Chapter 141
Chapter 141
maka wanka kazo muci duk abinda kake so, "Kallon Anty Saude yayi cikin fuskar mamaki yace "Momma ba kince ni zan dinga yin shower da kaina ba, ni dai ba wanda zai min wanka, "Yess big boy jeka toilet dina kayi wankanka, amma fa kar kayi min barna, kuma ka wanke kanka da kyau kaji? Gyaďa kai yayi ya nufi bayin da gudu bayan ya watsar da dukka kayanshi a parlon..... "Momma... wai meyasa har yan---- look Tee, Dan Allah kar mu fara wannan zancen, go and get urself ready kazo kaci abinci, kayi abinda kake so na kyaleka,, ka barni inyi abinda nakeso... Mun fara magana dakai akan Amal, zan kira Mus'ab anjima in sha---- Bai karasa jin abinda zata ce ba ya mike yayi hanyar dakinshi... Taheer lokaci yayi da bazan zauna in zuba maka ido ba, wallahi tallahi cikin kwanakin nan zakayi aure.... Dariya sosai yayi saboda yadda ta daga murya, bai waigo ya kalleta ba ya shige dakinshi yana cigaba da dariyar da yasan zuwar mishi kawai tayi babu shiri, Gefen katafaran gadonshi ya zauna haďe da dafe kanshi, "Ta ina zai fara sanarwa da Momma abinda ke ranshi, yasani sarai ko za'a haďi sama da kasa bazata yarda ya auri Nadeeyah ba, da yaya ma ta yarda da zamanta a gidan, saida ta gindaya mishi tsauraran sharudda akan Nadeeyah kafin har ta yarda da zamanta, Haihuwar junior da tayi ita ta sake samarwa da mahaifiyarshi kwanciyar hankali domin Allah ya daura mata son yaron... kishingida yayi yana tunano baya lokacin da ya fidda rai da samun muradin ranshi, Sai gashi kaddara ta haďasu a lokacin da bai taba zato ba........ *Tuna baya....* Suna isa asibitin ya fito daga motar dakyar, Mutumin da ya sasu a mota ya taimaka mishi suka shiga da ita saboda yanayinshi na buguwa da kuma jini da daketa zuba a kanshi, da sauri nurses suka iso garesu suka sanyata akan gado, Dishidishi Taheer yake gani saboda karfinshi ya kusa karewa, bayan nurses din yabi har zuwa kofar dakin emergency, suna gab da shiga ganinshi ya sauka a kan Nadeeyah da gefen fuskarta ya baci da jini, a firgice ya karasa kusa da gadon ya fara kiran sunanta yana kuka sosai, Dakyar mutumin da ya rakosu ya rabashi da gadon ya zaunar dashi a kan kujera, karfafa jikinshi yayi ya dauko wayarshi ya shiga neman number Anty Raliya, dakyar ya iya ganin number dan hankalinshi ya fara gushewa, Ya kira wayar yafi sau goma bata daga ba, cikin neman mafita yayi kiran uncle Kamal, ringing biyu tayi ya dauka, Cikin wahalalliyar murya yace mishi yaje gidan Alh Mukhtar kyari ya sanar dashi hatsarin da sukayi, Rashin sa'a akayi Kamal yace mishi yana hanyar dawowa daga Abuja, amma gobe da sassafe zai safe zaije gidan ya sanar musu, sunan asibitin da suke ya faďa mishi sannan ya kashe wayar dan gaba ďaya jijiyoyin kanshi sun daina aiki, Ba karamin tashin hankali kamal ya shiga ba na jin muryar Taheer, yana kashe wayar ya nemi *Comr-David* ya sanar mishi da halin da Taheer yake ciki sannan yasashi zuwa asibitin dan ganin halin da yake ciki... Kafin zuwan David har Taheer ya faďi unconscious, cikin kankanin lokaci shima aka bashi gado... Washe gari Yadda David ya ga jikin na Taheer ya tabbatarwa da Kamal suna cikin mayuwacin hali, ya kamata ya sanarwa Anty Saude saboda gudun bacin rana, Hankali a tashe Kamal ya a jiye wayar ya sake kallon masu gadin kofar gidan da sukayi bake bake suka hanashi shiga, Rokonsu ya shiga yi akan suje su fadama me gidan hatsari yarshi tayi, cikin halin ko in kula suka daka mishi tsawa suka tabbatar mishi babu kowa a cikin gidan... Rasa abin yi yayi gashi Taheer bai san inda yake ba, motarshi ya shiga ya koma gida ya soma shirin tafiya Lagos...... Yana isa bai bata lokaci ba ya kira Anty Saude ya sanar da ita, rikitashi tayi da kukanta tace maza ya shirya su taho nan zaifi samun kula, bai mata musu ba ya koma dakin da Taheer yake... Doctorn da take kula dasu doctor Marliyya batayi jayayya da Kamal ba tayi yan rubuce rubucenta ta bashi sannan ta shawarceshi da ya bari su farfado saboda komai ya tafi mishi cikin sauki, ta dade tana faďa mishi irin Halin da Nadeeyah take ciki, sannan ta faďa mishi tana dauke da karamin ciki, barinta ta farfaďo yana da matukar muhimmaci, Na'am yayi da zancenta ya gaza furta mata ba tare da Nadeeyah zasu tafi ba saboda kar taga rashin hankali da kyautawarsu..... Nadeeyah... Nadeeyah... Na-dee-yaaàaa.... ya furta da ďan karfi, da hanzari Kamal da David suka shigo dakin, Kwanta Uncle T, baka da karfi a jikinka, Alhamdulillah tunda ka farfaďo, dama na riga na yanki ticket 8pm jirgin mu zai tashi, "Where is Nadeeyah Kamal? Ya tambaya dakyar yana dafe kanshi.. She will be alright Tee, lafiyarka itace abin bukatarmu, i went to der house ance babu kowa, in na kaika gurin Anty safely zan dawo in sake komawa gurin yan uwanta, i promise u i will neva lv her alone Taheer, trust mee, Runtse ido Taheer yayi hawayen dake boye a idonshi ya sauka a kumatunshi.. "Ba babanmu daya ba, iyayenta sun rasu shine Daddynmu ya daukota ya dawo da ita gidanmu... "Gara kai Uncle, kana ganin Mahaifiyarka, ni fa bani da dukka, maraici ya kangeni gaba da baya, bamu da kowaaaaa.... Mikewa yayi dakyar bayan ya gama tunano kadan da ya sani daga labarin Nadeeyah... Cannular dake hannunshi ya cire ya fara tafiya dakyar zuwa Dakin da Nadeeyah take Kamal da David na binshi a baya... Ganinta da oxygen ya sanyashi zaman dirshan a gaban gadonta, kuka ya shiga rerowa mai sosa zuciya wanda komin rashin imaninka sai ka tausaya mishi, Dan Allah karki mutu Nadeeyah, Karki mutu ki barni da guilt din kashe abinda zuciyata tafi kauna, Dan Allah ki tashi... "Zata tashi ranka ya daďe, wata nurse ta faďa mishi cike da tausayawa, "Yaushe? Yaushe zata tashi?, Dan Allah ku tasheta---- "Calm down Taheer, tunda suka ce zata tashi she will be fine, ka tashi mu tafi, cikin raďa Kamal ke maganar, Wata gigitacciyar tsawa Taheer ya dakawa Kamal wacce ta sanya kanshi juyawa ya tafi tagaga, Tsugunawa Kamal yayi ya rukoshi yace "Meyasa kakeson wasa da rayuwarka, why Tee? Plss Kamal kasan yadda zakayi mu tafi tare da Nadeeyah, i will call her Aunt, in taji sauki zan dawo da ita, nasan ba karamin abu bane ya fito da ita da daddare da akwatinta, plsss Kamal, Yadda yayi maganar yana ambaliyar hawaye ya karya zuciyar Kamal, "Karka damu in shaa Allah zamuje da David muyi mata duk abin da ya dace... Nurse din dake tsaye a kansu tace "ku samu Dr Marli, she will help alot da report dinta, ba shine mijinta ba? N--- Yess nine yayi saurin katse Kamal, fine biyoni muje, in shaa Allahu ko gobe zaku gama mata komai, Taimaka ma Taheer sukayi ya koma daki tayi mishi allurai sannan suka wuce office din Doctor....... A daren da zasu tafi a daren Nadeeyah ta farfado, ba karamin farin ciki Kamal yayi ba dan yanzu kam zasu san inda wani nata yake dan wayar Taheer tun daren ranar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156