Chapter 81
Chapter 81
bashi yace koda za'a bukaci wasu abubuwan, ya cigaba da cewa "na biya kudin furnitures a *landninterior* Raliya zata kawo matar tazo taga taga yanayin girman kayan da zasuyi, receipt din na gurinta, "dan Allah duk abin da ake bukata a kirani, in shaa Allah ana gama komai zansa ranar da zamu kawo Anni itama tazo tayi zamanta a gidan babana, ya karashe yana dariyar ganin fuskar Anni, Godiya sosai Baffa yayi mishi hade da sa albarka, "Ina Goggon take? Anni ta fadi tana mikewa dan taje su gaisa, rakata Baffa yayi yace "tana ciki babu lafiya, jiya saida wata nurse a makota tazo ta kara mata ruwa, mikewa sukayi gaba dayansu suka shiga dakin da Goggon take kwance tana kallon sama, koda suka shigo bata waigo ta kallesu ba saboda kar ta karawa kanta bakin ciki, har suka karaci yi mata sannu bata ce musu ta tafasa ba, dan tasan yadda takejin tashin kamshinsu in ta kallesu zuciyarta na iya fashewa, "Tana jiyo Baffa a tsakar gida yana fadin "zafin ciwo ne, haka takeyi in bata da lafiya, har bakin mota ya rakasu yana godiya hade da sa musu Albarka...... Cikin yaran shida uku yayan kusoshin gwamnati ne, uku kuma kannen matar GMD ne, interview din da za'a yi musu ma duk sun dauka camouflage ne, dan a ganinsu matsayin iyayensu ya wuce su tsaya yin wani interview, shiyasa basu damu ba sam, lift suka hau aka nuna musu hanyar office din GMD, Hira sukeyi sosai saboda sanayyarsu da juna, shidai Musaddiq Addu'a yayi tayi kamar yadda Nadeeyah ta fada mishi, suna gab da shiga office din wata mace ta dakatar dasu, basu samu ganin GMD din ba saboda yana cikin meeting, yadai bari ayi musu interview din, Abin da yaran basu sani ba shine ba yan Nigeria bane zasuyi musu interview din, samun aiki a irin gurin ba sanayya bane, dace ne da kuma kwazo, Da ďan kanwar matar GMD *Zubair Ribeh* aka fara, yana shiga gabanshi ya fadi saboda irin mutanen da ya gani a gurin, takardunshi suka bukaci ya miko musu, nan ya mika musu a mutunce, dubawa sukayi sam basu damu da ganin takarddun Nysc dinshi ba, second class lower gareshi a *Bsc Chemistry* , tunda daga nan suka rufe takardunshi suka tambayeshi abubuwan da ya kamata, yayi iya kokarinshi ya basu amsa har jikinshi ya jike sharkaff, sallamarshi sukayi hade da tafa mishi dan yayi iya kokarin yake da dashi, haka ce ta kasance da sauran yaran, mai first class din cikinsu da suke da hope akanshi shima ya kasa amsa wasu abubuwan, sarewa sukayi har suka fara tunanin daukar *Zubair* dan shi kam result dinshi ya nuna kwakwalwarshi ce ta bashi, sauran kuwa duk siyan musu akayi, shigowar Musaddiq ne ya katse musu tattaunawarsu, da fari sun ki yi mishi dan ganin mutane shida kadai suka nema, babban cikinsu ne yace abashi chance may be su sameshi da abubuwan da sukeso, takardunshi suka bukaci gani, yayi saurin fitowa dashi, ledar da Nadeeyah ta bashi ce ta fado kasa, da sauri ya dauketa hade da mika musu takardun cike da girmamawa, Juya ledar yayi yana murmushi shi kadai, nan take kalamanta suka shiga yi mishi yawo a kai, baiyi wata wata ba ya fito da wayarshi, kasa kasa ya sa wayar ya tura ma Mummy da Daddy text din su tayashi addu'a yana cikin gurin, har zai mayar da wayar aljihu yaji karar shigowar text, dubawa yayi hade da murmushin ganin sakon Nadeeyah, kamar tasan yana bukatar irin wannan adduar a wannan lokacin, maida wayar aljihu yayi ya dago kai ya kallesu, Saida ya kusa kaiwa kasa saboda yadda suka zuba mishi ido, "am very sorry pls, ya fadi dan yasan laifinshi, cike da bacin ran rainuwar yan nigeria wata mata tace "nan gurin wasan yara ne, in ba aiki kazo nema ba, chatting kazo yi ka fita dan babu wanda ya zai matsa maka,, kartawa cikinshi yayi ya fara basu hakuri cikin harshen turanci yace "ina bukatar addu'ar iyayena, domin addu'a ita kadai ce zata samar min wannan aikin, shiyasa na tura musu sakwanni saboda su tayani addu'ar samun aikin, jikinsu ne ya mutu duk sukayi sanyi suka maida fushin da suke da niyyar sauke mishi, tambayoyi suka shiga yi mishi akan yadda ya kamata a sarrafa gas da karafan gas, da yake I.T din da yayi a cyprus a companyn gas yayi shi, nan ya basu gamsashiyar amsa mai cike da ilimi, Saboda tsabar burgesu da yayi basu san suna jefo mishi wasu tambayayoyin ba, kaca kaca suka fada da lamarin Musaddiq, ko amsa zai basu saiya russuna, duk inda bature yake yana matukar san girmamawa, nan take suka mike suna tafa mishi hade da jinjina mishi, wata takarda mace tayi signing tace "congratulations my dear, ta mika mishi takardar, har kasa ya tsuguna ya karba hade da sujjadar godiya ga ubangiji, sunan *Zubair* suka kira shima ya shigo da saurin shi, takardar shima suka mika mishi ya hau musu godiya hade da kukan murna, rasa inda zai kai murnar da yake ciki yayi dan yasan yau mahaifiyarshi bazatayi bacci ba saboda murna, Allah ya taimakeshi, yanzu zai tallafi yan uwanshi da mahaifinshi..... Sauran yaran basu damu ba saboda dama aikin ba damunsu yayi ba, iyayen keson gina su saboda gaba, Sosai Dr Barau yayi murnar ganin Zubair yaci, sam matarshi bata da masaniyar ya amshi takardun yaron, kannenta wadanda suke ciki daya ta bada takardunsu ta zame na Zubair, da yake Allah shine ke taimakon bawa, gashi Allah ya bashi sauran kannenta basu samu ba, Allah kenan mai kyauta a gurin wanda yaso a lokacin da yaso, Hotel ya kamawa Musaddiq bayan ya gama ture turen takardun su ta computer zuwa lagos, kwanciya yayi yana mika saboda gajiya, ga yunwar da ta addabeshi, wanka ya shiga dakyar saboda tsabar gajiya, bai taba irin yawon da yayi yau ba, duk block din cikin Towers saida suka kewaye shi, da ruwan zafi sosai yayi wanka hade da alwala, yana idar da sallah ya janyo jakarshi, ledar da Nadeeyah ta bashi ya fara karo dashi, da sauri ya bude, naman da suka soya na walima wanda aka basu suka ajiye cikin microwave shi ta dumama mishi tayi foiling tasa a leda, zafi har yasa naman ya fara nakewa, zai fara ci kenan yaji an buga kofar dakin shi, abinci ne aka kawo mishi wanda ya tabbatar zaiyi wuya ya iya cin shi, karba yayi hade da mishi godiya, ajiyewa yayi ya fara juya salad din, da sauri ya ajiye cokalin ya dauki juice din dake kai, Naman kadai yaci ya hada tea, yana idar da Sallar isha'i ya janyo wayarshi da ya soka ta a charge, 23missed calls ya gani ya fara dubawa, na Daddy da Mummy ne a sama sai Hilal, Badar, Nadeeyah da Husnah, Daddy ya fara kira sukayi murnarsu sosai sannan ya mikawa Mummy wayar itama tayi murna sosai hade da yi mishi adduo,i, cike da murna sukayi Sallama ya kira Hilal, Sunfi minti goma suna hira yana mishi fada akan ya dauki aikinshi serious, "banda baccin asara dan nasanka, baka cika daukar abu serious ba, dariya Musaddiq yayi yace "yau ma dakyar na tashi, saida Nadeeyah toshe min kunne ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156