Chapter 4
Chapter 4
taji, daga fitowarta babu ko gaisuwa ta fara magana cikin isa da rashin kunya, thank God akwai Hilal a nan, da dukan da zan mata wallahi sai yafi haka, mummy ta saki baki cikin mamaki tace me tayi ne waiii, Husna ta kwashe duk abinda ya faru ta fada mata, mtswwwwwwwww mummy taja tsaki tace ''to karya ta fada, duk Wanda yaga musaddiq yasan baida cikakken hankalin zaman duniya,, Sam baisan inda yake mishi ciwo ba, bai San darajar kudi ba saboda baya nemosu, kashesu kadai ya iya yi, da yasan darajar kudi bazai daukesu ya kaisu muhallin suwaiba ba saboda bata da bukatarsu, bata ma San me zatayi da su ba, bai San su kudi ana kaisu inda in suka shiga zasu fito da mafiyinsu ba, a'a kawai shi ga mai tausayin banza ya dauki zunzurutun kudi ya kaiwa suwaiba, K'ara kaurara murya tayi tace "wallhy tun muna Shaida juna ka fita kaje ka karbo kudin nan, kafin wani azal ya afka musu, ka bar mata dubu biyar din da na saba bata kuma ka tabbatar ka kaima kanwar Hajiya Nafeesa kana Jina ko,? kasa dago kanshi yayi saboda kwallar da ta taru a idonshi, wani karamin tsaki Hilal yaja yayi waje cikin kunan rai, Kiyi hakuri mummy, Anty Reemah ta fadi cikin taushin murya, hakuri daya zanyi inji kudi na a hannuna, Radiya da Raudha suka kalli musaddiq suka ja tsaki, Radiya tace ''haba little dubu dari biyu fa, kaima kasan kayi rashin hankali, mutanen da duk iya rayuwarsu basu taba rike dubu goma ta kansu ba, "Raudha miko min wayata maza in kira mama suwaiba dan Kar ma ganin kudin ya sa su kirkiri amfani da shi, dan su kudi kana ganin su amfaninsu ke zuwa ko ba budget, gara ko man Mota mu Sha dasu Kinga sunyi mana amfani, dauko wayar Raudha tayi ta fara latsawa, ''ba sai kin kira ba Raudha ga kudin nan nazo dasu ta fada cikin sanyinta had'e da karasa shigowa cikin parlon, ajiye zainab tayi ta tsuguna har kasa ta gaida mummy, ta ciro kudin cikin jaka ta mik'a mata tana murmurshi, tun bayan tafiyar musaddiq ban yarda aiko shi kikayi ba, nasa a raina ko mantuwa yayi shiyasa na biyo baya, da na kiraki kika tabbatar min kin aikoshi sai na ajiye har Malam ya dawo shine yace in dai kawo in tambaya da kaina, tunda na doso naji maganganu sai na tabbatar mantuwa yayi ya kawo, nagode sosai Allah ya saka da alkhairi, ameeeen!!! mummy tace hade da karbar kudin, Matsananciyar kunya ce ta lullube Reemah da Raliya, Musaddiq kuwa daki ya wuce ba tare da ya dago kanshi ba hawaye sai ambaliya suke a idonshi ,, dambun kifi mama suwaiba ta dauko a Jakarta ta ajiye a Kasa kusa da mummy tace ''gashi ba yawa da fatan kunyi sallah lafiya, ''kalau suwaiba,! to alhamdulillah Allah ya Maimaita mana, "ameen ya Allah" mummy ta fadi ta wuce daki rike da kudinta a hannu, waigowa mama suwaiba tayi fuskar nan dauke da murmushi tace duk Ina kwananku, da sauri anty reemah ta karasa gabanta tace Ina kwana mamma, lafiya lau Ant--Dan Allah ki daina cemin anty mamma, Reemah ta katseta da sauri, murmurshi tayi tace to na daina, yaushe kuka zo,? hannun zainab ta kama tace "dazu muka zo ina su Nadiya da Hafiz, Hafizu ya tafi gurin aiki Nadiya kuma tana gida, yau bata zo mana yawon sallah ba, Raliya ta fadi tana karasowa gurinsu, har mun shirya tace Wai kanta na ciwo shine nace tayi zamanta a gida, nan suka shiga taba hirar yaushe gamo da anty Reemah da bakin ciki da kunya sukayi mata katutu a zuciya, kallon fuskar mamma takeyi wacce kyawu da fara'a suke boye ainihin bacin ranta, Mama suwaiba jarumar mace ce mai tsananin kawaici da boye bacin rai, kullum fuskar nan cikin murmurshi take...... Kad'an daga cikin abubuwan dake faruwa cikin zuri'ar mu kenan anty, laifin duk na su Baffa ne, su suke nuna fifiko saboda abin duniya, soyayyar abin duniya ta rufe musu ido sun mance taimakon Yan uwansu na jini sai dai bare na neman suna,, har ga Allah nayi niyyar kaiwa Baffa kudin dan na je har gidanshi, abin da naga sun ma Nadiya shi ya karya min zuciya har zuciyar ta rinjaye ni da aikata hakan, bansan abin zai kwabe haka ba, da ban kai ba, da na jira dawowar Daddy sai in karba in kai musu, yanzu nasan "ransu bazai musu dadi ba" ya karashe cikin shashshekar kuka, share mishi hawaye tayi tace "Ya Allah ka karfafa min raguwar zuciyar Diku nah, har yanzu kana nan da halinka na kuka, lokaci ya canza Little, yanzu ka fara girma u are not a child anymore,, tashi kaje kayi wanka muje gida, akwai wani surprise din da na shirya maka, cikin sanyin jiki ya tashi ya shiga bayi,, Tagumi Reemah tayi tana tunanin hanyar da zata bi ta wanke zukatan bayin Allahn nan, Allah ya sani bata da masaniyar halin kuncin da suke ciki, ita dai tasan suna da wadatar zucin da zaisa kullum ka gansu cikin farin ciki... Mrs Tijjani Shattima.... [04/12 09:44] Meela Adeel: 6⃣ Ayi min Afuwa pls wasu hidimdimu ne suka rike ni, Ina Mai baku hakurin jiran da kukayi nagode matuka da kauna, Ina kaunarku har cikin raina Yan uwana... In shaa Allah zaku jini kullum yanzu °ZUMUNCINMU A YAU ° By Aysha Ya'u Kurah Ashe gaskiyar babanku ne da yace kila mantawa Musaddiq yayi, hakan ce kuwa ta faru, dan kudin na Baffa ne, tayi tayi ma in amsa nace mata a'a kudin sunyi yawa, mamma ce ke maganar cikin sakayawa tana kallon ya'yanta, Nadiya dake kulla kankarar kuka, tace "nima dai mamma jiki na ya bani ba namu bane, dan dai naga kin kirata ne shiyasa na dauka da gaske ne, Alwala Hafiz ya karashe hade da addu'a yace "mun gode Allah ma da yasa ba muyi amfani dasu ba, wannan din ma da ta bamu Allah yasa musu albarka, "Ameen mamma tace hade da mikewa ta nufi cikin daki, babu wanda a cikin su ya karanci ainihin bacin ranta saboda fuskarta dake dauke da murmushi... ****** Hey handsome duk wannan cika da batsewar na menene? Come on chill my guy, yau fa is my day banason kowa yayi fushi a cikin ta, Kara tamke fuska yayi hade da jan dan karamin tsaki ya mike yace "bansan me ke damun zuciyarka ba, bana cika mu'amula da masu irinta saboda wata rana haushin su zai sa inyi musu tsana marar misaltuwa, u'r my uncle nd friend as well bana son abun da zaisa inji haushin ka, nowadays masu irin zuciyarka basa samun nasara a komai saboda sanyinsu, "sanyinka yasa kana namiji kai kadai a gidanku amma kowa ya rainaka harda BADAR for dat matter, yaushe aka haife su?, dey are just 9! if am nt mistaken, kuma ka tsaya a gabansu kana wani kuka, gaskiya ka bata min rai, just go nd have fun Kar in bata maka naka ran, Hilal ya karashe fadi yana nuna mishi kofar fita da hannu, "sannu ubanshi, Anty Reemah ta fadi tana karasa shigowa dakin, Hilal ka fita idona walhy, bana son iskanci, kasan inda zaka dinga nuna
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156