Skip to content

Chapter 100

Chapter 100

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

dadi, Hilal kawai take son gani ta bashi labarin abubuwan da ta jiyo tun daga kaduna har zuwa lagos, duk irin kullin da suke da shirin yi ma Nadeeyah ta nadeshi tsaff, bata son fadama Mamanta kar ta haddasa musu tashin hankali, amma dole ta fadi ma Hilal, tasan zai iya yin wani abu, Hango Jamal tayi da su Zainab a can wani lungun gidan kan wasu kujeru, nufarsu tayi cike da murna dan tasan tare suke yawo da Hilal, "Sannu ko, Zee ina Ya Hilal? "Ya tafi koyo sallama, Jamal ya bata amsa yana kallon cikin idonta, zama tayi tana dariya tace "lallai yayi kokari, bari ya dawo ya koya min, "Nafi shi iyawa, in na koya miki zaki fi dauka, "kuma fa hakane, to mu fara bita, ta fadi tana ajiye wayar hannunta, sake sanya idonshi cikin nata yayi yace "Allah dai yasa kan naja, dan i hate in koya ma mutum abu sau biyu, k'in dauke idonta tayi cikin nashi itama saboda wayewar turai tace "ban taba cin second ba Malam, fara koya min kagani may be ma in karasa in ka bani hint, cike da shauki yayi dariya yace "Anya ba burga bace? "Ka tambayi yaya Hilal, ni ai bana karya, nan fa hira sosai ta barke a tsakaninsu gunin ban sha'awa har sukayi exchanging numbr, saboda dadin hirar har Hilal ya iso gurin ta manta da abun da ta guntso ta fada mishi..... Ka kula da yarinyar Dan Allah, nasan harce da hakori suna sabawa, amma in sun saba suna kokarin sasantawa,, mu mata sai hakuri, nasan Nadeeyah ma zatayi avoiding duk wani abun da zai bata maka, kuma kaima i trust u, baka da fushi, da dai ďanka ne to dama tare zamu zauna saboda halinshi, Yadda ta fadi maganar tana kallon Hilal ya sanya shi mikewa yana dariya, itama dariyar tayi a ranta tana farin cikin sauyin da take gani a halin ďanta, cigaba dayi ma Musaddiq Nasiha tayi tana kara nusar dashi zaman aure, sunfi awa suna zantawa har lokacin tafiyarsu yayi.... Hilal ma ya kara jaddada mishi ya kula sosai ko ba dan komai ba ya kula da maraicinta, "Yanzu bata da kowa sai kai, dan Allah ka kula da ita, in ta bata maka rai, kafin ka yanke hukunci, ka tuna maraicinta sai ka yanke mata hukuncin daidai da ita, zaman aure hakuri akeyi, kadai ji kowa ya fada maka, sai school, dan Allah ka nema mata admission as soon as possible, kafadunshi Musaddiq ya dafa yace "worry not Daddy, in shaa Allah tare zamuyi kuka kuma tare zamuyi dariya, "Dariyan dai Hilal ya fadi yana dariya.. har gurin mota suka kai suna hirarsu cike da barkwanci, sam bayason ganin Nadeeyah shiyasa ma bai nemi yi mata sallama ba, yanaso yayi moving on, bayason sake tunanin ma ya taba son ta a rayuwarshi, saboda yanzu ta haramta a gareshi gaba daya..... Kowa ya watse a gidan sai Anty Rauda da Anty Radiya da batasan wainar da ake toyawa a gidan ta ba, Zaune suke a parlor sun bararraje suna hira suna cin dublan, ko tunanin mikewa suyi sallar isha'i basuyi ba, wayar Raudha ce ta fara ringing tayi saurin dauka hade da cewa "Hello Abbati kayi hakuri, har yanzu bamu gama jeren bane, Tsaki.. kawai yayi ya kashe wayar ya dauki *Hanna* da *Hisham* yayi daki dasu, Ajiye wayar tayi tana dariya tace "ai fa yanzu ba zama sai dai yayi hakuri, sai naga little ya rabu yarinyar nan sannan ne zan samu nutsuwa, karbewa Radiya tayi tace "ai nima zan fi sati biyu anan, gara mu hada karfi da karfe, wallahi badan imani da kuma zumunci ba da sai nayi abun da zai batar da Nadeeyah a doron kasa, duk Baffa ne ya cucemu da ya shigo mana da dangin tsiya cikin zuri'armu, nan fa suka hakikance suna aibata Nadeeyah da iyayenta, in ka gansu zaka rantse wasu bare suke aibatawa ba yan uwansu na jini ba.... Ajiyar zuciya yayi hade da ajiye ledojin da ya shigo dasu yace "Har yanzu baku wuce ba? "Au korarmu ma kakeyi, to ai da sai ka ce har yanzu ban wuce ba, dan Anty Radiya a nan zata kwana, "Kwana kuma? Ya tambaya haďe da zama akan kujerar dake fuskantarsu, "eh kwana little, ko gidan kanwata kakeso inje in kwana, tun yanzu zaka fara mana iyakw da gidanka, Radiya ta fadi tana rike hab'a, mikewa yayi yana dariya yace "nan ma gida ne, bari inje sama, duk abun da babu a dakin kasa sai ki kirani a waya, Salati Radiya ta saki wanda yasa shi saurin sakin ledojin da ya fara diba, "little ni zaka ajiye a dakin baki, ni bakuwace a gidan ka Diku, tabdijam, lallai duk inda muke tunanin abun ya wuce nan Raudha, "Hmmm ai ni abun yafi karfi na Anty, tashi kawai mu tafi gidana, dukda da kunya kina babba ki kwana a gidana, kusa dasu ya karaso a tsorace yace "haba baku fahimceni bane, dan Allah kiyi hakuri Anty, muje saman ki zabi wanda kike so a ciki, kanne mata ido Raudha tayi sukayi murmushi hade da tashi su nufi saman.... Dakin da Nadeeyah ke ciki suka nufa saboda nan yafi ko ina tsaruwa, nan ne sukaji Anty Reemah na kira da turaka, bata cikin dakin hakan ya basu tabbacin tana toilet, Ajiye ledar Musaddiq yayi a kan gadon ya tsaya kallonsu, yadda suka nufi bayin gadan gadan ya sashi tunanin ko lalura ce ta kaisu, Da karfi Raudha ta murda bayin ba tare da bugawa ba, dan dama shammatarta suka so yi, Saboda tsabar kaduwa Nadeeyah bata san ta zaune a gurin ba, Tsaki.. suka jaa a tare Radiya tace "dan Allah ji rashin kunya, in banda rashin ta ido yarinyar nan tasan sarai muna gidan nan kuma ta shiga bayi a haka saboda tasa yaron nan fitsare kafarshi a gabanmu, Allah ya kyauta matan zamani, mu a da ai sai muyi wata bamu shiga wanka ba sai ance muje, Kofar bayin Musaddiq ya ja yace "menene laifi dan tayi wanka, ai kowa nasan tsafta, dan Allah muje ki kwanta, ke kuma kije gida gurin su Hisham, "Anan zata kwanta, Raudha ta fadi alamar da ta fara hassala da kalamanshi, kafadunshi ya daga yace "ok fine, bari ta shirya sai muje can dakin, ai duk daya ne, bai tsaya kallon reactn dinsu ba ya bude drawer ya ga ba kayanta a ciki sai nashi, wata rigar baccinshi ya dauko wacce yasan inya sa mata zata wuce mata gwiwa ba tare da wando ba, ya wuce bayin ya barsu da mamakin anya kuwa zasu iya rabasu cikin sati biyun da suke tunani, basu kara shan mamaki ba bakunansu dake kuskus suka tsaya a haka na ganin yadda ya daukota cakk cikin faffadan kirjinshi, bai direta ko ina ba sa dakin dake dan nesa da inda suke, komawa dakin yayi dan dauko mata abin da ya siyo mata ya tarar dasu suna tafa hannu, kwaso ledojin yayi ya mika ma Anty Radiya daya, "Diku ko kunyarmu baka ji ba, "kunyar me? ya tambaya yana murmushi, "a gaban idonmu ka dauki matarka har kana kankameta cikin kirjinka, "Diku waye ya 'bata ka haka? Dariya yayi yace "Nadeeyah ko ba

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156