Skip to content

Chapter 71

Chapter 71

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

*(Irfan Ateek bai san da wanda yake son ya fara harka ba)......* Mrs Tijjani Shattimah....... [27/03 8:43 PM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 4⃣7⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Zaune take cikin duhu da waya a hannunta, zuciyarta kamar zata fashe saboda bakin ciki, Tuno sanda suka taso daga makaranta tayi, tabi bayan motar malam Ali dan ya maida ita gida yace "Daddy yayi mishi kashedin kar ya daukata, kwafa tayi ta sake duba agogo karfe takwas da rabi, har lokacin Goggo bata dawo ba, plate din da taci chips da dankalin da ta siyo tayi wurgi dashi waje, tana jiyo masu ginin gidan na mata sallama tayi banza dasu dan bataga abun da zata musu ba, Muryoyi ta jiyo suna shewa suna fadin "lallai masu ginin nan sun iya fitar da foundation, sosai ginin ya burge Baffa domin irin ginin da yake so ne, Fitowa tayi da sauri dan tana ganin rokon Baffa ne kadai mafita, shi zai je ya samu Daddy ya bashi hakuri, inda suke taje ta fashe da kuka, Papy da ya tsani kuka musamman na mace yayi saurin cewa "lafiya?, meya sameki?, "kyaleta shagwaba ce, yanzu haka wani abun takeso, Baffa ya fadi yana kauda wani katon dutse, "Baffa dan Allah ka maidani gida, ka bawa Daddy hakuri, wallahi bazan kara ba, kusa da ita Baffa ya dawo dan baida masaniyar dalilin dawowarta gidan, "lafiya, me kikayi mishi? Share hawaye tayi tace "fada mukayi da Nadeeyah, kuma itace ta fara tsokanata, shine yace in zo nan gidan inyi wata daya, kuma Goggo bata bani abinci, tun safe banci komai ba, da na dawo makaranta ma haka, kuma har yanzu bata dawo ba, ga duhu gashi sauro sai cizona sukeyi, Papy duk yaji babu dadi, duk tunaninshi Daddy ne ya haifi Badariyya, girman Daddy ya kara gani idonshi, saboda yar da ba taka ba kace yarka ta bar gidanka, bazai yiwu ba, shima dole ya taka rawar gani a matsayinshi na uba ya mayar da ita, "share hawayenki, ki shirya mu tafi in maida ki, ai ba'a shiga fadan yara, maza shirya mu tafi, nasan yana gida yanzu, Murmushin jin dadi Baffa yayi yace "aiko ka kyauta, nasan zai hakura dan bai taba yin irin wannan fushin ba, kace ina gaisheshi, zaiji in shaa Allah, bari insa Jamal ya fitar da mota kafin nan ta fito, Fada sosai Baffa yayi mata na ta iya maraicinta, "Kina gani yanzu Muntari har ya fara cewa ki bar mishi gida, ina ga nan gaba in kika kaishi bango, wallahi ki maida hankalinki, Gyada kai tayi kamar taji abinda yace, bai san so takeyi ta koma tun kusancin Nadeeyah da Musaddiq baiyi nisa ba, tun yanzu ma kenan ta fara sa hularshi, gaba sai hada jiki da sunan soyayya.... ta karashe hade da runtse ido tana fadin Allah ya kauda idon Musaddiq akan Nadeeyah...... Saboda kunyar idon Papy, Daddy baiyi wata jayayya ba ya ce ta shiga gida, godiya Papy yayi mishi, nan suka shiga hira, ya fada mishi shirin da yayi na auren Baffa da Anni, Ba karamin farin ciki Daddy yayi ba, dan ya hango tsantsar tsoron Allah da ilimi a tattare da Anni, Yana da yakinin yanzu zumuncin zuri'ar matarshi da ta 'yayanshi zai gyaru ta sanadiyar Papy da Anni, Zama Mummy tayi bayan ta gama jin zancen auren, A zuciyarta bata ji dadi ba dan abun kunya ne a gurinta tace babanta zaiyi aure, me kawayenta zasu dauke shi, A fili kuwa saboda yadda taga Daddy na farin ciki kamar shi zaiyi auren, ta nuna itama ta amince, ta cigaba da cewa "gara a sakawa Anni ta wannan hanyar, dan tayi mana abun da bazamu taba mantawa ba, samun mutane irinta sai an tona.... Sai kusan goma Papy ya fara shirin tafiya, Dakatar dashi Daddy yayi, ya dauko Sarkar Atika yace "wannan Sarkar mahaifiyarku ce wacce mukayi tunanin su Hafeez ne magadan ta, to yanzu kai ne ke da gadonta domin Baffa yace ya bar musu, Dariya Papy yayi ya karbi sarkar dan jin dumin mahaifiyarshi yace "nima na bar musu, domin duk 'yayanmu ne, ka ajiyeta a gurinka, kaine uba a garesu, mun gode sosai da yadda kake kula dasu, karbar Sarkar Daddy yayi yace "to Madallah, zan cigaba da ajiye musu har lokacin da zasu bukace ta, Allah yayi wa zuri'armu albarka, Ameen.... Papy ya fada hade da mikewa yayi sallama da Mummy, Har gurin mota Daddy ya rakashi, nan ma suka dan taba hira sannan suka wuce cike da shaukin shakuwa kamar sun shekara tare...... Har kwana hudu babu Goggo babu dalilinta, Hankalin Baffa ba karamin tashi yayi ba dan ba inda bai nemeta ba, wayarta a kashe take, duk inda yasan tana zuwa yaje ya duba shuru, Allah kadai yasan inda ta shiga, Itama Mummy ba karamin tashin hankali ta shiga ba, saidai tasan bazata bata ba, ta yiwu tana can tana kulle kullenta, shiyasa ma ta kwantar ma Baffa da hankali... A ranar da Mummy tazo gidan, ginin da akeyi har yakai linta, aiki maginan sukeyi ba dare ba rana dan Papy baya son ginin ya wuce wata daya, Tasha mamaki da takaici, har ta dan yadawa Baffa habaici tace "bari a gamawa amarya nima insa ayi ma Goggo irinshi, karaff kalamanta cikin kunnen Papy da ya doso kai zai shigo, nunawa yayi baiji ba, suka gaisa ya gama duba ginin, yaga komai yayi mishi yadda yakeso, yana matukar son ganin Anni cikin jindadi shiyasa zai wadata ta da komai na bukata a cikin gidan, ko gishiri baya fatan ta neme shi koda na second daya ne...... Bayan tafiyar Mummy Papy yace ma Baffa "ko za'a fitar da kayan dakin Goggo sai ayi mata renovating in yaso itama sai a sake mata sababbi, nan take Baffa ya saki murmushi, guilt din da Mummy ta tafi ta barshi a ciki ya sakeshi, Albarka ya shiga sawa Papy kamar zai ari baki, farin cikin da yake ciki a wannan lokacin ba mai misaltuwa bane, ashe akwai ranar da zaiga danshi namiji har ya dauke mishi nauyin abu mai girma haka, alhamdulillah ya dinga jerowa babu adadi... Washe gari ko Mummy Baffa bai fadawa za'ayi aikin dakin Goggo ba, da kanshi ya cire kayan da yasan masu muhimmaci ne sauran yasa aka fitar dasu zuwa bola, duk wani takarcenta da take yawan ce mishi maganin basir, hawayan jini da na neman budi, duk ya zubar dasu, Gadonta mai runfa ya kira yan gwangwan suka tafi dashi, abubuwan da suka fado daga saman gadon Allah yayi yawa dasu, ba tare da ya kula dasu ba yasa Garzali da sauran samarin suka tattaresu suka konesu tass, harda dan akushin Goggo da ya fado kayan ciki suka far fashe..... *(shin ina Goggo take ake yi mata wannan ta'asar,)* abeg ummu iman nd Siyama help me luk fr her... ku hada kudi kubawa Meelah ta nemo ta... Yagar naman farfesun kazar dake gabanshi yayi da sauri hade da kara wayarshi a kunnenshi, "yes Mum, daga daya bangaren Anty Reemah tace "Hilal har yanzu baka wuce Abuja ba? "on my way mum, meyasa kika damu, 6pm ne fa jirgin zai tashi, "dis is madness Hilal, hanyar taka ce, pass 3 yanzu kana da assurance din kaiwa Abuja

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156