Chapter 32
Chapter 32
diyar fari, nan fa suka shiga tsokanarta cike da nishadi kamar ba kishiyoyi ba..... *BAYAN WATA BIYAR* ●●●●●● *Mummunar Kaddara* Har lokacin Baffa bai waiwayi gida ba, yana can yana neman kudi saboda ya tsira mutuncinsa da na iyalinsa, kullum cikin tunaninsu yake, ciki harda Atika da sam bashi da masaniyar tana dauke da cikinshi, cikin kudirar ubangiji neman da yakeyi Allah na sa mishi albarka a cikinsa dan har ya samu ya siya dan gida mai daki uku ginin siminti na jaka biyar da rabi a cikin jalingo, a wannan lokacin ne ya yi niyyar zuwa gida dan ya tattaro iyalinshi ya fara sabon zama dasu mai cike da jin dadi.. A cikin watanin da suka shude aka daura auren Maryam Da Bala Shaho, murna a gurin shaho ba'a cewa komai saboda yadda ya dauki malam da ahalinsa, bauta ce kadai bazai iya masa ba, domin kuwa ya taimaka mishi gurin samun rayuwa mai inganci da tsafta... Atika ma tayi bul bul, cikinta yayi girma sosai har yayi mata nauyi, gaf take da shiga lokacin haihuwarta, kula ta musamman take samu a gurin Hardejo da matanshi, ba irin kayan da basu sak'a ma jaririn ba tun kafin Zuwanshi duniya, a wannan lokacin Atika ta dan fara jin fillanci kadan kadan, dan in aka mata magana zata ji amma mayarwa ke mata wahala.... Ita kuwa Ma'u tun da ta tafi can garinsu ukari bata dawo ba sai dai aiken mugun abu da take ta yo wa Atika da cikin jikinta, haka duk juma'a sai ta bi motar katako taje garin dan taga ko mijinta abin kaunar ta ya dawo sannan ta shiga gurin Haire ta bata sakon magungunan da take kaiwa Atika dan cikin ya zube, bata san Haire watsi takeyi da maganin ba, domin ita mace ce mai tsananin tsoro, tunda ta amshi musulunci ta daina duk wani aikin sabon Allah, dama wani lokaci ma'u ke zugata suyi tare, yanzu ko da ba ta nan, kullum tana gidan Hardejo daukar karatu... Yau ma kamar kowace jumma'a ta gama shirye shiryenta na mugun kullinta, ta dauko su Bingel ta shiryasu dan yau in ta tafi bazata dawo ba, tasan da tana garin babu abin da zai hana ta kashe dan dake cikin Atika, yanzu kuwa ta dauki alwashin kashe har Atikan saboda in ta barta to fa Hardejo sai yasan yadda yayi ya sake sata cikin rayuwarsu, gara kawai ta kashesu gaba daya.. A daidai kwanar da zata sadasu da hanyar kauyen suka hango cincirindon yan ta'adda, babu kaya a jikinsu sai wukake rataye a kafadunsu da kugunsu, tsayar da motar sukayi suna ta wasa wuka a kasa, fitsari Bingel ta saki ta fara ihu tana kuka, sakko dasu mutanen sukayi suna mazurai, cikin wani irin yare suke tambayarsu ko su musulmai ne, drivern da yake yana yawon safara, Kuma yasan musulmai sun fara yawa yace "eh shi musulmi ne, nan take suka farďeshi sukayi wurgi da gawar, Ma'u jiki na rawa tace "Dama kai musulmi ne ka dauko mu? Ta fara tambayar karen motar, girgiza kai karen motar yayi yace ni cikakken mabiyin Addinin sarki *HAWAIZU NA UKARI* ne, Dariyar keta mutanen sukayi suka ce "ina za ku? Ma'u da ta gama samun mafita tace "Gembu, kauyen da Malam Hardejo ya cika shi da musulmai, zamuje ne domin yi musu magana akan abin da sukeyi mara kyau, sun yarda bautar iyaye da kakanni sun dauki wani addini da Hardejo ya kawo, cike da farin cikin samun Nama ogan yace "dama mun dade muna son kai farmaki kauyen, mai girma *SADUN* ya dade yana bamu labari akan malamin da yayi wa kauyen kawanya da musulmai, ku shiga mota ku jagorance mu dan mu aikata abin kirkin da za'a dade ana tunamu dashi har duniya ta dade..... A kofar Gidan jauro Ma'u ta sauka da ya'yanta, tayi musu nuni da gidan Hardejo, tace musu zata dubo dayan malamin ko yana nan zata zo ta samesu, wucewa sukayi; ita ma ta kama ya'yanta ta ruga da gudu ta shige gidanta ta turo, babban fatanta shine su fara yin layyarsu da Atika, can kuryar daki ta shige ta kwantar da ya'yanta hade da tsoratar dasu dan kar su tashi suce zasu fita, saida ta tabbatar bacci ya daukesu sannan ta fito ta tsaya a tsakar gida tana kasa kunne, ita dai in bukatarta zata biya Kowa ma ya mutu, yanda taci alwashi a kauyensu na cewar Baffa bai isa ya mata kishiya ba, kuma kawai sai gashi banda kishiyar har 'yan uba gare ya'yanta, inaa sam in ta bari hakan ya faru to bata cika jinin *MANASIR* ba.... Kamar yadda suka saba taruwa a kofar gidan ranar jumma'a maza da mata yau ma hakan ne ta kasance, Kamar daga sama sukaji tsayuwar motar katako a kansu, babu wanda yayi yunkurin katse sallar saboda a iya saninsu kauyen nasu lafiya lau yake domin musulmai sun danyi rinjaye a garin yanzu, tun ba ma komawar shaho cikin musulunci tsundum ba, a sujjadar karshe suke sukaji an fara kai musu farmaki, basu sallame ba har lokacin saida suka gama zaman tahiyar karshe, suna sallemawa kowa ya fara neman hanyar tsira, kewaye su yan ta'addan sukayi suka dinga sarar jikinsu, "Allahu Akbar Malam Hardejo ya fadi nan take gurin ya dauka, a nan fa Shaho da mutanenshi suka tuno da dabanci suka tube kaya suna fadin Allahu Akbaar, suka nufi yan daban, Rashin makamai ne ya cucesu shiyasa duk fadan da sukeyi aka sassari su shaho, cike da karfi Shaho yayi kokarin fusge katuwar wukar jikin ogan, nan fa yasa ihu ya fara sararsu iya karfinshi, a take samarin garin suka shiga gidajen kusa suka dauko makamai, ciki harda Barde mahaifin shaho, shi kuwa Hardejo sallah ya koma ya cigaba dayi yana rokon Allah ya kareshi da dukkan jama'ar musulmi, (idan Ajali yazo) babu makawa sai an tafi, babu addu'ar dake dauke ajali a jikin mutum, kamar hadin baki arnan kauyen suma suka fito da makamansu, "in ka san farkon rigima to fa baka san karshenta ba, Rigimar da Ma'u ta hada saboda san zuciyarta ya haifar mutuwar rayuka da dama, Ma'u bala'i ce a cikin alummar musulmi.... Shaho ya jigata iya jigata, shi kadai ne mai karfin dake yakarsu, sauran arnan garin abin da yasa sukaci galaba akansu saboda daga cikin gidan suka fara gurin matan, saida suka karkashe matansu da ya'yansu sannan suka fito suka hada hannu akan mazan, dama ba karamar tsana sukayi wa Hardejo ba, wani a cikinsu mai siyar da barasa yayi kan Hardejo da gatari saboda shi tuni yake hakonshi dan hani da yayi da shanta ga daukacin musulman kauyen yasa shi ya daina ciniki, Shaho na ganin haka yayi saurin tareshi hade da kai mishi wuka kirjinshi, ta baya wani ya lallabo ya sari gefen kafadun Hardejo, sannan ya sake luma mishi wukar, salatin da ya fara yi ne ya dawo da hankalin shaho kanshi, tuni jikinshi ya mutu ya saki wukar hannunshi ya durkushe a gurin yana rusa kuka, Ya Allah ga hardejonka nan, Ya Allah me yasa baka turo mana da kariya ba a lokacin da muke da bukata, Ni kadai bazan iya ba ya Allah, gawarwakin mutanen ya kalla harda na babanshi ya sake rusa kuka, cikin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156