Chapter 22
Chapter 22
tashi plss ka fara mana shirye shiryen tafiya bari inje gida in dawo, Ajiyar zuciya kawai Papa yayi ya juya ya kara jan bargo, samm bayason abinda zai matsawa matarshi da ta zamo jigo kuma garkuwa cikin rayuwarshi, "Papa kara rufe kanka kayi? ta fadi kamar zatayi kuka, yayewa yayi da sauri yana murmushi yace "its too early my omri, kije ki dawo sai muyi shirye shiryen tare, gyada kanta tayi tasa hijab har kasa ta dauki mukullin mota ta fita... ******** "Waye ya sa ki aiki da wannan safiyar? Tambayar da Hilal ya jefo mata kenan idonshi na kallon titi, Tana zaune a kaikaice a baya, saboda kar ta bata musu mota, cike da jin tsoronshi tace "babu kowa, naga kayan sunyi datti ne, Are u an au pair girl?? Musaddiq ya kara jefo mata wata tambayar, shuru tayi idonta yayi narai narai zai fara zubar hawaye, juyowa baya yayi ya kalli yadda ta zauna yace "to ruwa ruwa, zauna dakyau sai kiji dadin yin kukan, kara kaikaicewa tayi ta kife kanta jikin sit din da yake zaune, "hey wasa nake miki zauna yadda kike so, ya fadi hade da maida fuskarshi gaba, Daidai wani babban shago dake bakin layin Hilal yayi parking, kallonshi Musaddiq yayi yace "me zaka siya, hannu Hilal yasa a aljihunshi yaji ba kudi, bai amsa musaddiq ba yace "akwai kudi a jikinka, taba aljihunshi yayi yace i don't think akwai, ko akwai ma basu da yawa, dauko wallet dinshi da ya bari cikin motar yayi ya cire atm din da PAPA ya bashi ya shige shagon, "Kunada pos? ya tambayi wani yaron shagon, eh akwai sir, yaron ya amsa shi cikin girmamawa, wucewa ciki yayi ya dauko "pad" guda uku, "Tunda suka isa Asibiti ya lura ta kasa zama har aka gama yi mata allurori, kuma yaga alamar digon jini a jikin rigarta, babu inda bai karewa kallo a jikinta ba, hatta yatsun kafarta wadanda suka fi tafiya da imanin zuciyarshi, siyayya yayi mata na turaruka da mayuka da sabulai masu kyau da dan tsada, yadda ya barta haka ya fito ya sameta, Hira musaddiq ke janta dashi tana amsa wasu, wasu kuma tayi shuru tana murmushi ba tare da ta dago kanta ba, gefen da take zaune Hilal ya bude, a tsorace ta dago saboda ta kusa fadi dan ta jingina da kofar, Ganin Hilal ne ya sanya ta gyara zama ta nutsu sosai, wani sanyayyen kallo yayi wa nutsuwar da tayi, sannan ya mika mata kayan ya rufe kofar ya shiga suka wuce.. Rike kayan tayi a darare, ta gefen idonta ta hango pad, gabanta ne ya yanke ya fadi a zuciyarta tace Allah yasa ba staining tayi ba, tsoro da kunya duk suka kara dagula lissafinta a cikin motar, suna isa cikin gidan tayi saurin bude motar ta fita ba tare da ta dauki kayan ba, kashe motar yayi ya bita da shagalallen kallo har ta kusa shiga cikin gidan, "yarinyar nan bata dauki kayan nan ba, musaddiq ya fadi hade da bude baya ya dauko su, motar Anty Reemah ya gani yace "ur momma is here, kallonshi Hilal yayi yace "a haba, ina take? "Tayarta na gani ba ita ba ya karashe yana murmushi hade da nuna mishi motar, fitowa yayi suka karasa cikin gidan a tare... "Ga munafukar nan ma ta shigo, Mummy ta fadi a kausashe tana kallon Nadeeyah, tsayawa Nadeeyah tayi a bakin kofar ta kasa daga kafarta, nan take jikinta ya fara rawa, karaso ciki algunguma, daga zuwanki jiya zaki yi min setting gida on fire da farar safiya, to walhy bazan dauka ba, Nadeeyah saboda tsoro hakoranta suka fara kara kainin haduwa da junansu, har lokacin bata iya karasowa ba dan kafarta ta gaza dagawa, ba dake nake magana ba? Mummy ta kara fadi cikin daga murya, kuka mai karfi ne ya kufce ma Nadeeyah, "laaaa ha ila ha illahu!! uban me aka miki zaki tsaya a bakin kofa ki sake ma mutane kuka, kaii nikam na bani, na dauko makirar yarinya da hannuna na kawo cikin gida na, Mikewa Badariyya tayi ta kamo hannunta out of anger, ta fara janta tana fadin zo ki wuce munafuka dangin tsiya, yau sai kin bar gidannan tunda ba gidan ubanki bane, tayi wurgi da ita a tsakiyar parlon tana maida numfashi kamar bakin kumurci, zuciyarta mugun zafi take yi na ganin Musaddiq na petting Nadeeyah kuma harda rike hannunta.. Antyn Reemah dai bata ce uffan tana zaune idonta yayi jawur saboda irin tashin hankalin da mummy ta sata na furucinta a kanta, tana tsoron sake magana kar ta kara harzuka mummy, Hannu Badar tasa zata fisge karamin hijab din jikin Nadeeyah, Hilal ya rike hannun ya dauketa da mari kwarara guda biyu, ke din gidan ubanki ne? Nace gidan ubanki ne? Yanda kike a gidan nan haka take! Ihunta ne ya gauraye gidan ta shiga zaginshi tana fadin Allah ya isa mugu azzalumi kawai, wani dukan zai sake kai mata Anty Reemah ta rike hannunshi ta kwada mishi mari, wani irin kallo yayi mata na mamaki yace "Mum------ shut up ta katseshi rai a bace, kana hauka ne, wace irin zuciya gareka da zata dinga saka dukan mace, ko ka sami jakar ka ne? tun safe kake jibgarta, Koma me tayi maka ai da sai ka fadawa mummy ba wai kai ka yanke hukunci da kanka ba, beside ma ina ruwanka dan tasa Nadeeyah wanke wanke, meye naka a ciki, kullum ni kenan in nazo gida bani da kwanciyar hankali saboda kai, duk sona da yin zumunci haka nake hakura saboda bakar zuciya irin taka, yanzu rashin kunyar taka akan mahaifiyata ya kai har ka kusa zaginta, saboda dai ka nuna wa duniya mu bamu baka tarbiyar girmama na gaba da kai ba, To bari kaji, yadda na haifeka itama haka ta haifeni, walhy duk ranar da ka yarda tayi min baki akanka babu ni babu k------- da sauri Musaddiq ya rufe mata baki, subhanallah!!! Anty me ya kawo wadannan magangannun? Me yayi zafi haka? Kallonshi Anty Reemah tayi tace "barni da yaron nan little, so yake yi ya kashe ni, baya san zaman lafiya ko kadan, tun jiya da daddare mummy ta fada min irin rashin kunyar da yayi mata, sannan yau da safe ya sauke dukkan fushinshi kan Badariyya, me tayi mishi har takai ga duka sai kace " *SHAGON MADA* " in ma da gaske Badar tasa Nadeeyah wanke wanke wat is the big deal in it? ai mace ce, kuma kowace mace da aikin gida aka santa, most he sai ya nuna karfinshi jikin 'ya mace sai kace ya samu jaka, Rage sautin kuka Badariyya tayi saboda taji asirinta na gab da tonuwa, zatayi magana Musaddiq yayi saurin cewa waitt Anty, waye ya fada miki Hilal ya daki Badariyya? Hararshi Mummy tayi tace "Nice! Ko karya nayi, bai daketa din bane, fada mishi da bakinki Badar, ya daketa saboda wannan munafukar ta hada tuggu da karya saboda kawai ta shiga tsakanin ya'yana suyi ta fada kamar karnunka, to ta Allah ba taki ba walhy. . Ni fa ban gane ba? Musaddiq ya fadi hade da kai idonshi kan Badariyya dake rike da kuncinta, Me Nadeeyah tace game da ke, kuma da yaushe Hilal
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156