Chapter 88
Chapter 88
Hilal ya jingina jikinshi a karfen balcony ya sauyawa wayar hannunshi mazauni zuwa kunnen dama yace "Wowww, is this a dream or? REALITY Musaddiq ya katseshi hade da lumshe manyan idanuwanshi, sajen fuskarshi ya fara shafawa yana fadin "i don't knw how Hilal, na tsinci kaina a tarkon kauna, ganinta kadai yana tsaida duk wani magudanar jinin jikina, idan najiyo muryarta nakan rasa nutsuwata in daburce na shiga rudani Hilal, Na rasa yadda zanyi in tunkareta da kalmar soyayyata, walhy sonta yayi min mugu kamu ba tare da na farga ba, ya karashe fadi yana mai taba gefen da zuciya ke adane a cikin kirji, Daddadar iskar da ta kada Hilal ya shaka jikinshi ya mutu tubus saboda haroro yanayin da suka shiga shi da dan uwanshi daya, har yana ganin ma yanayin nashi yafi na Musaddiq, saboda wani irin sonta da yake ji a dukkan sassan jikinshi ba zuciya kadai ba, A kagauce ya kauda tunanin yace "who is the lucky one my Guy, "call me lucky a ranar da zan iya tattaro kalaman so in fada mata, "Wait wait Kyari, u mean baka fada mata ba? gyada kanshi yayi fuska a dame yace "na kasa Hilal, wallahi i can't, dariya Hilal yayi yace "lallai baka shirya soyayya ba, a shagwabe musaddiq yace "kai zaka tayani fada mata, i knw zaka ce baka son raini, plss u have to help me out dan na gaji da wannan ciwon takurar, " it's well Hilal yace yana dariya sosai, fada min wacece , sannan ka turo min numberta Asap in tsara maka ita, cike da fargabar kar ya fada mishi sunanta yace bazai iya ba saboda baisan raini ko kuma wani abun daban yace "promise me in na fada maka bazaka ki fada ba? "Haba ai kaima kasan ko wuta take zan bita in fada mata for u, bare a cikin gari take kuma mutum ce kamar mu, kai dai kawai fada min everything about her,, *NADEEYAH...* *Hilal i'm in love with Nadeeyah....,* Tartsssssssssaas.... wayar hannun Hilal ta subuce ta fadi a kasa........... Mrs Tijjani Shattimah....... [04/04 10:04 PM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 5⃣3⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Sulalewa Hilal yai a hankali yayi zaman dirshan a gurin, kallon wayarshi yayi wacce yake jiyo muryar Musaddiq yana fadin "kana jina? Hello Hilal are u der?, girgiza kai Hilal ya shiga yi yana fadin "nooo dis is nt true, da sauri ya mutstsike idonshi ya bude dan ganin ko mafarki yakeyi, k'ara wayar da glass dinta ya tarwatse ta sakeyi, hannu na rawa ya mika shi ya janyota, dannata yayi ya sanya speaker, nan take muryar Musaddiq ta sake gauraye gurin "Pls Mana, kai kadai kake understanding feelings dina, kai kadai ne zaka taimakeni, wallahi i love her.... Toshe kunnuwa Hilal yayi kalmar *wallahi I love her* ta dinga amsawa cikin kunnenshi, runtse idanuwanshi da suka zama kamar gauta yayi kirjinshi na duka kamar ana daka, duk yadda yaso yayi kuka hakan yaki yiwuwa a gareshi dan ba sabawa yayi ba, kuka... sam bazai iya tuna ranar da yayi shi da girmanshi ba, A hankali yake maimaita "Why Nadeeyah, why nt order gal, ya Allah... ya karashe hade da dafe kanshi, daina jiyo muryar da yayi ne ya sashi saurin daukar wayar, juyata ya dinga yi a hanunshi yana jin haushin dalilin da yasa ya mallaketa tun farko, screen guard din daya fashe ya zare.. nan hoton da ke daure kan screen din nata da Musaddiq ya fito baroro, maida wayar yayi da sauri saboda wani abu da yaji ya taso mishi, Dakyar ya iya mikewa ya shiga dakin, rub da ciki yayi yana hango wa kanshi halin da zai shiga, yaso Nadeeyah kamar rayuwarshi, daidai da second daya bata taba fita a ranshi ba, sai gashi yau Musaddiq da bayan iyayenshi bashi da kamarshi shi yake son abun da yakeso, juyi ya dingayi a gado ya rasa abun da zaiyi yaji sanyi cikin ranshi, komai ya daina aiki a jikinshi, Zainab ce ta fado dakin da gudu, drawershi ta bude ta shiga tana fadin "boyeni yaya, Anty zata dukeni, yadda ta rufe kofar da karfi ya sa takardun saman drawer zubowa kasa, jiki ba kwari ya mike ya tattarosu ya zubasu a kan gado, nan take zuciyarshi ta raunana da yayi tozali da zanen da ya gama satin da ya wuce, tsugunawa yayi ya janyoshi ya zuba mishi ido, dariyar dake matukar burgeshi yayi nisa cikin kallo ba tare da sanin halin da idanuwanshi ke ciki ba... hannu yaji kan kuncinshi ana share mishi hawayen da baida masaniyar zubarsu, dago kai yayi ya kalleta itama nata idon ya ciko da kwalla, da sauri ya hada jikinshi da nata ya saki wani irin kuka mai tsayawa a zuciya, ita kuwa da karfi ta saki nata wanda ya janyo hankalin su Anty Reemah da Papa da shigowarshi gidan kenan, Da sauri ya turata waje ya sama dakinshi key, Hinad dake lekenshi tayi saurin komawa itama kukan ta saki dan abin da bata taba gani bane tun tasowarta kuka a idon Hilal, takardun ya tattaro yayi musu runguma kamar zai maidasu ciki, a lokacin kukan da yakeyi ya ci karfinshi dan har sheshshekarshi su Anty Reemah sunaji, babu irin bugun da basuyi ma kofar ba yaki budewa, da yaga sun matsa sai ya tattara duka takardun, ya zaga baya ya sanya musu wuta, ganin hayakin dake fita ta kasan dakinshi ya sanya Anty Reemah sakin Kuka sosai tana fadin "dan san annabi Muhammadu Hilal ka bude kofar nan, Papa kuwa ranshi ya gama baci ya dinga dukan kofar, ko gezau batayi ba dan mugun karfi gareta, murya a kausashe yace "Muktar bude kofar nan, wallahi kaji na rantse in baka bude ba zanyi maka mummunan furu--- bude kofar yayi ya tsaya a gurin, har lokacin idonshi bai bar zubar ruwa ba, da sauri Anty Reemah ta karasa tana share mishi hawayen, itama masu zafi na fita a idanuwanta, Rungumeshi tayi tana tambayar dalilin zubar hawayenshi, kamar ta sake kunno wutar cikin zuciyarshi haka ya kwantar da kanshi a jikinta yana kuka kamar karamin yaro, Papa bai bi ta kanshi ba duk da shima ya shiga tashin hankalin ganin hawayen dan nashi, bayan dakin yaje yaga komai ya kone sai toka, dawowa yayi da sauri rai a bace yaja hannun Hilal, "meye wannan? Yanzu in abun nan da kayi yazo da tsautsayi fa? dan iskanci ka rasa inda zaka sa wuta ka kona takardu sai a nan, karkatar da kai kawai Hilal yayi baya ma gane fadan da Papa ke mishi, abubuwa da dama ke mishi yawo a kai, "Papa please, Anty Reemah ta fadi cikin sigar tausayawa, bai kalleta ba yaja tsaki ya fita shima zuciyar ta shi a karye take, baisan me ya sanya Hilal kuka ba, amma yasan koma meye ba karamin abu bane... Anty Reemah kuwa zaunar dashi tayi tana rarrashinshi tana tambayarshi abun dake damunshi har ya sanyashi zubar hawaye, kwanciya yayi a jikinta wanda har ya manta rabon da ya kwanta a jikinta haka, Mugun tausayin kanshi yakeyi dan ya rasa makomar zuciyarshi, "Tell me Babana, menene? Cikin muryar kuka yace "Mum pls don't ask again, ki zauna anan karki tafi ki barni, hannu tasa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156