Skip to content

Chapter 145

Chapter 145

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

wani dogari ya buďe, Junior ne ya fara fitowa yana rawar wakar *Issa goal* da Kamal yasa mishi, Dariya Anty saude tayi tana kara jin kaunar yaron a cikin ranta... A hankali yake mata magana cike da kauna yana lallabata ta fito, karfin gwiwa ya bata akan babu abinda zai faru, ta fito su tafi, he will not lv her here, Dakyar ya samu ta ziro kyakykyawar kafarta wacce take cikin wani lafiyayyen jan flat shoe mai beza.. Numfashin Hilal neman daukewa yayi saboda ganin yatsun da ko cikin magagi ya tashi zai gane maishi... *NADEEYAH....* ya furta a hankali gabanshi na dukan uku uku.. Bayyana kanta tayi fatar nan sai kyalli takeyi, Ash jallabiya ce a jikinta wacce akayi ma ado da jajayen duwatsu, gyalen kanta bata samu nutsuwar yane shi ba sai nadashi da tayi akan jelar suka sakko a dukka kafadunta.. Rufe kofar Taheer yayi yace "Calm down Baby, babu abinda zai faru, ďaga idon da zatayi dan bashi amsa ta saukesu cikin na Hilal wanda ke tsaye kamar wanda aka dasa... Wani irin sanyi taji ya ratsata ta fara gudu a hankali dan isa gurinshi, "Ya Hilal.. ta faďi cikin muryar kuka, Kauda kanshi yayi dan baya so sam taga hawayen da ya taru a cikin idonshi.. Ganin hakan yasa ta shigewa cikin jikinshi ta fashe da matsanancin kuka, kukan da yake boyewa dole ya sakeshi ya rungumeta shima yana fadin "Kina nan da ranki all this while Nadeeyah, ina kika shiga? Alhamdulillah ya Allah... "Barrister Nadeeyah! ur Nadeeyah is now a Barrister Ya Hilal, i missed u alot... Dago fuskarta yayi yana dariya mai dauke da kuka, "Missed u more, dis is tears of joy, Alhamdulillah... "Nadeeyah... da sauri ta waigo ta kalli Daddy dake tsaye idonshi jajur, 'Kasa ta tsuguna yayi saurin dagota ya haďata da jikinshi... "Kin nuna min ban haifeki ba Nadeeyah, meyasa kikayi min haka? Daddy ya faďi yana mai jin zafi a cikin ranshi na rashin ta cikin wadannan shekarun.. "Kayi hakuri Daddy, kaddara ce, dan Allah kayi hakuri.. "Bana fushi dake Nadeeyah samm banyi fushi ba, Nadai gode ma Allah da yasa zan sake ganinki kafin na mutu..... " *MG Kyari* cike da mamaki Daddy ya dago ya kalli me maganar... " *SAUDATU HALLIRU*... ya faďi yana zaro ido.... "Ikon Allah.... Anty Saude tace tana rike haba, ashe rai kan ga rai?, "Saudatu kina nan abinki, lallai duniya tanada faďi, shekara kusan nawa rabon da mu haďu, Kaii mashaa Allah Nourun ala nourun ya faďi cike da farin ciki.. Ga kawu na can ka barshi a tsaye... Cikin daburcewa Daddy ya karasa kusa dasu ya tsuguna har kasa ya kwashi gaisuwa sannan yace su shigo ciki... Cikin takun kasaita suka fara takawa har cikin parlon... Kashe wakar Kamal yayi Taheer ya kama hannun junior suka bi bayansu.. Hannu Hilal ya mika ma Taheer da fara'a dauke a fuskarshi, "Wow, matured mind, Taheer ya faďi cikin tsokana, yanzu ba faďa ko? Dariya Hilal yayi yace we are Family, hannu Taheer ya mika mishi da sauri haďe da rungumeshi.... Durkusawa Hilal yayi ya kalli junior, a hankali ya zare glass din idonshi yace "Mashaa Allah Junior Kyari, Mr soft or Hard? ya tambayeshi yana nuna mishi hannu, da karfi junior ya dunkule hannu ya buga hannun Hilal yace "Mr Hard ofcourse!! Dariya sosai Hilal yayi yace "Name? *MHK TAHEER* amma *MUKTHAR HILAL MUSADDIQ KYARI* ake cemin a school.... Runtse ido Hilal yayi ya kankame Junior kamar zai maidashi ciki, my nmsake, ya Allah.., I love you boy... ya karashe haďe da sumbatar shi..... I love yhu too Junior ya faďi yana mai mayar mishi da sumba.. Hannunshi ya kama suka nufi mota dan su fita ya dan jiyar dashi dadi kafin ya zauna.... A cikin parlon kuwa kowa mamakin ganin Nadeeyah yayi banda Raliya daketa dariya da farin cikin ganin yadda Nadeeyah ta koma... Anty Reemah da Anni kuwa faďa suka rufeta dashi wanda ita kanta tasan na daďi ne.... Sun dade rungume da Anty Reema tana tambayar ina Zainab? Cikin kuka Anty Reemah tace "Tayi Fushi, kika manta da ita ma bare ita, tuni ta mance dake, tana can gida suna jarabawa ne shiyasa ban taho da ita ba... Dakyar Nadeeyah ta iya gane Mummy dasu Raudha, har kasa ta tsuguna ta gaida Mummy wacce fuskarta tayi faca faca da hawayen farin ciki, rungumae Nadeeyah tayi wani irin kamshin sanyi ya daki hancin dukkaninsu wanda tun zuwansu duniya har kawo yau basu taba jin irinshi ba... Dafa kafaďunta taji anyi ta raba jikinta da Mummy ta waigo tana murmushi tana kallon matar cikin rashin fahimta, "Nadeeyah, dan Allah ki yafe min, yadda ta haďe hannayenta biyu tana kuka sosai yasa Nadeeyah rike hannun tace "Me kikayi min, baiwar Allah? Wallahi na yafe miki duk da ban sank---- Badariyyah zanyi fitsari, Hannafi ya katse Nadeeyah yana matse cinya dan fitsarin ya fara zubar mishi, Zaro ido Nadeeyah tayi,, "Badar!! Ke---ce... ta faďi cikin rawar murya, nan take wani tsagoron tsoron Allah ya tsarga a zuciyar Nadeeyah, tana kallon Badariyya ta ďaga yaron da yayi faca faca da fitsari tayi famfon waje dashi... Jikin Papy Nadeeyah ta kwanta bayan ya gama mata faďa tana tambayarshi Ruwaidah... "Tana can gurin su Jamal, a can take makaranta... ya bata amsa yana mai jin dadin ganinta... Husnah da ta tura mijinta daki saboda mijin Badar, ta fito kamo hannun Nour da Abi taga parlon a nutse sai manyan mutane masu rawuna dake zaune kowa na kasa a nutse, Gefen da Papy yake ta kalla ta hango fuska kamar ta Nadeeyah, tasan dai ta baro Maleekah a cikin daki tana sallah, to wacece wannan? Karasawa tayi ta tsuguna ta gaida bak'in sannan ta kai dubanta kan Nadeeyah, "Nadeeyah... ta faďi da karfi har saida Hafeez ya jiyota.. Da sauri ya buďe kofar ya fito yana dube dube yana faďin "Me ya sameta?, duk tunaninshi Nadeeyar Hilal ce, Ganinsu kankame da juna yasa shi saurin matsawa kusa dasu dan ya gasgasta idonshi... "Yaya Hafeez.. ta faďi tana nufo inda yake, Share hawayen dake idonshi yayi ya juya zai koma inda ya fito, Da gudu ta bi bayanshi ta rungumeshi, "Am sorry, dan Allah kayi hakuri, rufe idonshi yayi hawaye na mishi ambaliya.. gabanshi ta dawo tace "Dan Allah yaya.. Share hawayen yayi yace "In kowa yayi deserving haka ni banyi ba Nadeeyah, in akwai wanda ya kamata yasan inda kike to nine, meyasa zaki bar min tabo a raina?, kullum ina ganin kamar gazawata ce tasa kika bace, samm na kasa rike zumuncinmu.. Meyasa zaki min haka? Sake kankameshi tayi tace "Nasan ban kyauta, haka kaddararmu take, Dan Allah kayi hakuri Yaya.... sunfi minti biyar suna tattaunawa kafin ya sauko ya fara share mata hawaye.... Tun fitowar Hafeez Sarki Tidjani ya mike fadawan shi suka fara yan yameshi, haka itama Shareefah da hirar Daddy da Anty Saude ta hanata jin komai ta mike cike da firgicin ganin Hafeez... "ADAMOU YALLO... sarki ya faďi cikin rawar murya, Adamou, innalillahi wa inna ilaihir rajiun, ashe kana nan da ranka Adamou? Ajiye sandar hannunshi yayi ya isa gurin Hafeez, sai a lokacin ya dawo hayyacinshi ya fahimci cewa shekarun da yawa Adamou bazai kasance haka ba, fuskar Hafeez ya shafa

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156