Skip to content

Chapter 124

Chapter 124

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

dake tsatstsafo mata akai tayi ta sake gyara zaman jakarta da ke kunshe da dubu uku kachal, samm bata san hawa adaidaita dan kar ta taba kudin da suka rage mata gaba da baya, auna tafiyar tayi taga cikin mintina talatin zai kaita gida... karya wata kwana ke da wuya taji an hankaďeta haďe da fisge jakar da tayi ma kyakykyawan riko, wani irin ihu ta saki haďe da bin yaron da gudu, inaaa gudun ba ďaya ba dan kafin kiftawar ido ta nemi yaron ta rasa, tsayawa tayi a bakin titi tana haki tana kokarin maida hawayen dake neman fitowa daga idonta, hijab din jikinta tasa ta share hawayenta haďe da juyawa zata cigaba da tafiya cike da tunanin halin da zata shiga na rashin kudin da take cancanawa.. "Mummy...., juyowa tayi da sauri dan kamar cikin mafarki ta jiyo muryar, *Ra'eess...* ta furta a hankali wanda ya sanya idonta bijire mata har saida hawaye suka zubo, balle motar yayi suka fito shi da kannenshi suka rungumeta, Uwa uwa ce, koda kuwa magajiya ce ta karuwai,, nan fa Radiya ta fashe da kuka haďe da daga autarta ta kankameta kamar zata maida ita ciki, Kafar Fatima ta hango cikin wani tsadajjen takalmi flat mai matukar kyau wanda ya dace da kafar da tasha jan lalle, dagowa tayi ta kalleta tana takowa cikin doguwar rigar atamfar bubu taji stone work tana nufo inda suke, fuskar nan tayi dau tayi kyau sosai, hannunta rike da ďaya daga cikin yan biyun da ta haifa cikin showel, "Ina wuni Anty, firgigit Radiya tayi dan bata san ta karaso inda take ba, "Lafiya lau.. kawai tace haďe da cigaba da hira da 'yayanta zuciyarta fal kishin Fatima.. "Teemah na zo mu tafi Hussain ya fara kuka, sai a lokacin ta kalli Shamsu dake tsaye jikin motar yayi fresh sosai shima rike da dayan jinjirin, Saurin kauda kanta tayi dan kar ya gano halin da take ciki, "Ammi in nuna ma Mummy, Ra'ees ya tambayi Fatima cike da girmamawa, "Yess my boy, bari in koma mota akwai rana, Anty sai anjima... bin bayanta kananan sukayi suna ďagawa uwarsu hannun... Mummy kingani abokin Abba ne ya bamu kudi da yawa, kina so? kallon motar tayi taga duk sun shige sun ďage tint glass tace "Kawo in boye maka, ina na kannenka?, "yana cikin mota, ya bawa Ammi da yawa itama, in ce ta baki? "A'a barshi, wannan ma boye maka zanyi karka faďa musu, hope kuna karatu ko? Kafin ya bata amsa Shamsu ya danna mishi horn, da gudu ya koma motar yana ďaga mata hannu, ta window suka turo kai suna mata bye bye, Duk yadda taso rike hawayenta yaki rikuwa neman dakali tayi ta zauna taci kuka ma'ishi ta kuma yi dana sani marar iyaka..... Yau ma teba Mummy? Ko kallon inda take bata yi ba karasa kwashe tebar cikin cooler, miyar ganyen da sukayi wacce bata samu arzikin nama ko kifi lando ba ta mayar kan gawayin da ta sauke tebar, na Goggo ta ďauka ta wuce mata dashi ďaki, Tari ta fara yi sosai cike da faďa tace "Wai har yanzu bazaki dawo hanya ba Goggo, kullum Allah na nuna miki abubuwan da kikeyi ba masu kyau bane ya cire hannunshi akanki sai cigaba kikeyi, da tsufanki kullum sai mugun abu kikeyi yana dada dawo mana, kai gaskiya da ana canza uwa da tuni na dade da canzaki wallahi, Ko ni da na faďa cikin wannan jarabawar nasani sarai hakki ne, hakkin Suwaiba da zuri'arta, na dade da mikawa Allah lamarina, nasan wata rana zaizo rescue dina, Maganin Goggo ta kuma zubawa cikin wutar tace "Tun kina karama nake shan bakar wahala dake, badan a gida na haifeki ba da zance daga tsatson Harďejo kika fito su suka canza min ke, in ke sakara ce to ni bazai yiwu in zama sakarai ba, ku uku ne a gidan nan dukkanku sakakku, mazajenku basu ko waiwayarku sannan kice in nemi guri in zauna, bana tunanin zan mutu nan kusa, nasani sai naga mutuwar zuri'ar Atika da tun shigowarta rayuwata ta tagayyara komai nawa... *MUSADDIQ...* jin Raudha tayi ihun sunan gudan jininta da ta shekara har da doriya bata sashi a ido ba yasata fasa bawa Goggo amsar da tayi niyya, da gudu ta fito waje har tana bugewa da kauren ďakin, tana shirin karasowa ta rungumeshi yayi saurin ja baya wanda hakan yayi daidai da shigowar su Baffa da Sheik, Share hawayen da zubo mata tayi ta wuce daki ta dauko hijab, ďakin Anni da ta bari Baffa ya shiga dasu, sam baiyi niyyar shigowa da Sheik gidan ba, dan dai Papy ya matsa ne, Shigowa Mummy tayi da sallama hannunta dauke da tray din pure water, Papy, Papa da Sheik ne kaďai suka amsa sallamarta, da ido Papy yabi Musaddiq yana ta kokarin su haďa ido, kamar ance ya ďago suka haďa ya sakar mishi lafiyayyar harara, Kauda kanshi yayi ya sake tamke fuska ciki ciki yace "Ina wuni, kallon shi kadai tayi ta maida dubanta gurin Sheik wanda tsufa bai hanata ganin Atika cikin fuskarshi ba, "Ateek right? Cike da murna Papy yace "shine, ashe kin sanshi, hawayen daya zubo mata ta share tace "Na fi kowa mu'amala da yayarshi, lokacin inada karancin shekaru dan zan girme mishi da shekara biyu ko uku, kullum sai ta ambaci sunanshi fin sau goma a rana, duk wanda ya santa a cikin yaran gidan Harďejo yasan Ateek, dan labari nashi take bayarwa Maryam din Harďejo ko mai babban suna su dinga yi mana fassara, Kuka sosai ta fashe dashi na tuno ukubar da mahaifiyarta ta bawa Atika wanda bata da bakin faďawa wani.. Share hawaye Papy yayi yana matukar jin kewar rashin ganinta bawai dan ya rasa uwa a gurin Anni ba, shima Sheik kukan ya keyi bayan an fassara mishi abun da tace.... Dakyar Goggo ta iya shigowa dakin, a tsay tsaye ta gaisa dasu ta fita saboda rashin son ganin fuskar Sheik, duk ta kalleshi sai gabanta ya faďi... Hira sosai sukayi da Mummy, Papy da Sheik, Papy yaso Daddy ya shigo yaga sauyin da matarshi tayi, haka nan yaji ya kasa tsanarta duk ko irin abun da akace tayi, bayan fitarta ne ya kewa Musaddiq faďa sosai akan Muhimmancinta duk ko irin laifin da tayi mishi, ko gezau Musaddiq baiyi ba dan zuciyarshi ta kangare sosai bayajin akwai abinda zai sauya shi daga dawo ma mahaifiyarshi yanda yake da... Zubo teban Raudha tayi ta zauna a bakin kofa tana ci saboda tsabar yunwar da takeji, Hilal da ya shigo gidan bayan ya gama order abincin da zasu ci da kuma masaukin da Sheik zai sauka ya kureta da ido, Karyewa Zuciyarshi tayi yaji abun na yawo a cikin jininshi, blood is thicker than water, lallai bature yayi gaskiya, Bai bari ta ganshi ba ya fita ya je wani store dake kusa dasu ya lodo kayan abinci masu yawa har saida kuďin dake hannunshi suka kare, yana zuwa kofar gidan yaga Rilwanu, kiranshi yayi yasashi ya shiga da kayan yace ya faďa musu inji Daddy, Basu bama har Papy saida yayi murna sosai ya kuma sake zage damtsen yin addu'a har sai Allah ya daidaita su, Ita kuwa Goggo cewa tayi hayakin

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156