Skip to content

Chapter 55

Chapter 55

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

da yayi wasu yan mintuna sannan ya tashi hade da gamsar da zuciyarshi koma meye in Anni tazo zata warware mishi komai.... Ita kuwa Goggo safa da Marwah ta dinga yi a daki tana tunanin ta inda wannan mutumin ya fito, tasan a hannunta saifu ya cika, kuma a gabanta aka binne shi, anya ba aure Baffa yayi ba lokacin da yake tafiye tafiyenshi, katse mata tunani yayi yace "Ma'u wannan yaron ko dai dan Hardejo ne, kodai..... saurin katse shi tayi murya a kausashe tace "ko kuma naka ba, ni zaka ciwa Amana Muhammadu,? ashe dama kayi aure a boye ban sani ba, "Nan jikin Baffa ya fara rawa yace "wallahi banda Atika ban taba auren wata mace ba, daga ke sai ita, kwafa Goggo tayi cike da masifa tace "gaskiya zatayi halinta ai gobe, da bana son yaron nan ya dawo gidannan amma gobe da kaina zansa Hafeez ya kawo shi dan a warware min wannan kullin, ina ganin watan jin kunyarka ne ya tsaya, saboda sanin yana da gaskiya shiyasa yace "Allah ya kaimu, komawa yayi ya zaune a zuciyarshi yace "shi yaushe ma ya kalli wata mace a matsayin mace har ya aureta, har yanzu gani yakeyi duk duniya babu macen da ta kamo kafar ma'u a komai, sauran mata duk kallonsu yakeyi kamar gumaka, tsaki yayi yace "Ma'u batayi mishi adalci ba, tasan bazai taba cin amanarta ba, amma babu komai gobe gaskiya zatayi halinta... Haka suka kwana dukkansu zuciyoyinsu ba dadi, kowa da abun da yake sakawa a ranshi, har gari ya waye Baffa bai bar hango fuskar Abdallah ba..... **********●●●******* Karfe biyu da rabi suka iso kaduna, Hotel din da su Papy suka sauka can Badamasi ya wuce dasu, bayan sun huta a masauki suka ci abinci sannan ne Mami ta tambayi Papy dalilin zuwan nasu, bai amsa ta ba saboda yaga Anni ta dan kashingide tana son tayi bacci, Ruwaidah ya daura akan cinyarshi yace "me Mamana tayi miki jiya kika duketa, irin kukan nan da tayi nasan ba karamin duka kikayi mata ba, Harararta Mami tayi tace "ai badan Anni ba walhi da sai na balla hannunta sai ayi dauri, kaga daga nan ma huta da barna, turo baki Ruwaidah tayi hade da tura kanta cikin kirjin Papy, "ni kike turowa baki,? mami ta tambaya tana nuna kirjinta da yatsa, a ina ta turo miki baki, ki kyalemin uwata ta huta, shikenan dan bana nan bazatayi abin da takeso ba, Mikewa Mami tayi tace "ko kai da kana nan sai ka tayani, man gyada na zaune cikin jarkarshi ta dauko tukunyarta ta wasan yara wai zata soya dankali, tasan jarkar tafi karfinta haka tasa karfi ta yar da ita kasa, gaba daya kitchen da store babu inda bai samu albarkar mai ba, "tabbb... ai Mami kin ma mata da sauki, da kin cire hannun ne sai a sa mata na roba.. harara Papy ya jefa gefen da Jamal ke zaune yana latsa waya kamar bashi yayi maganan ba, "shikenan dan ta zubar da mai sai a duke ta, ba koyon girki takeyi ba, in bata koya ba waye zai dinga tayaki aiki, "Na yafe Mami tayi saurin fadi tayi hanyar bayi tace "ka cigaba da shagwaba yarinyar nan, ta riga ta maida mu kamar kakanninta, bayan Ruwaidah Papy ya shafa yace "rabu da Mami kinji, zan siyo miki kayan abincinki ki koya da kanki ki dinga dafa min inci kinji ko? Gyada kai tayi tace "kuma bazamu samma Yaya Jamal ba, dariya papy yayi yace "eh mana wama zai bashi, yaje can yaci jagwalgwalon Mamin shi, dariya sosai Jamal yayi yace "opposite, Kuma in na kara ganin kin taba ma Mami ko da gishiri ne sai na yanka hannun da wuka, murguda mishi baki tayi tace "ni da Papy zai siyomin nawa me zanyi da naku, ko kitchen din mami ma bazan kara shiga ba, "yauwa Good Girl, muna komawa zan yi miki cefanenki, karki kalli kayan Mami sun tsufa, mikewa Jamal yayi yana dariya yace "har abincin Mami ma kar ta kara ci papy, ta dafa nata da kanta, dakuwa Papy yayi mishi ya fita daga dakin yana dariya.... Suna idar da Sallar la'asar Papy yace su shirya zasu je wani guri, manufar shi nakin fadawa Anni shine kar ya fada mata suje bashi bane hankalinta ya kara tashi, gara in suka je yaga bata sanshi ba sai su tafi ba tare da ya daga mata hankali ba, tun yana shekara bakwai ya yankewa kanshi daina matsa mata akan maganar mahaifinshi, domin ya kan ganta cikin tsananin damuwa duk ranar da yayi mata maganar, a irin yadda ya taso yaga ta wahala akanshi shi yasa baya san ganinta cikin damuwa ko kadan... Biyar saura suka isa kofar gidan, motar Mummy Hafeez ya gani a cikin gidan, Addu'a ya fara yi zuciyarshi na Allah yasa kar su hadu su wulakanta bayin Allahn nan, gabanshi bai tsananta faduwa ba saida ya jiyo muryar Radiya, farin sani yayi mata akan rashin mutunci, dake wa yayi ya karasa ciki dasu, Sallama sukayi dukkansu suka shiga cikin gidan, daga cikin daki sukaji an amsa Sallamar, mikewa Goggo tayi ta fito dama zaman jiransu take, tana fitowa idanuwanta suka sauka kan Anni, baya taja kamar zata fadi bakinta na rawa tace, H-an-ne....... Mrs Tijjani Shattima..... [18/03 8:06 AM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 3⃣9⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Kallon rashin sani Anni tayi mata dan bata gane fuskarta ba, nan dai ta fadada murmushinta tace "Na'am barkanku da gida, dafatan mun sameku lafiya, Goggo dake tsaye jikinta na rawa kamar mazari tace "lafiya lau, matsawa tayi gefe tace ku shigo ciki, tabarmi Mummy ta fito dasu tace "a'a Goggo bari su zauna a waje yafi iska.. Bayan sun zazzauna an gaggaisa, Goggo ta kalli Hanne kirjinta na duka uku uku tace "baki ganeni ba ko Hanne?, gyada kai Anni tayi tace "ban ganeki ba, gyara zama Ma'u tayi kishi ya motso mata ta fara charge ta kalli Papy tace "wannan ce mahaifiyarka?? Eh!! Papy ya fada yana mai jin dadin an gane mahaifiyarshi a gidan, "TABDIJAM Goggo tace "tana kallon Anni, Wato Hanne ke kika haifeshi,? wannan karan mamaki yasanya Anni cewa kwarai ni na haifeshi, dana ne, lafiya?? Idon Goggo ya rufe ta manta da yara a gurin tace "wato dama cikin shegen da kika dinga yawo dashi a tsakanin jalingo da Gembu dama Mijina ne yayi miki shi, kenan lokacin da nake tausayin ki in su Harira suna tsangwamarki ashe kallon sakarya kike min mijina ne ya kunsa miki, kallon Radiya tayi tace "maza tafi shagon Gidado ki kira min Baffan ku, kafin Radiya ta mike Baffa ya shigo gidan da sallama, yana ganin wucewarsu ya mike a shagon Gidado hade da amso musu lemu, Goggo sam bata basu damar amsa sallamar ba tace "yauwa gara da Allah ya kawo ka, nuna Hanne tayi tace ka gane wannan,? kallonta yayi yaga samm shi bai taba ganinta ba, ita kuwa Anni kallo ta bishi dashi idonta ya ciko da kwalla tana fadin Alhamdulillah, Alhamdulillah, zama Baffa yayi yace "ban santa ba, wacece ita? Tafa hannu Goggo tayi tace "yau ni naga Bariki, Hannen ce baka sani ba? Hannen gidansu Inna wuro kanwar

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156