Skip to content

Chapter 19

Chapter 19

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

waye zai rike su? Ina zasu je? Goggo tayi saurin cewa "ai Nadeeya ta mallaki hankalin kanta, sannan ga Hafeezu shi zai fito da mata yayi aure sai ya hada ya rikesu gaba daya, in suka zauna anan shine hankalinsu zaifi kwanciya, d'an abun da baza'a rasa ba ma dinga taimaka musu, ai su yan gata ne, tunda akwai Hafeezu, kuma su uku ne zasu dinga ganin junansu, kama kwantar da hankalinka akan maganarsu babu abinda zai samesu, ake mutuwa abar jariri ma bare su da suka mallaki hankalin kansu, Daddy dake tsaye cike da al'ajabin kalaman Goggo ya kasa motsawa bare yayi magana, jiran ta bakin Baffa kadai yake in hukuncin da zai yanke mai yiwuwa ne, A d'arare Baffa yace "eh kuma haka ne kema kin kawo shawara, rabasu din baida amfani gara Hafeezu yayi aure ya rike kannanshi tunda yanzu da dan jari a hannunshi, yanzu bari Hafizun yazo sai mu ce mishi ya fito da matar da zai aura cikin gaggawa, kuma ya gyara gidannan ya zauna da matarshi ta rike mishi kannenshi... Sallama Daddy yayi ya karaso gurinsu cikin kunan rai, zuciyarshi nata juya kalamansu, lallai ya yarjewa kanshi duk zumuncin da ake samun tsaiko ko rashin jituwa a cikinshi daga tushe abin ke farawa, duniya ina zaki damu, wannan shi ake kira da Zumuncin zamani, tun ranar farko da ya fara ziyartar gidan da niyyar neman aure yasan akwai matsala a cikin zuri'ar, ko gurin bashi auren yasan cewa suwaiba bata da galihu, da tana da galihu da----- bismillah zauna mana Alhaji, "Goggo ta katse mishi zancen zucin da ya tafi na tunanin abubuwan da suka faru shekaru da dama, zama yayi fuskar nan babu yabo ba fallasa, a lokacin duk sauran yan yaran suka karaso, Dakin ya musu kadan, amma haka suka rab'a suka zazzauna, hankalinsu suka mayar gurin Baffa dan jin abin da yasa ya tarasu, Da bismilla ya fara, kowa ya shiga nutsuwarshi dan duk tunaninsu maganar da zai fada ta dattaku ce, sai da ya fara jajantawa su Nadeeyah akan zazzafar rashin da sukayi, sannan ya cigaba da cewa wannan mutuwar duk ta shafemu kuma ta taba mu fiye da tunanin me tunani, Abun da yasa na taraku anan ba komai bane sai dan in fada muku na yanke shawarar yadda zamuyi da Nadeeyah da Zainab, Kallon gefen da Hafeezu yake yayi yace "kai Hafeezu, kana da yarinyar da kake so? Girgiza kai Hafeez yayi cikin rashin fahimta, Baffa ya cigaba da cewa "to na baka nan da wata daya ka nemo yarinyar da zaka aura domin ta zo ta rike maka kannenka, wani irin kallo mummy ta yi ma Baffa, a lokacin in ranta yayi dubu to duk sun baci saboda a tunaninta Baffa ne zai rikesu Nadeeyah saboda sune suka fi cancanta da rikesu din, maganar da Baffa ya cigaba dayi ne ta katse ta, "abinda yasa nace haka, saboda kaga rabaku zai iya zama matsala, duk inda kuka je bazaku ji dadin zama ba saboda kun saba da junanku, ku kadai kun isa ku debewa kanku kewar rashin iyayenku, Goggo ta amshe da cewa kwarai kuwa, kuma kai Hafeezu hankalinka zai fi kwanciya in kasan kannenka na gurin ka, fatanmu dai Allah yasa a samu mace ta gari, Duk cikar gurin babu wanda maganarsu tayi mishi dadi, har shi Baffa din bayan gama maganar saida yayi ajiyar zuciya sannan ya cigaba da zubda hawayen zuciya, Anty Reemah ta bude baki zatayi magana Daddy ya rigata, "kwarai kuwa Goggo shawararki tayi kuma na gamsu da ita dari bisa dari, Musaddiq da Hilal na jin furucin Daddy wanda ya zama shine na karshe da ya rage suji me zaice, zuciyoyinsu suka tsinke a tare, nan take kwalla ta taru a idon musaddiq da ya kalli gefen Nadeeyah da Hafeez yaga dukkaninsu kukan rashin gata sukeyi, kallon bakin Daddy yayi da ya cigaba da cewa "ba sai Hafeezu ya fita neman aure ba, ni nan zan bashi mata wacce nasan bazata cutar da kannenshi ba, Ya kalli Baffa da yayi kasake yana sauraronshi yace "ina son hada auren HAFEEZU da HUSNA..... Kamar saukar aradu haka Goggo taji zancen, zaro ido tayi cike da firgici tace wace Husnan, " *Husnah Mukhtar Kyari*, Daddy ya fadi da gadara saboda yasan shi kadai keda iko da ita,, Nawa Husnan take muntari, Goggo ta fadi tana share gumin daya fara tsatsasafowa a goshinta, Daddy yace "Ita da Nadeeyah shekarunsu daya, in har zamu iya barin Nadeeya ta rike kanta da zainab me zai hana mu hada auren da Husna sai su zauna su rike kansu gaba daya, jinin ai daya ne, babu wani bare ko Baffa, wani irin murmushi Hilal yayi da karfi yace "You are the best grandpa.. Anty Reemah da ta harbo jirgin mahaifinta tayi saurin amsheshi da fadin "hakan shine daidai Daddy, kaga basai ma an shigo da bare ba, kuma Husna ma ai ba yarinya bace, muma muna kamarta aka daura mana aure, Allah ubangiji ya inganta wannan hadin... sai dai ya inganta uwarki Goggo ta fadi ba tare da tasan ta danno ashar ba, Kowa a gurin ya gimtse dariyarshi saboda sunsan yadda Goggo ke son Husna da Badariyya, barin Husna ma son ta na musamman ne a ranta, kullum hango Husna take cikin villar rahamaniya, bazai yiwu ta bari rayuwar Husna ta kare a gurin wadannan masu kashin mindirikin ba, Haukar gangan ta fara yi musu harda kuka wai Daddy yayi mata Gadara da diyarshi, cikin sanyin murya Daddy yace "Goggo ba gadara bane, ai naga duk jikokin ne, tsatso daya suka fito, basu da wani banbanci, cikin ficewar hayyaci tace "Allah ya kyauta wadannan masu kashin tsiyan su fito a tsatson---- da sauri mummy ta mike ta rufe mata baki tayi mata ihun da bata san ta mata shi ba, itama a nata bangaren ko sama da kasa zasu hade bazata bar autarta ta auri Hafeez ba, dan ta kawo karshen rigimar tayi kasa da murya mai alamar kuka tana matso hawaye tace "Rike su Nadeeyah bazai taba zame min matsala ba, basu da kowa sai ni, nice uwa kuma ubansu, dangin mahaifinsu suna nesa damu "Aagadaz" ba nan kusa bane bare muce zamu tura wani nashi yazo, durkusawa tayi gaban Daddy tace "dan Allah in bazaka damu ba zan rike yaran nan a gidanka, ajiyar zuciya Daddy yayi cike da farin ciki yace "Babu wani matsala ai d'a duk na kowa ne, bare kuma yaran nan jininki ne, Baffa farin ciki cike fal a zuciyarshi yace "Nagode nagode Alhaji Allah ya saka da alkhairi, "babu komai Daddy ya fadi yana kallon Goggo dake zabga mishi harara, zuciyarta cike take famm saboda bata san jinin suwaiba ya rabi kowa nata, bata ankara ba taji muryar Anty Reemah na cewa "Mummy dan Allah ku bani daya daga cikinsu in tafi da ita, nima in samu ladan rikon maraya,, Goggo ta kara hassala ta figi hijabinta a kan gado tace "ki je cikin kabari ki fito da Suwaiba da *ATIKA* ki hada duk ki tafi dasu..... Banda Mummy da Baffa da suka san wacece Atika, babu wanda a cikinsu yasan wacece Atika?? Sunan Atika ya shiga yawo a kunnuwan dukkan yaran dake gurin.......WACECE ATIKA???? Shine tambayar da zuciyoyin mazauna

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156