fada mata? Gyaran murya Hilal yayi yace "karka damu, Nadeeyah is all urs in shaa Allah, godiya ya shiga yi mishi wanda ya sanya Hilal ajiye wayar a kan gado, wani irin tagumi ya zuba zuciyarshi na kukan rashin abin da ta dade tana dakon so, yafi awa biyu zaune a haka... Da wuri ta gama komai ta ciro wayarta a charge ta kwanta tana game, bini bini ta duba lokaci, ta kosa taji wani irin sakone wannan da har yake da lokacin badashi, ganin da tayi goma ta gifta harda minti goma yasata fara rubuta mishi sako, kafin tagama taji karar shigowar sako, da sauri ta goge ta bude sakon... *A rayuwa kowa yana tafe da kaddararsa, duk wanda Allah ya rubuta kaddararka ta zama tare dashi ne, to baka da dabara sai ka zauna dashi, naso kiyi zurfin karatu ta yadda zaki kere wasu matan kema a sanyaki cikin jerin masu ilimi sannan kiyi aure... amma hakan bazai yiwu ba saboda kaddararki batazo a haka ba, _I love Nadeeyah_ .... wannan itace kalmar da dan uwana yace in isar miki, Musaddiq na matukar kaunarki Nadeeyah, da fatan zaki amshi soyayyarshi, domin kun dace matuka, kuma nasan bazai barki ki zubda da hawaye ba, Allah ya barku tare kanwata take care.....* Tana kaiwa karshe taji wani irin jirin da Allah ya taimaketa a zaune take, dan ta fadi, Ya Musaddiq ke sonta, "innalillahi wa inna ilaihir rajiun, ya zama dole gobe tayi shirin tafiya Gombe kuma ta zauna a can, ina zata iya da bala'in Badar, su Anty Raudha, uwa uba Mummy da ta dau burin duniya tasa a kan shi, inaaa samm bazama ta taba nuna taga text dinnan ba, da sauri ta kashe wayarta ta dukunkune cikin bargo.... *MAFARKI* _Hannu tasa ta cire akan farar fuskarshi da ta koma jaaa saboda kukan da yaci, "rau rau idonta yayi murya ta fara rawa tace "Yaa Hilal, me ya sameka, wanene? Hannunta kawai ya rike dan kukan yaci karfinshi ya kasa magana, hawayen dake makale cikin idonta ya fara zuba kamar fanfo, a shagwabe tace "Dan Allah ka fada min, menene? Zaiyi magana kenan ya hango wani farin haske dan karami ya doso inda suke, hannun Nadeeyah ya rike yana janta yana fadin ta kyaleshi tazo su tafi, mikewa tayi duk da kankantar haske haka ya rinjayeta ta dinga binshi tana waigen Hilal da ya sunkuyar da kanshi kasa sautin kukanshi ne kadai ke tashi a gurin.... A firgice ta tashi zufaa duk ta jikata, janyo wayarta tayi da sauri ta kunnata, bata bari ta gama settling ba ta latsa number Hilal, lokacin karfe 1 a nigeria, tasan dakyar yanzu in bai yi bacci ba, saida ta kira sau uku bai daga ba, kwanciya tayi taji duk babu dadi dan so takeyi taji ko lafiyarshi kalau, yana idar da Sallah ya bi bayan kiran da tayi mishi, hannu na rawa ta dauka tace "ina wuni? "Kwana dai Nadeeyah ya fadi murya a dashe, "umm haka ne, ba kayi bacci ba? dama bacci ne ya daukeni kuma bani da charge shiyasa na kiraka saboda tunin sakon.. "yasani sarai ta gani, danne zuciyarshi yayi yace "mantawa nayi kanwata kuma surukata, bari in fada miki da baki amaryar Small uncle, yadda ya fadi murya na rawa ya sanyata kashe wayar da sauri, dana sani ta dinga yi dan yanzu ya tabbatar mata a kunnenta, Allah ya sani bata kin Musaddiq amma koda wasa bazata taba iya aurenshi ba, komawa tayi ta kwanta tunane tunane marasa dadi suka dinga zuwan mata har wani baccin ya dauketa.... A parlor ta zauna da asuba tana jiran ganin Daddy ya dawo daga Salla, ga mamakinta tare suka shigo da Musaddiq, dama ita ke tashinshi Sallar asuba to yau taki zuwa, tasan Daddy ne ya tasheshi, Har kasa ta tsuguna ta gaida Daddy, amsawa yayi hade da cewa baki koma bacci ba, "gyada kai tayi tace "eh Daddy dama ina son in tambayeka ne, cikin palon ya shiga ya zauna yace "zo zauna inji, kusa dashi taje ta durkusa tace "Daddy mun gama jarabawa, dan Allah ina son inje Gombe, tare zamu tafi da Husna, fadada Murmushinshi yayi yace "jiya muka gama magana da mamanku, ku shirya jibi Malam Ali zai kaiku, godiya sosai tayi mishi ta mike ta shiga kitchen, shima sama ya wuce dan bacci zai koma saboda lahadi ce babu aiki.. Saida yaji Daddy ya rufe kofar dakinshi sannan yayi saurin zuwa kitchen din, tsaye ya sameta a kofar shiga kitchen din tana jiran su shiga daki itama ta fito ta shige daki, Tana ganinshi tayi saurin juyawa zata koma ciki, shan gabanta yayi da sauri tsayinshi yayi mata rumfa babu abin da take gani a gabanta sai shi, jan hijab dinta tayi ta rufe bakinta tace "zanyi aiki ne, "nima shi zanyi ya fadi yana kwaikwayonta.. Gefenshi tabi zata wuce taga yasa hannu ya tare gurin, marairaicewa tayi tace "dan Allah ka matsa, ko baka san Daddy ya karya da wuri? nade hannuwanshi yayi yana murmushi yace "sai kin yarda muyi tare, gyada mishi kai tayi alamar amincewa, yauwa ya fadi hade da jan hannun jallabiyar shi, dankali ta debo ta dauko abin ferewa guda 2 ta mika mishi daya, karba yayi yana dariya yace "Allah sa dai

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156