Chapter 41
Chapter 41
Goggo bace ta haifi mahaifiyarsu, ashe dalilin kiyayyar kenan, sun sani tabbas in har uwa daya suke dasu Mummy bazasu taba wulakanta mahaifiyarsu ba ko da kuwa mijinta yafi *KAMAYE* talauci Shi kuwa Daddy banda daurewar kai zuciyarshi ce ta tafi tunanin lokutan da ta dinga mishi magiya akan ya janye maganar aurenta, kalaman Abbakar ya shiga dawo mishi " *Kyari, yarinyar nan tana cikin matsala, anya kuwa mutanen gidannan su suka haifeta? "Ko a makaranta bata hutawa saboda hidimar yar uwarta, yadda kasan baiwa haka suka maida ta, ina tunanin yar riko ce, ka bita a hankali ka lallabata zaka fahimci daga inda matsalar take, walhi ta bani tausayi matuka saboda yadda naji tana kuka kamar ana yankan naman jikinta* dana sani marar amfani ne yayi mishi dirar mikiya cikin zuciyarshi, muryar Goggo ce ta katse tunaninshi, cikin kuka ta fito da sarkar da ta zame mata mafitar karshe da zaisa ta fita a zargi ta damkawa Hafeez a hannu, tace "wannan sarkar Kakarku ce da mahaifiyarku ta gada, nayi nayi suwaiba ta karba taki, yanzu gashi bata raye dole in sauke nauyin magada a kaina, kallon sarkar Baffa yayi ya share hawayenshi yace "Samun mace mai rikon Amana irinki sai an tona Ma'u, nagode da rike min Amana da kikayi, Anty Reemah dai kallonsu kawai takeyi hawaye yaki tsaya mata, tuno irin ukubar da mama Suwaiba tasha takeyi, babu abinda bata sani ba na daga halayyar da kakarsu kewa mama suwaiba da ahalinta, wannan shine dalilin da sanyata take matukar kauna da tausayinsu... Labarin halin kirkin Suwaiba Goggo ta dinga fadi saboda dai ta wanke kanta a idon Daddy, shi kuwa ya gama fahimtar komai tun da yaji cewar ba ita ta haifeta ba, sai Gab da la'asar suka fara shirin tafiya, kallon Aljihun Hafeez Goggo ke tayi tana tsine mishi a ranta, wato ma bazai ce mata ta ajiye musu sarkar ba, taso hada baki da Mummy su karbe sarkar taga mummy ta kanta takeyi, burinta kar Daddy ya canza mata... ko da ta fito waje ya riga ya shiga mota har ya tada ta yana kokarin tafiya, da sauri ta karasa ta shiga ciki tana mishi kallon tsoro da mamaki.... *GOMBE* Uncle Abdallah.. Kawu Abdallah... Sweet Papy Abdallah Ajiye takardun hannunshi yayi yace "Ruwaidah problem, ta dawo makaranta yanzu fa babu wanda zai huta, kafin ya ankara yaji ta fado jikinshi, nishi yayi da karfi yace "Ruwaida ai sai ki karya ni, baki san yanzu kinfi *OBENIZA* girma ba, dagashi tayi hade da bude baki tace "Papy Obe what? Hancinta ya ja da karfi yace "OBENIZA, bata rai tayi ta fara daga hannun rigarta tace "yanzu Papy har girmana ya kai na Obeniza ben? Wallahi sai na hadaka da *Anni* ! nan ta bar jakar islamiyyarta ta ruga cikin gida da gudunta tana kiran Mamy nd Anni da iya karfinta, Jamal ne ya fito daga daki hannunshi rike da Game yace "problem child is back again, tana zuwa zata gifta dakinshi tace "Yaya Jay, wai dagaske nakai girman obeniza ben? Kallonta yayi sama da kasa yace "to ai an cuci obeniza ma da ake hadaku, kinfi shi girma sau goma, hannunta ya kamo hade da rike kunnenta yace" warning na fito in miki, yau sunday, wallahi in kika kuskura kika dameni a gidan nan sai na kusa maida ke jaka dan duka, salin alin kije kiyi baccin rana kafin a kira la'asar, da fatan kinjini da kyau? Wani irin karaaa ta saki mai karfi tana bubbuga kafarta a kasa, Da gudu Mamy ta fito daga dakin Anni tace "waye? lafiya, motsin kofar Jamal ta gani ya tabbatar mata da shine ya taba ta, "bude kofar nan Jay, ta window ya leko yace "Mamy babu abin da na mata fa, kawai dan nace mata Anni bata da lafiya yau karta damu mutane shine fa ta fara kuka, daukarta mamy tayi tace "Sorry my love, Anni will get well soon in shaa Allah kinji, muje ki ganta, gefen Anni ta zauna tana fadin Anni wanene ya saki ciwo, hannunta Anni ta rike tace "bana ciwo takwara, lafiyata kalau, tashi kije kici abinci kizo kiyi min fira kinji, mikewa tayi tabi bayan mamy hade da cewa "to Anni na ni kadai banda Wicked yaya Jay... Suna fita Alh Abdallah ya shigo dakin ya zauna a kusa da ita, Anni likita yace "idan baki daina tunani ba zamu iya rasaki, zuciyarki ta kusa shiga matakin Karshe, me kike so wanda Allah bai miki ba, duk irin tsanar da akayi miki a gida saboda ni yanzu bai zame miki alkhairi ba, babu abinda na rasa Anni, dukiya, mace, 'yaya, ga kuma ke da kika zamo jigo a rayuwata, kece mafarin komai Anni, hawayen da ya zubo a idonta ta share tace "Uba" Abdallah, ka rasa uba, tun kana ciki ake min kallon fasika, har fitowarka duniya ban huta ba saboda kiranka shege da akeyi, nasani kayi min kawaici na rashin ganin laifina akan rashin sanin inda ubanka yake, A yau ma abun da na saba fada maka shi zan fada maka, wallahi tallahi Abdallah kai dan Aure ne, sunnar manzon Allah ita ta samar dakai, amma babban abin takaicin shine har yanzu bazan ce ga inda mahaifinka yake ba.... ta karashe da kuka mai hade da tari...... (Twist) karku rude ku biyoni da muje komai zai warware.... Daddy nayi magana da papa akan ina so a bani daya daga cikin yaran mama suwaiba mu rike, yardarshi tasa nace bari in tambayeka ko za'a bani, ajiye cup din hannunshi yayi yace "banajin ki Reemah, na yarje miki ki dauki zainab domin itace karama, ita take bukatar uwa irinki, ita kuwa Nadeeya yanzu ta girma gara ta zauna anan ta cigaba da makarantarta, Allah yayi miki albarka, ya kara miki soyayyar yan uwanki a cikin zuciyarki, Ameen Anty Reemah tace hade da janyo abin cire farce ta cire mishi wata kumba da ta dago a kafarshi.. yaushe zaku koma ne? Daddy ya tambayeta yana taba gurin da ta cire farce,, jibi in shaa Allahu Daddy, to Allah ya kaimu.... ta amsa da Ameen sannan suka cigaba da hirar ya da mahaifi... Mrs Tijjani shattima [09/03 6:50 AM] Aysha Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 3⃣2⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Karar da wayarshi keyi ne ya sanya shi jan tsaki hade da mik'a hannu ya dauka, kara ta yayi a kunnen shi, "uhmm *Meerah* Hw u, ya fadi kamar mai cin magani, daga daya bangaren tace "nt good kangiwa! Cire wayar yayi a kunnenshi ya kalli screen din yayi tsaki a hankali hade da mikawa Musaddiq, deal with her pls, inada abun yi, murmushi Musaddiq yayi ya karbi wayar cike da barkwanci yace "Meeran Kangiwa, kin ma manta da Allah yayi ruwan Musaddiq a doron duniya ko, bude baki tayi tace "laaaa small uncle kayi hakuri, kana raina kullum, in na kira kangiwa bai cika picking ba, kuma bani da contact dinka, am so sorry plss, "a'a haba bakomai, ba gashi yanzu mun gaisa ba, just pulling ur legs ne dama, ya karashe cike da zolaya, So ya gida nd su Adeel? Lafiyarsu kalau we missed u alot ta fadi murya cike da farin ciki, ummm really ya fadi hade da cewa "i missed
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156