Chapter 69
Chapter 69
sister na wacce ta karbi hula dazu? Gyada kai yayi alamar eh, "to ko zaiyi aure nasan ita zai aura, wannan hularshi ce "ya Hilal ya bani shine ta dauka shi ya bani, "yaya Musaddiq is very nice, bashi da matsala, yadda ya dauki su Husnah haka ya daukeni, cike da gamsuwa ya dan samu nutsuwa yace "Hilal kuma ya kuke dashi? Murmushi tayi tace "dan yayata ne, He is like an angel to me sir, he wants the best for me, Bayan yaya Musaddiq da ya nuna tausayinshi ga iyayena, Yaya Hilal shi yake bani duk wata kulawa lokacin da na rasa iyayena, he luks after komai nawa, movements dina da komai, he wants me to be an independent lady and---- katseta yayi ta hanyar cewa yayarki ce ta haifeshi, i mean mamanku daya da mamanshi? "No Anty Reemah yayar Husnah ce, she is my cousin, "Okay kawai yace ya kauda maganar ta hanyar cewa bani amsar farko da na tambayeki, Ya zame mata dole ta fada mishi gaskiyar yanzu babu soyayya a gabanta, Danne tausayinshi tayi a can kasan ranta tace "Uncle, shhhh nt uncle, Taheer... ya fadi yana mata wani narkaken kallon da ya kashe duk wasu gabbai na jikinta, Call me TAHEER, ina son jin sunan daga bakinki plss, marairaicewa tayi tace "no sir i can't, sorry plss, "zaki koya with time, inajinki! "Kayi hakuri in abun da fada maka yayi maka ciwo, bance bana sonka ba, a yanzu ba soyayya bace a gabana, nasan in kana sona sosai kamar yadda kace zaka girmama ra'ayi na, Dan Allah sir mu ajiye maganar soyayya yanzu, kayi hakuri ka taimakeni in taka matakin nasara a rayuwata, in Allah ya rubuta kai din mijina ne, babu wanda ya isa ya rabamu saidai mutuwa, Dan Allah uncle kayi hakuri, mu yarda duk abin da Allah ya rubuta akan mu shine alkhairi, "Murmushi ya sakar mata mai kyau zuciyarshi ta samu nutsuwa da kalamanta, dole ya girmama ra'ayinta yayi nesa da ita ya tayata cika burinta, yasani kamar yadda ta fadi in har kasantuwarsu tare rubutacce ne a lauhil mahfuz, babu makawa duk inda taje dole ta dawo gareshi, A yanzu jin kanshi yakeyi kamar sabon mutum wanda ya yarda da duk abin da ya faru dashi kaddararshi ce tazo da haka, "Na amince da bukatarki, zan kuma girmama ra'ayinki saboda karatu nada matukar muhimmaci a rayuwar mace, musamman marainiya irinki, naci burin aurenki a cikin kwanakin nan, nasan inada karfin kaiki bangon duniya kiyi karatu in har anayi, to nima inaso ki samu abin da kike so, lokacin da kika mallaki hankalin kanki you decide who u want to settle with, i pray to Allah nine wanda zuciyarki zata amince dashi a lokacin, Zan kauracewa ganinki har kiyi achieving goals dinki, saboda ganinki zai dinga hanani sukuni har in kasa tayaki cika burinki, Wani zobe ya fito dashi a jakarshi ya mika mata yace "Aure nufi ne na Allah, in Allah yayi ni mijinki ne kamar yadda zanyi addu'a ba dare ba rana to babu makawa sai na aureki, ki rike wannan zoben a matsayin kariya daga gareni, "Take care of yourself please, u will always be my omri.. Hawayen da ke makale a idonta ne ya sauko ta kasa dauke idonta akanshi, hannu yasa a lallausan kuncinta ya share mata hawayen yace "bana son kuka Omri na, karki dinga kuka kinji, duk abin da zai dameki ki tuno *Taheer Haroun Yallo* yana tare dake kuma baya san ganin damuwarki, Mikewa tayi da sauri ta fita daga office din, bayan office din ta zauna ta dinga zubar da hawayen tausayin Taheer, shine mutumin da ya fara furta so a gareta, badan santa da karatu ba da babu abinda zai hanata amince mishi, zoben ta kalla ta kankameshi a kirjinta kamar zata maidashi cikinta.... A bangaren Taheer kuma daurewa yayi sosai ya iya yi mata wadannan alkawuran, ya sani sarai rashin ganin Nadeeyah babban masifa ce a rayuwarshi, ya zaiyi yana sonta dole yaso farin cikinta, Waya ya dauka ya kira *Captain Mus'ab* bayan sun gaisa yake ce mishi yasa a shirya mishi visa, nan da 5days yake son komawa Canada, "Har zaman nigeria ya isheka kenan *Mus'ab* ya fadi yana dariya, "Yes uncle Mus'ab, zan koma Phd, "to makarantar fa? wa zaka barwa ita, "Momma na nan, ya fadi a kasalance yana jajantawa kanshi, "Jiya Amal ke ce min project dinsu, Yanzu haka zaka bar mana yara ka tafi, kaga "Aman baya wani kokari yanzu, Allah science yafi karfinshi yanzu, yasa wasa, har Amal ta fishi kokari, Dariya Taheer yayi yace "karka ma hadasu, shi da yake science flexibilityn ma ba daya bane, Amal dake Art wasan yara kawai suke yi, Dariya Captain Mus'ab yayi yace "naji wannan nidai kasa a sake samin ido akanshi, sannan kazo office anjima sai muje in sa a fara shirya maka visa, yar Hira suka taba sannan sukayi sallama.... Tattara takardunshi masu muhimmaci yayi yasa cikin wata jaka, yana gamawa ya fito da jakar yasa a mota, Yana hango Amal da Aman daga nesa suna fada akan kudin break, Haifa na tsakiya tana rabasu, Abin da kullum sai sunyi ne, shiyasa ma bai bi takai ba ya shiga motarshi, Ta mudubin gefenshi ya hangota tana lekenshi tana kuka, nan shima zuciyarshi ta karye sosai, tada motar yayi da sauri ya bar gurin dan kar ya kasa jure ganin kukanta ya saba alkawarinshi tun kafin aje ko ina..... Mrs Tijjani Shattimah....... [27/03 8:42 PM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 4⃣6⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Ajiye motarshi yayi a gurin da aka tanada dan ajiyar motoci, saida ya kusan minti biyar yana tattara duk wasu abubuwa masu muhimmanci a cikin motar, sannan ya fito ya rufe hade da mikawa wani yaron gidan mai musu hidima kayan ya wuce ciki, jikinshi sam babu kuzari da walwala, Kauracewa abinda kake so dan farin cikinsa, ba karamin jarumta bane wanda samun masu yinsa sai an tona.... Koda ya shiga bayi domin watsa ruwa kasa tabuka komai yayi, yana tsaye a tsakiyar shower ruwa na ratsa dukkan sassan jikinshi, a maimakon yaji sanyin ruwan a zuciyarshi sai yaji wani irin zafin da ke kona duk wata kwayar halitta da aka halicceta domin soyayya a cikin ma'adanar ta, alwala ya dauro ya fito jikinshi sam ba karfi, karfe goma da rabi lokacin, brown jallabiya yasaka ya shimfida sallaya dan yin sallahr walaha (Duha).. Yafi minti talatin yana kai kukansa gurin rabbil izzati akan ya mallaka mishi Nadeeyah kuma ya sanyata farin ciki har karshen rayuwarta, "Tee lafiya ka dawo gida?, Momma da ta shigo dakin bayan ta fita taga motarshi a parke ta fadi hade da zama a kujerar dake fuskantarshi, Shafa addu'a yayi yace "Lafiya lau momma, dama yanzu nake shirin zuwa gurinki, Mikewa yayi ya nade daddumar ya dawo kusa da ita ya zauna, "Ina son komawa school Momma, munyi magana da Uncle Mus'ab nace su shirya min visa, ina son yin phd dina tun yanzu Momma, rike makaranta irin legacy sai da Phd, daga nan ma sai in kara gaba in shaa Allahu, ina son mu samu rassar makarantar a ko ina a cikin Nigeria, kinga dole in gogu cikin il--- "Ba gaskiya bane Taheer
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156