Chapter 49
Chapter 49
fito da sauri ta karbi takardun hannunshi, gaisheshi tayi cike da kwarkwasa tana shishshige mishi, dan sauri ya kara yi yana amsata cike da basarwa, Bayan ya amsa gaisuwar yan ajin idonshi ya sauka gurin sit dinta, ba yadda ya saba ganin ta ya ganta ba, nan zuciyarshi ta shiga damuwa, yaso ta'allaka yanayinta da lokacin sanyi ne ya sanyata labta mai a fuska, ta kuma kunshe kanta kamar mara lafiya, a gurguje ya dan yi musu bayani akan topic din da yazo musu dashi, yana gamawa ya fito da script din ya fara rabawa, wasu suyi murna wasu su kunshe abin su, saida ya gama da kowa sannan ya kira sunan Nadeeyah, kamar mai tausayin kasa ta fito ta karba, tana budewa taga 10 duk sauran zeros, kallon shi tayi idonta ya fada cikin nashi saboda tunda ya bata bai dauke idonshi a kanta ba, kauda idonta da yayi narai narai tayi, nan take kwalla suka ciko su, kafin ta karasa gurin zamanta ta fashe da kuka marar sauti, har lokacin idonshi na kanta, ganin hawayenta ne ya sanyashi daburcewa, A dan ya fara magana yana yabawa da kokarinsu, sannan yace duk wanda yaga ba'a mishi marking daidai ba ya sameshi a office, yana cikin class din aka buga karrawar break, permission ya basu na kowa ya je yai break, takardu ya fara hadawa yana kallon su ta cikin glass dinshi, Amal na karbar script din tana fisgewa, fita yayi a ajin yasan dole in ta duba ta sameshi a office.. Babu yadda su Amal basuyi da ita akan taje ta nuna mishi baiyi mata marking wasu guri ba tak'i, tace musu babu mamaki shi din yaga banyi daidai bane shiyasa, zan dage a exams, cike da masifa Haifa ta fisge takardar tace "ni bari in kai mishi, sai shegen hakuri kamar damo, an fada miki ana hakuri da marks ne, bayanta Amal tabi tace " muje wallahi, sai ya gyara mata, kwala musu kira Sabrinah tayi da karfi, tana haki ta karaso gurinsu da yoghurt da bons a hannunta, karbar script din tayi tace "ku koma class in kai mishi, may be marking ya mishi yawa ne bai gani ba, da kamar su karba sai suka ga itace class rep dinsu suka bar mata hade da nuna mata gurin da tayi daidai.. Excuse sir.., bai dago kanshi daga kasa ba yace yes come in, da sauri ta shiga ta tsaya a gaban table dinshi, tsaki yayi a hankali da yayi gamo da Sabrinah, "lafiya, ya tambaya hade da mikewa kamar yana neman abu, makale murya tayi tace "Sir akwai script din da bakayi marking daidai ba, yarinyar tana can tana ta kuka, kuma ta san ta amsa daidai, murtuke fuska yayi yace "script dinki ne? Girgiza kai tayi tace "nooo na Nadeeyah Adam ne, zama yayi yace "ajiye takardar anan kije ki kirata tunda she is sure of wat she wrote, ajiyewa Sabrinah tayi ta fita tana girgiza ko ina na jikinta, ita dai Allah ya daura mata son Tahir, kasancewarsu makota yasa tare suke zuwa makaranta, komawa ne ba tare ba saboda baya tashi da wuri, ya dade da harbo jirginta shiyasa ya kama kanshi dan samm baya san macce mara kamun kai a cikin maza, ita kuwa Sabrinah ko wani namiji a school din yasanta saboda tsananin kyawunta da rawar kanta.... Tirjewa Nadeeyah tayi tace ita Allah ya kashe ta baza taje ba, zata dage a exams, bazata iya zuwa office dinshi yana kallonta dayday yana wulakantar da ita ba, ga turancinshi ya mata tsauri bama ta gane abin da ya ke cewa, haka nan su Haifa suka hakura sukayi banza da ita su a dole sunyi fushi, har aka tashi a gida basu kalleta ba, kamar bakinsu na ciwo suka ce "Nadeeyah sai gobe Allah ya kara sauki, share majinar hancinta tayi tace "kuyi hakuri ku fahimceni, basu ko tsaya saurararta ba suka fita, school bag dinta ta rataya ta fito itama, a gurin sauka kasa ta hadu da Husna, riko hannunta tayi tace "ya muran kin dan ji saukinta, gyada kai Nadeeya tayi tace "da sauki, muje mu jira malam Ali ya dawo daga kai Badar, walhi yau muna zuwa gida zan fadawa mummy duk abin da Badar ke miki, yanzu ki dubi yadda sanyi yayi miki mugun kamu, saboda tsabar bakin hali duk ta jike bargon da kike rufa, ni na rasa irin halinta, yanzu dole saboda mugunta kullum sai mun jira an kaita a dawo a dauke mu, ko tausayin malam Ali batayi, murmushi Nadeeyah tayi tace "kiyi hakuri karki fada, wata rana sai labari, babu abin da bai wucewa a rayuwa, muje school shop in samu tom tom insha, suna isa Husna ta siyan mata tom tom ta hada mata da biscuit da maltina mara sanyi, nasan baki fita break ba, muje mu zauna a can in kin gama sai mu koma gate... Tun yana kallon kofar shigowa har ya gaji ya dubi agogo yaga lokacin tashi yayi, tsaki yaja ya mike ya kashe komai na office dinshi, yasan bazata zo ba, a ganinshi tafi karfin tazo tayi rokon cewa tayi daidai ne, rai a bace ya dauki mukullin mota hade da rataya jakar laptop dinshi ya fita daga office din, jiki a sanyaye ya tada motar ya fara tafiya a hankali, yarinyar nan tane neman zame ma zuciyarshi damuwa, yana gab da fita gate din ya hangosu, atishawa take yi a jere masu zafi, nan idonta ya kada yayi jajur hade da fitar ruwa, daidai inda suke yayi parking, sauke glass yayi yana jiyo Husna na fadin "wani irin lalacewa kuma malam Ali, haba dan Allah, kasan Nadeeyah ba lafiya gareta ba, ga rana gashi babu motar haya, dan Allah ka koma gida ka karbi mukullin motar Mummy, rai a bace ta kashe wayar tana ma Nadeeyah sannu,, baisan sunan Husna ba saboda bai daukarsu komai, yadai san Badar saboda rashin mutuncinta ga dalibai ana yawan kawo kararta, kuma yasan gidansu daya, "Hey Kyari, babu wanda baisan muryarshi ba kaf cikin makarantar, da sauri ta iso gurinshi tace "Yes sir, Good afternoon! "Hw u ya fadi yana unlocking motar hade da cewa "baku wuce gida ba? yamutsa fuska tayi tace "driver yaje kai Badar on his way back motar ta lalace, yanzu dole mu jira shi ya koma gida ya dauko wata, and my sister is very sick, saida takai aya sannan ya dauke idonshi a kan Nadeeyah yace "ayya sorry, Allah ya bata lafiya, kuzo muje in kaiku gida, cike da murna Husna ta janyo Nadeeyah, zasu shiga motar Nadeeya taja Hannun Husna, tace "in wani guri zashi fa, ki kyaleshi mu jira malam Ali, fisgewa Husnah tayi tace dalla shiga muje, anan zaki zauna ciwon ya karu, baya ta bude ta shiga hade da cewa "ina yini, bai amsata ba yayi saurin rage A.cn motar hade da tada ta, sunan unguwar ya tambaya, Husnah ta fada mishi harda adress, duk yadda Nadeeyah ta kai ga matse atishawa abin yaci tura, a jere ta dunga sakinsu, ta mudubin gefe yaketa kallon yadda idonta yayi, A lokacin in hankalinshi yayi dubu to duk sun tashi, hanyar dialogue pharmacy ya dauka, suna zuwa ya kalli Husna yace "ku jirani in siyo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156