Chapter 143
Chapter 143
share hawayenta, wayarshi ya dauka ya kira number mai gadin gidansu ya sashi ya duba ko Raliya na nan.. saida yayi kusan minti goma sannan ya kirashi yace bata nan amma ya samu number da take aiki dashi yanzu, cike da murna ya umurceshi da ya turo mishi, bayan ya turo mishi ya wuce daki dan kiranta, yana kira ta daga kamar dama tana jiran wayar, "Hello salamu alaikum, ameen wa alaiki salam mummyn Fadeel, ya gida? Cikin rashin sanin muryar tace "lafiya kalau ya harkoki, fine alhamdulillah ya faďi yana gyara zama, Taheer ne, in bazaki damu ba dan Allah ina son ganinki, Ayya Taheer ya su Anty saude, shikenan sai kuyi zamanku haka akeyi.. dariya yayi yace "Ba haka bane karatu ne ya rikeni, ina Fadeel? Gashi can yana wasa, yaushe zaka zo? Gobe da safe in shaa Allah, to Allah ya kaimu Taheer, sai kazo..... Washe gari suka hau jirgi zuwa kaduna, saida ya fara sauke su Amal a gida suka ci abinci suka huta sannan suka wuce gidan Anty Raliya... Basu sameta a gida ba saida suka jirata har na tsawon minti goma.. Ayi min afuwa Taheer, na kusa fara exams ne walhy, ban cika samun zam---- muryarta ta kakare saboda yin tozali da Nadeeyah da tayi, Mutsitstsika ido tayi haďe da sakin hannun Fadeel, Na---dee--yahh.... ta faďi cikin rawar murya, rau rau idon Nadeeyah yayi tace "Na'am Anty, kirji Raliya ta rike itama idanuwan nata suka kawo ruwa, "Nadeeyah, dama kina nan a raye? Innalillahi wa inna ilaihir rajiun, ina kika shiga? Kasa bata amsa tayi sai kuka mai karfi da ta fashe mata da shi, zama Anty Raliya tayi ta rungumo Nadeeya tana share hawayen farin cikin, Taheer ina ka nemo mana Nadeeyah, shekara ďaya da watanni kenan muna nemanta, an shiga matsaloli sosai na rashin ta, ashe tana nan da rai.. Alhamdulillah, Allah nagode maka da ka dawo mana da Nadeeyah cikin koshin lafiya, kankame Nadeeyah tayi tana shafa bayanta haďe da kukan farin ciki.... kushun kushun din yaro taji yana shirin fara kuka, hannun Taheer ta kalla taga ya daurashi a kafadarshi yana jijjigashi, kallon mamaki ta bishi dashi tace "Taheer kayi aure ne? Babynka ne? ina Mamanshi? Duk wadannan tambayoyin tayi su ne cike da zullumin kar yace mata Nadeeyah ya aura, tasan in hakan ne tabbas rayuwar kaninta na cikin hatsari.. Jin Babyn tayi a kusa da ita tayi saurin kallon Nadeeyah da ta fara kokarin bashi nono, dago kai tayi da sauri taga Taheer har ya fita daga dakin saboda ya bar Nadeeyah ta shayar da Babynta... Nadeeyah yaushe kukayi aure? Ya salam ta faďi haďe da dafe kai hawaye ya sauko a idonta... Daura mata babyn tayi a hannunta tace "Danki ne, jininki ne Anty, dan yaya Musaddiq---neeee.. ta karashe cikin kukan tunanin Musaddiq yayi mata nisa... Wata irin runguma Raliya tayi ma Junior ta dinga sumbatarshi tana zubar hawayen farin ciki, tabbas wannan jininta ne, komai nashi na mahaifinshi ne, wayyo Allah, wannan ita ake kira *Zazzafar Kaddara*, ina ma Musaddiq zai iya zuwa yanzu yaga gudan jininshi... kuka sosai ta dinga yi tana sambatu a fuskar Junior.... Mrs Tijjani Shattima..... [12/06 7:55 PM] fareedah: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 6⃣8⃣ By *Aysha Ya'u kurah* A tare suka waigo dan ganin wanda yayi wa kofar gidan haka kamar dama yanada haushin gidan, horn din da zubair yayi ne ya sanyasu manta batun kofar Hilal yaje ya bude mishi gate din.... Daya bayan daya sheik ya kalli su Papy da su Baffa, ganin har ya gama kallonshi bai dire idonshi kan yayarshi ba ya sanya shi tambayar inda take, Baffa da tun shigowarshi gurin ya ke kallon Sheik yana hasashen da ya tabbatar gaskiya ne, Daddy ne yayi karaff ya fara ma sheik nasiha da sigar tunatarwa sannan ya nuna Baffa yace wannan shine mijinta, wannan kuma danta ne, Allah yayi ma twin sis dinshi rasuwa, introducing kowa na gurin Daddy yayi mishi sannan ya karashe da cewa Nadeeyah is no were to be found, bamu samu gawarta ba shiyasa muka yarda da cewa she is alive, Baffa ne ya cigaba da magana bayan Daddy ya dire ya ba sheik labarin yadda rayuwar Atika ta kasance da yadda kullum bata da magana sai tashi, har ranar da zata koma ga mahallincinta saida ta ambaci sunanshi.... Kukan da sheik yakeyi mai sauti shi ya katse Baffa daga bashi labarin Atika, babu wanda ya hanashi zubda hawaye saima wadanda ke tayashi irin su Papy, Baffa da Maleekah, saida sukayi mai isarsu sannan suka fara tsagaitashi saboda nasihar da Daddy ya cigaba dayi, Labarin gararin rayuwar da Papy ya gani suka bashi wanda ya sake jefashi cikin mamaki da tsananin tsoron Allah, sosai Sheik yayi bakin cikin rashin sake ganin yayarshi, amma yayi murna matuka da ganin yadda zuri'ata ta yaďu gwanin ban sha'awa duk da baiga mutum biyu ciki ba, daya bayan daya ya shiga rungumarsu kamar zai maidasu ciki, farin cikin kasantuwa da yan uwa baya misaltuwa, a wannan rana sheik ya kira Hilal da alherin rayuwarshi, dan a sanadiyyarshi ne ya haďu da yan uwanshi na kusa, zuri'ar yar uwarshi da tasoshi matuka...... Masauki na musamman Daddy ya kamama Sheik da iyalanshi, a can ma saida suka raba dare suna hira kamar babu gobe.... Jamal da Ruwaida ne zaune kusa da Maleekah suna faďa mata yadda suka daďe suna kallon films dinta, cike da jindadi tayi musu alkawarin tafiya tare dasu domin kallon sabon film ďinta Saheebul qalbee, sun dade suna hira haďe da daukar hotuna, sai kusan 12 na dare suka fara shirin zuwa masaukinsu suma.. Har waje ta rakasu tana karewa kasar da bata taba zuwa ba kallo, Har motar su Papy ta bacewa ganinta bata koma ciki ba saima waje da ta fito tana zagayawa dan karewa arear kallo sannan ta jira ganin fitowar Hilal da ke can kasa yana ma Abbunta order irin coffeen da yakeso duk dare.... "Omoo see fine girl.. wani dan bayerabe ya faďi bakinshi kunshe da wiwi, dayan da gaba ďaya a buge yake yana kallonta dishi dishi yace "O boy i no see anything, kamo hannunshi yayi suka nufi inda take takunta day day hannunta rungume da kirjinta, rigar dake jikinta girmanta duka bai wuce gwiwa ba, sai dan karamin mayafi da ta ďaura shi akanta, Suna karasowa kusa da ita taji wani mugun warin da bata taba jin irinshi ba duk rayuwarta, da sauri ta matsa baya tana faďin "Ya subhanallah, sake matsota sukayi gadan gadan har suka samu sa'ar cafke hannunta, gaba daya yanayinsu kyama ya bata hakan yasa ta fara masifa cikin harcen larabci tana kokarin kwatar kanta, da taga sunfi karfinta kuma suna janta iya karfinsu ta saki wani ihu tana neman ceto, Shurun unguwar ya sa babu wani mataimaki a gurin sai Allah, kara karfin ihunta tayi lokacin da taga sun nufi wani lungu da ita, "Ya hayyu ya qayyum bi rahmatika astagithu.... hakan ta dinga faďi hawaye na fita sharrr daga cikin idonta... Full light aka saki wacce ta haska gurin da suke, basu saketa ba sai sa hannu da sukayi suna kare fuskarsu suna masifar dalilin haskasu, A haka Hilal ya bar motar ya fito da sauri ya nufi inda suke, ganin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156