Skip to content

Chapter 130

Chapter 130

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

kawo shi ya kuma sashi ya taho da aikin da yayi, rabin yan gurin wadanda suka san Hilal suka fara ihun sunan *M H K*... wasunsu kuma suka fita domin kiran makusantansu suzo ga aiki ya samu, Cikin awanni uku aka haďa masu zane kusan su 15, nan duk suka gabatar da ayyukansu wanda ko rabin na Hilal basu kamo ba, cike da kosawa ya kalli zanen na karshen haďe da mikawa engineern, "Call for another meeting plss, ina son sanin dalilin da yasa Hilal ya bar aiki anan gurin.. cike da girmamawa engineern ya amsa shi ya fita da sauri ya sake kiran wani meeting din.. "Da harcen turancin dattijon da bai wuce shekaru hamsin da doriya ba yake magana, "Nasan akwai masu zanen gidaje da yawa, amma companyn nan kowa yasan "Hilal Kangiwa" ne yake zanen gidajen da muke ginawa masu daukar hankalin jama'a, duk wadannan masu zanen da kuka tara min dan Allah ku basu hakuri, a je a nemo min Hilal muyi eye to eye dashi inji nawa yake son a kara mishi, Cikin girmamawa manajan kamfanin yace "Ba kudin bane sukayi mishi kadan, matsala suka samu da IRFAN, shine yace ya bar aiki, Ya salam... dattijon ya fadi yana mai dafe kanshi, wato Irfan sai ya kori duk wani wanda suke kasuwanci tare, a kausashe yace "bani number wayarshi zan kirashi yanzu yazo office ya sameni... ****** "Duk tashoshin cartoon din yau basu yi zee, kin gani? ta tsaida kan Mbc 1, tana yunkurin canzawa wayarta ta dau kara, mikewa tayi da sauri ta zare wayar a charge, daki ta wuce tana waya da Jamal cike da so da qauna, Lamoo Zainab tayi cikin lallausar kujerar parlon tana kallo haďe da lumshe ido alamun bacci nason yin gaba da ita, bata dauke idonta a kan tvn ba dan tasan in suka gama tallan drama's dinsu zasu sako cartoon, hannu tasa a baki tana sha a boye dan kar Hilal ya kamata, yadda ta naďe hannun da hula zaka rantse wani abun take sha daban, Kamar cikin mafarki ta tsinkayi kukan yar budurwa cikin wani tallan arabic drama, sanye take cikin jallabiya baka kanta yane da ďankwali, Mikewa zainab tayi ta isa gaban tvn dan kalolin hotunan budurwar ake nunowa, daga wanda take kuka sai wanda take dariya, *Adda* ta furta a hankali tana shafa fuskarta a screen.... " *Hey everyone i'm _MALEEKA SAHEEB SAIF_.... SAHEEBUL QALBEE will be in cinema's on the 3rd may in shaa Allah, don't miss the unconditional love story of NAINAH AND SAMIR, dos in Egypt will see ya on the 5th, nd Istanbul on the dday, love yhu oll my fans.. muahhhh..* Ya Hilal... Ya Hilal... A ruďe ya rufe laptop dinshi ya buďe kofa saboda irin kiran da Zainab take mishi, duk tunaninshi wani abun ne ya sameta, haki ya ga tana yi tana nuna mishi tv, "Adda na gani a cikin tv, wallahi itace, ajiyar zuciya Hilal yayi ya kwace naďin da tayi ma hannunta da hula yace "wannan abun da kikayi shi ya sanya tayi miki gizo, amma muje in ga ko itace, bin bayanshi tayi suka zauna a parlon lokacin an wuce tallan har an fara cartoon, a hankali tace "an gama, amma ka zauna a sake yin talla zaka ganta, janyota jikinshi yayi yace "Bacci kikeji my baby, kwanta kinji, anjima in kin tashi sai mu fita yawo, rufe idonta tayi tana hango fuskar Maleekah wacce tayi ma lakabi da Nadeeyah, babu abinda ya banbanta su sai tsayi da wayewa, Maleeka ta ďan dara Nadeeyah tsayi sannan wayewarsu da gogewarsu ma sam ba daya bace, amma kamannin fuska babu inda suka banbanta, da tunanin bacci yayi gaba da Zainab, kwantar da ita yayi a gurin ya mike dan karasa research din da yakeyi akan aikin da gwamnati ke son bayarwa, yana son Applying aikin amma yasan yafi karfin Papa ma bashi ba... Cike da confidence yayi Applying haďe da ayyukan da yayi a baya, tunanin yadda zaiyi ya haďu da mai *A square TCC* ya keyi, yasan zaiyi aikin domin kuwa karuwarsa ce da shi baki daya, dan in ya yarda sukayi aikin nan ba karamin kuďi zasu samu ba, Wayarshi ya dauko da niyyar kiran manajan companyn, tunawa da halinshi da yayi ya sanyashi ajiye wayar ya cigaba da tunanin yadda zaiyi ya hadu da CEO din cikin sauki,, har ya mike zai shiga bayi yaji karar waya, da kamar kar ya dauka dan yaga bakuwar number, wani sashi na zuciyarshi ya bashi umarnin dagawa yaji ko alheri ne, Aiko Hilal yayi farin ciki matuka da jin mai kiran nashi dan abun da ya dade yana nema kenan, nan yayi alwala yayi sallah haďe da yin addu'ar Allah ya bashi karfin gwiwar fada mishi abun da ke ranshi, ya kuma sanya haduwar tasu ta zamto alkhairi..... "Shiryawa yayi tsaff cikin kaftan riga da wando ash, ya dade yana son haduwa da Ceo din companyn da yake wa zane *SHEIK ATIKU SAHEEB SAIFUDDEEN* Saboda wadannan ayyukan zanen gwannati da yake son nuna mishi, kuma yana son yi mishi gargadi akan macutan dake gudanar da ayyukansu a companyn shi... Sanyin A.c. hade da kamshi mai dadi ke tashi a cikin office din, Makeken Hoton jikin bangon idonshi ya sauka a kai gabanshi yayi mugun faduwa, su hudu ne a jikin Hoton, Irfan kadai ya gane saboda yayi mishi sanayya marar dadi, Hoton yar budurwar da mahaifinta su suka fi tayar da hankalinshi, bai gama shiga dimuwa ba sai da yaji muryar mutumin ya fito yana mishi MARHABAN ya Hilal, suman tsaye yayi da suka hada ido saboda tsabar firgici, tabbas yasan mama suwaiba bata da wani dan uwa namiji, to wannan mutumin me irin fuskarta daga ina ya fito... Hasbunallahu wa ni'imal wakeel ya fadi jiki na rawa, a zatonshi gamo yayi da aljani..... Karasowa kusa da Hilal yayi ya miko mishi hannu dan su gaisa, kasa daurewa Hilal yayi yayi saurin tsugunawa dan yi mishi irin gaisuwarmu ta hausawa, nan fa Sheik ya sake jin kaunar Hilal na yawo a cikin jininshi, dagoshi yayi ya haďe jikinshi da nashi haďe da sumbutar kumatunshi irin dai yadda larabawa ke gaisuwarsu, hoton dake kan makeken table dinshi kuwa saida ya kusa tsaida numfashin Hilal, Hotone kato black nd white, fuskar nan bata da maraba da ta su Mama Suwaiba, Sheik, Nadeeyah da yar budurwar dake cikin hoto, bai kara samun kanshi cikin ruďani ba sai da idonshi yayi tozali da sarkar wuyar tsohon hoton, wannan karan Hilal ya riga ya gama fita hayyacinshi, kar dai son da yakewa Nadeeyah ne ke neman kaishi wata duniyar daban, hannun dattijon da yaji cikin nashi ne yasa shi saurin matsawa baya, da karfi yake furta kalmar "Hasbunallahu wa ni'imal wakeel, cikin rashin fahimta dattijon ya nufoshi yace "Lafiya? Menene yake faruwa? "Dan Allah karka cutar dani, Innalillahi, "wa inna ilaihir rajiun sheik ya karasa cike da zullumi haďe da cewa "Subhanallah, jin ya ambaci sunan Allah ne ya sanya Hilal nutsuwa haďe da nemo duk wata jarumtakarshi, ganin ya samu nutsuwa ya sanyashi cewa "su shiga cikin parlon office din, bayanshi Hilal yabi yana ambaton sunan Allah... Kallon Hilal Sheik yayi yana tambayarshi damuwarshi, Murmushi kawai Hilal yayi yace "Babu

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156