Chapter 136
Chapter 136
junior bai gani ba a gurinsu, shekararshi daya ta yayeshi a nono saboda wahalar da karatu ke bata, nan Taheer ya maida ita Hostel saboda ta samu nutsuwar yin karatu, hutu kadai ke dawo da ita gida... Hakan ya sanya hankalin Anty saude kwanciya dan taga sam hankalin danta baya gurin Nadeeyah... a yanzu bata da burin da ya wuce ta hadashi da Amal domin tana matukar kaunar yarinyar, koda ta sameshi da maganar nuna mata yayi ta jira Amal din ta gama karatu... a haka dai rayuwarsu ta cigaba da tafiya yau da dadi gobe babu saboda dama haka rayuwar duk dan Adam take... Ranar da ta kammala karatunta ta fito da sakamako mai kyau Taheer yayi farin ciki matuka domin dama hakan yake so, yana son daga ta gama ta fara practicing aikinta... A yanzu kuwa Nadeeyah ta zama wayayyar mace wacce tasan yancin kanta, in ka ganta shuru to a gaban Taheer ko Anty saude take, amma a school bakinta buďe yake, ko wani irin presentation da defense da ita, bakinta ya goge sosai da kwararren turanci wanda in tana yi zaka rantse baturiya ce... Bata kara girma ba saidai ta murje sosai kamar renon turawa..... Ajiyar zuciya yayi bayan ya gama tunano duk abubuwan da suka faru a baya, Sai a yanzu sharaďin mahaifiyarshi ya dameshi da ta fara tuna mishi maganar Amal, yaya zaiyi ya nusar da ita bazai iya zama da kowacce mace bayan Nadeeyah ba, ya zaiyi da soyayyar da ya dade yana danneta a cikin ranshi.. Juyi yayi ya rungumi pillow kamar karamin yaro, "Ya Allah karka kawo abinda zai rabani da Nadeeyah.. Abin da ya fadi kenan cikin nukurkusar soyayya, soyayyarta na cin can cikin ruhi da bargon jikinshi, daurewa kawai yakeyi saboda baya son ya furta mata taga ko domin haka ne ya taimaketa, karar agogo yaji alamar hudu tayi, mikewa yayi ya nufi bayi dan watsa ruwa... Zuciyarshi cike take da tunanin yadda zai fuskanci duk mutane biyun nan masu muhimmanci a rayuwarshi da sirrin zuciyarshi, Runtse idonshi yayi lokacin da ruwa ya fara ratsa tsakiyar kanshi, ajiyar zuciya ya dinga jerowa yana jin wani abu na tsargawa a jininshi.. Wannan abu babu mai fahimtarshi sai wanda ya taba tsintar kanshi cikin matsananciyar soyayya...... Cikin coffee jallabiya ya shirya yayi sallahr la'asar ya fito ya nufi dakin junior dan ganin ko yayi sallar... Shi kanshi yasan yazama tuzuru domin yanzu kiriss ya rage ya shiga arba'in, in har zaiyi ma Momma adalci yasan dole taso taga zuri'arshi, da wannan zancen zucin ya isa dakin Junior wanda yake kusa da na su Nadeeyah.. Daki ne na musamman Anty saude tayi mishi domin faranta ranshi, Da katuwar kwallo yayi karo a bakin kofa, can ciki kuma tulin kayanshi ne da ya zubosu daga cikin drawer, dayan gefen kuma takardu ne na sketch dinshi da katon Allon da ake koya mishi... Can cikin luntsumammiyar kujerar dake gaban tv ya hangoshi sanye da sky blue riga da jan gajeren wando hannunshi dauke da control din game yana bugawa... Ta jikin switch din ya kashe tvn ya karaso ya mika mishi hannu, "Tashi muje sallah, ajiye game din yayi ya kwantar da kanshi jikin kujera haďe da noke wuya, Zaro ido Taheer yayi yace "Sallah fa Junior, wasa kakeyi sweetheart tashi kaji, in ka idar da sallah sai muci abinci muje yawo, cire glass din idonshi yayi ya fara sosa idonshi yana shirin yin kuka, Hankali tashe Taheer ya zauna ya daukeshi a jikinshi, "waye ya taba min kai? Faďa min, "Mamma.. ya faďi a hankali kamar me raďa, "Me tayi maka? Faďa min, kayan dake kasa ya nuna mishi yace "wai sai na kwashe da kaina ko ta min bulala, Daddy zan iya kwashewa? Dariya Taheer yayi yace "Ina fa zaka iya, nasan dai ka iya zubarwa amma kwashewa sam bazaka iya ba, rabu da ita, zansa Amal ta kwashe, kuma in zaka sa kaya ka kirani inzo in dauko maka kaji? Gyaďa kai Junior yayi haďe da rungume Taheer yace I love u Dad... "love more dear, tashi muje..... ********* Sauri sauri ta wanke hannunta da liquid soap dan gudun kar wayarta tayi karni, kafin ta isa ta dauki wayar har ta kuma katsewa a karo na uku, bin bayan kiran tayi da sauri, Saida wayar ta kusa tsinkewa taji an ďaga, "Hello Aunt Rally!!, A kiďime ya cire wayar a kunnenshi ya sake duba number me kiran, *M J Canada* sake maida wayar kunnenshi yayi, Cikin harcen turanci wanda ko me take faďi saita haďa dashi tace "yhu der? Jingina yayi da ginin gurin dan yadda yaji kanshi ya fara juyawa, samm bazai iya tuna inda yasan muryar nan ba, amma ruhinshi ya tabbatar mishi yanada alaka da mai muryar, "will call back may be ba network... kittt.. yaji ta kashe, bai cire wayar a kunnenshi ba sai muryarta daketa mishi amsa kuwwa... Gabanta ne ya faďi da ta doso gurin da ta bar wayarta taga Musaddiq da ita a kunne, cikin dakiya ta zare wayar tace "Little kai ne yau a gari, kallo ya bita dashi da kyawawan fararen idanuwanshi, Karaso ka zauna mana, ko ka shiga force ne ban sani ba, ta karashe cikin zolaya, Babu laka a jikinshi ya karaso ya zauna, zamanshi yayi daidai da sake shigowar wayar, Dakewa tayi dan kar ya gane ta dauki wayar, kafin ta kaita kunnenta tace "Maraba da Dikuu, yau an tuno damu, Hello Maman junior ya kike? Ina Daddy na, da sauri Nadeeyah ta kashe wayar numfashinta ya shiga safa da Marwa.. Ita kuwa Raliya cigaba da wayarta tayi tana dariya kamar dayan bangaren ma ana magana, saida tayi minti daya sannan tace "Kiyi hakuri inada bako, kanina yazo gida after a long period of time, to sai na jiki ta ajiye wayar a gefenta.. Diku kaga yadda ka zama kuwa? kuďi sun zauna ka manta damu, yaushe ka dawo daga Malay? Ajiyar zuciya yayi ya fara kauda tunanin mamallakiyar muryar nan, Shekaran jiya, Ance Mummy bata da lafiya shiyasa nazo dubata, me akeyi a gidan ne naga ya cika? "Bikin Rilwanu almajirin Goggo, Baffa, ya bashi dakin waje yasa amaryarshi, walhy stress ne yake damun Mummy, Yaushe Daddy zai dawo daga Holland? ta tambaya cike da kosawa, dan taci alwashin in shaa Allahu wahalar mahaifiyarta tazo karshe tunda yanzu kam ta gane kuskurenta fiye da tunani... Kasumbar daya tara a fuskarshi ya shafa yace "Zan je in sameshi jibi, zamu wuce Canada gurin wani taro, In shaa Allahu next week ko upper zamu dawo tare, to Allah ya kaimu ta faďi tana mikewa dan kawo mishi abin ci da shi... Wai ya maganar aure ne Little, haba, ka zama tuzuru, komai ya zauna, ya kamata ace ka ajiye iyali sune cikar mutuncinka.. Zai bata amsa kenan wayarshi tayi kara, da sauri ya dauka annurin fuskarshi ya karu sosai, "Habibi! ta faďi cikin shagwaba.. Yess My Baby, hw r u? ya amsata cikin kulawa.. "Fine sweetheart.. "Yhu sure My life? Ya tambaya cike da kulawa.. "Yeah buh i wanna see yhu, yadda ta make murya kamar zatayi kuka yasa yayi saurin kashewa dan suyi video call, tab dinshi ya dauko ya kirata... Nan take kyakykyawar yarinya yar shekara hudu ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156